*_Typing📲_*
*_SAƘO DA BABBAR MURYA DAGA BILYN ABDUL ZUWA GA MARUBUTA DA MAKARANTA ban rage kowaba ehe🤏🏻😡😡😡😡_*
_1-Rashin sani!!._
*_2-Auren k'addara ko biyayya?_*
*_3-k'anwar uwace ko kishiyar uwa?_*
*_4-Nida aminiyata!!_*
*_5-Nawaff!!_*
*_6-Sabon al'amaree!!_*
*_7-kukan kurciya....!!_*
*_8-Ban saketaba!!_*.
*_9-Abdul-maleek bobi!!_*
*_10-Karayar arzeek'i!!_*
*_11-sanadin bikin sallah!!_*
*_12-ciki da gaskiya!!_*.
*13-Raina kama*
*14-Mutum da duniyarsa*
*15-Siyasa ko ƙabilanci*
*16-Wutsiyar raƙumi*
*17-Gudu da waiwaye*
*18-Makauniyar ƙaddara*
*19-Saran ɓoye*
*20-Takun saƙa*
*21-ƙwai cikin ƙaya*
(indai ban mantaba inagafa sukenan ko🤔😹👌🏻)*Ina roƙon saƙona ya shiga lungu da saƙo har yakai inda nake buƙata*😠
_Ina son kowa ya bani kunnensa nan dan bazan iya haƙuri ba saina isar da wannan saƙon ko zan samu salama da sauƙi a cikin zuciyata. Dolene ta fashe a wannan gaɓar babu ɗaga ƙafa babu jinkiri ko kawaici 🤷🏻♀️😠😠😡_.
*🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂🤣Cikin su o'e harya ɗuri ruwa Bilyn Abdull zatai bankaɗa a media😝😹*
*_Albishirinku MARUBUTAN ONLINE harma da TSOFFIN GAWURTATTUN MARUBUTANMU da sukai zamani a wajen buka littatafansu💃🏻. Maza ku garzayo ga dama ta samu a lokacin da ta dace gareku ga kuma masoyanku masu bibiyar littatafanku akoda yaushe💃🏻_*
_*AREWABOOKS* wata manhaja ce mai matuƙar ƙayatarwa da amfani ga MARUBUTA masu sha'awar saida littatafansu cikin kwanciyar hankali da tsaro na musamman. Da yawanmu muna damuwa da yanda wasu ke ɗaukar books namu na kuɗi su saida a okada, ko wasu shafuka batare da yardarmuba, duk da kuwa na kuɗi ne mukayi muma. Da yawan MASU KARATU na matuƙar baƙin cikin ganin sun sayi books namu amma suga yana yawo groups tamkar bana kuɗi ba_.
*To dukanku kuzo ga hanyar warware MATDALOLINMU da izinin ALLAH💃🏻*.
*MARUBUTA DA MASU KARATU duka maza ku garzaya Play store domin sauke App na AREWABOOKS a sauƙaƙe bisa wayoyinku. Yanada sauƙin sha'ani dan tamkar WATTPAD yake. A yanzu haka nima BILYN ABDULL na gama sauke nawa harda accaunt gareni, wanda insha ALLAH dukkan books ɗina dake a sama dana lissafo zan ɗora muku su a shafin AREWABOOKS domin jin daɗinku da sauƙaƙama masu nema. Ayanzu haka idan kin buɗe accaunt acan kiyi Searching sunan Littafin TAKUN SAƘA (https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3) insha ALLAH zaki ganni a wajen kiyi following ɗina, hakama sauran ZAFAFA na nan tafe gareku💃🏻.*
*YADDA AKE BUDE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Za'a cike Form din kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taba *Sign Up* shikenan an bude account a ArewaBooks💃🏻😂.
*Continue with Google* - Idan kanada gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taba zata bude maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin bude account a ArewaBooks.
*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*
https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com*_Kuzo mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ɗan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buɗe App... Ɗin domin cigabanmu da jin dadinmu. Wannan abin alfaharine_.*
*_MARUBUTA DAKE NEMAN ƘARIN BAYANI ZAKU IYA NEMANA TA WANNAN NUMBER_*
09018600202
_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi ina sonku irin trillions ɗin nan😍😘😍🥰😍😊_.
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu😭🙏🏻_*

YOU ARE READING
TAKUN SAAƘA!!
RomanceTAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne...