*NDAIGOL AM*
( _Haihuwata_ )By
Sadeey
paid book #200
Free page 7️⃣-8️⃣
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month**Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951**🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
'''MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 '''
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*Jini!! ya 6alle ya fara zuba tamkar an bud’e tap,ihun da tayi sakamakon murdawan da cikin Yayi,wanda yasa iya jiyo ihun ta ,cikin bala’e ta nufi inda takejiyo ihun Amina tana mai cewa yau ni naga jafa’i,yarinya sai kace sallamemmiya? Yo idan ba sallamemmiya ba ya zaki zauna kina cikamin gida da kuka kaman gida mutuwa to wallahi nikam jam d’ina ehe,sai dai kiyiwa kanki,hab.... maganan tane ta makale sakamakon abunda idanunta suka gani mata, ganin yadda gudagudan jini ke fitowa daga jikin amina,sannan kuma ga wani zufan da Amina take had’awa sanna ga kukan da takeyi yasa iya rafka salati tana mai cewa na shiga uku ni kulu me zan gani haka yau ni yasu? na shiga uku kar bakin Halina yajamin nazo nayi kisan kai,ta karasa maganar tana/kai hannun ta akan kafad’un ameenah ganin idanun ta na kafewa yasa iya fashewa da kuka,
Da gudu ta fita a kitchen din ta nufi palour inda ta ajiye wayanta dauka tayi ta nufi waje. Gurin Get man,
Tun daga bakin palourn take kwd’a masa kira Idi!!! Idi!!!
Shima cikin gudu yafito daga dakinsan ya nufi inda take cikin rawar murya tace
”karbi wayannan ka ka dubamin numbern mijin Amina ka bani yanzu yanzu,karban wayan Yayi kana ya fara dubawa cikin sa’a kuwa yaci karo da Abdulahi ba bata lokacin ya Danna masa kira
Bugu biyu ana uku ya dauka,cikin tashi hankli iya ke kora masa biyani
Cikin tashinn hankali ya sanar masa
da yana zuwa yanzu,Da isarshin gidan ba 6ata lokaci ya sungumeta sai asibiti,
*DOMA SPECIAL HOSPITAL* ya nufa batare da 6ata lokaci ba suka karbeta akayi Æ (Accident and emergency) da ita,
*After 2hr*
Doctor Abbakar Yusuf(Abokin Abdullahi ne) ya fito daga dakin da aka shiga da amina kallon Abdullahi Yayi kana yace ka sameni a office.Doctor Abbakar ne ya dago ya kallehi bayan ya gana rubuce-rubuce a wani paper,kana yace matarka tayi miscarriage sakamakon rashin samun hutun da batayi,Wanda kuma ya kamata ya ashe ta samu saboda matsalan da take fama dashi,amma alhamdulillah yanzu dai mun samu nasaran tsaida jinin sannan kuman an mata wankin CIKI,
Sai dai kuma, Ina da wani shawara da zan baka amatsayina na cikekken kuma kwarerren likita inason baka shawaran saboda matsalan da matar ka ke fama dashi,inason nan gaba idan har ka fahimci shigar ciki a tattare da ita to ka gaggauta kawo ta asibiti,domin tana Cikin matan da idan har suka samu cikinta sai an daure bakin mahifan kafin cikin ya zauna,fatan ka gane..? ya karasa maganar cikin tsigar tambaya,Eh na fahimta doctor, amma ya jikinnata?
Alhamdulillah ba wani problem yanzu....
★★★★★
Zaid ne kwance akan makeken gadonshi abun duniya ya taru ya masa yawa,ga damuwar daya tashi dashi tun daya kai munzalin girma, sannan ga na Abbah Wanda yabi ya isheshi,domin sai maimaita Masa maganar orphanage yakeyi, a yadda yakeji kuma yake ganin girmansa babu mai masa auren dole,domin a ganinsa ya wuce auren dole,especially irinna Abbah dayake ce masa zai je orphanage, to idan ba Abbah taya za'a a za6a masa mata bayan haka kuma a rasa inda za'a masa sai orphanage gidan marayu kai impossible ma ashe shi za'ayi wa wannan tozarcin haba dai ya karasa maganar yana buga hannun shi a jikin katifan gadon.******
Kafin yakai ga barin d’akin ya tsinkayi muryan Mommy na cewa”wallahi ugiyoyin aurenka dake bazasu hanani aiwatar da abunda nayi niyya ba,din haka yi dai sai nayi ,idan nayi sai kayi duk abunda kaga dama,wallahi tallahi daddyn fahad babu mahalukin daya isa ya hanani aiwatar abunda nayi niyya ko da wayene kuwa to wallahi ba’ayi ruwan tsiran sa ba ko da kuwa wayene shi..!
Kallonta Yayi kana yace ”haka kikace?
Eh..! Shine abunda tace yayinda idanunta ke cikin nasa!?
Kwafa Yayi kana yace to wallahi muzuba mugani!!ai muna kan zubawa ne ma,sai dai kace muci gaba da zubawa Wanda ya fasa ya raina na sama! Inji mommy data mayar da kallonta gefe tamkar babu wani mutum mai sunan Alh.Abubakar Nura a gurin ba.
Sa kai kawai Yayi ta fita,
Yana fita Ameerah ta kalli kana tace ”mommy kinji dai ko? to nidai tsoro nakeji,gaskiya mommy kawai ki fasa tunda kinji abunda yace,ta karasa maganar idanunta na Tara ruwan kwalla,
Wani kallo mommy ta jefeta dashi irin na zan taka miki wuya, kana tace ”nayi niyya kuma barazanarsa bazata sani fasa abunda nayi niyya ba,kuma wallahi ahir dinsa shima ballen tana ke,
Ameerah kallon mommyn tayi kana tace to mommy yaushe zamu fara sai dai mi mommy tsoro nakeji kinji dai abunda yace zai Sallamawa duniya duk nasan ni ba sona yake ba,domin bai daukeni a matsayin 'ya mak anfani ba sai laluri,amma duk da haka inatsoro ta karasa cikin rauni muryan dake nuni da zafin da abun ke mata a zuciya,
tausayi ta bawa mommy shiyasa tajta a jiki domin tasan tana taunuwa don daddy baya ko jin kunya tun a da kafin su girma a gaban ta zayyiwa su fahad Abu itakuna bazai bata ba,
Jinta a jikin mommmommy tasaya sauke ajiyar zuci tare da kara Tana tunanin abubuwan gidan domin komai ta tambayi daddy baya mata,abubuwa da dama na rayuwarta mommy ce keyi saboda rashin dàukarta da muhimmacin da yakeyi,
wannan dalilin yasa babu wata shakuwa ko ta miskala zarrati a tsakaninsu domin itama bata nemansa kaman yadda baya nemanta haka ma bata damu dashi ba kaman yadda shima bai taba nuna mata damuwa ba,ita dai a yadda take ji da Ana changer data changer nata ko ta ji dad'in rayuwa kaman yadda take ganin na friends dinta,a kullum takan
Tambayi kanta kota ta6a masa wani tun tana karama? amma babu mai bataa amsan,babu abunda ke tsakanin ta da mahaifinta illa wani ginennen tsoro data tashi dashi tun ttele-tele,sai dai tana da tambayan da tunda ta tashi yake yawo açikin zuciyarta sai dai tanaji anjikin koma yayane lokacin fadansa Yayi don haka very soon zata tambayeshi ko da daga wannan ranar zai sallamawa duniyar ita kaman yadda yake fada kullum.
Numfashi ta sauke jin kiran sallan la’asar.Kwanan Amina hudu aka sallameta ba laifi kuma taji sauki sai sai bata karasa warwareqa ba, bayan ta koma gidan 'Yar uwar mamanya tazo din kula da ita mai suna Anty Faredah,
Anty Farida irin masifaffun matannane da basa basa barin ta kwana bale tayi tsami,domin ita bata shayin kowa ,kuma duk abunda kika gaya mata to na gaba dashi zata gaya miki,komin girman mutum haka kuma komin tsufanki muddin baki rik’e girmanki ba, to lallai zaki gamu da rashin kirkinta,domin ta fita daban a cikinsu don yawancin su masu hakuri ne da sanyin hali sai dai Banda ita,don zawo ma zai shafa mata lafiya ,wannan masifar ce tasa bata shiri da Iya, kasancewar iya tana jerin mutanen da basa son gaskiya,...✍🏻09139216255
S@deey
YOU ARE READING
NDAIGOL AM (HAIHUWA TA)
FantasyNaso haihuwa sai dai kash HAIHUWATA bata min rana ba,domin ta kasance bakin cikina, zubar hawayena,sannan kuma Dana sanina.