Ku garzaya YouTube Channel ɗinmu domin sauraron complete na littafin Mr and Mrs Maidoki. A tasharmu mai suna
Marubuciya Azizat Hamza.
Ku danna watch on YouTube zai kai ku channel ɗinmu
YOU ARE READING
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa novel)
RomanceADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, shi ma kuma Adam yana ganin kamar akwai yiwuwar TOGETHER FOREVER fa a mafarki ne b...