part 10

161 8 1
                                    

HAIRAN 🥰♥️😭💔

No. 10. *Last free page*

Ayshatuuu

*Turare_by_ruky* I repeat *turare_by_ruky* are you a fan turaren wuta? Luxurious turare? Ko Kuma irin royalty scent dinnan kike so? Oils ne da khumra kike bukata? Then wannan brand din Kar ya wuce ki, turare ne da duk Wanda ya jishi se ya kalle ki saboda heavenly scent din shi, ga shi pocket friendly, lemme tell you ita kadai ce me turaren da Naga tana koyar da yadda zaki turare a gida, body scrubs and more, abinda muke cewa *DIY* Kuma duka free. Your's is just to follow her on TikTok ku bani labari.
https://vm.tiktok.com/ZMrhL6Ljy/
Contact her on WhatsApp👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/nuv5fy

*ISLAH FOODS!* Har yanzun surfe kike idan zakiyi kunu? Har yanzun wahala kike Sha idan zakiyi kunun Aya! Ya kike Yi idan kina marmarin tuwon dawa Dana alkama  and you have to undergo processes kafin kiyi? Ina masu Yara da zasu fara feeding din su da semi solid, ba dai har yanzun kashe kudi kuke a siyan cereals na gwangwani ba? To kuzo na Baku labarin *ISLAH FOODS* , na maimaita *ISLAH FOODS* wadda ta kawo Mana wannan garin kunun, garin tuwo na dawa da na alkama, garin kunun Aya, pap powder na Koko, ga custard powder processed and fortified cereal na Yara a saukake, daga ziplock se tukunya, a tsaftace Babu ruwanki da surfe da Kuma nika. Contact her 👇🏼👇🏼👇🏼

https://wa.link/fnx1ev

Gyaran murya yayi wadda har ya fito cikin mic din ya Kuma gewaye cikin hall din baki daya, hakan yasa Hairan dagowa ba tare da ta shirya ba, a lovely coincidence happened a wannan lokacin, Dan kuwa tana dagowa idanun ta ya sauka cikin na Prof, kawai baiyi wata wata ba se kawai ya sakar Mata wani irin murmushi, Hairan da batai tunanin komai ba ta sake sunkuyar da kanta, ganin haka Prof ya saki ajiyar zuciya tare da fara presentation cikin iyawa da Kuma kwarewa, God yadda yake bawa kowacce kalma hakkinta, lafazin shi, communication method din shi yasa Hairan dagowa gaba daya ta bashi dukkan hankalin ta, ya cigaba da presentation din shi cikin wata irin charisma da Kuma Jin Dadi, saboda yasan wadda yake eyeing already dukkan hankalin ta na Kan shi. Se da time din shi ya kare kafin yayi musu sallama sannan ya koma seat din shi ya zauna, ya bude bottle din ruwan faro Dake aje gaban shi ya Sha kusan rabi kafin ya daga Kan shi zuwa Kan Hairan, she's looking at him, ya Dan rike idanun ta cikin bashi na wasu lokuta kafin Kuma ya saki se gani yayi kawai tayi Masa wani lallausan murmushi, a hankali ya lumshe idanun shi Yana Jin shi tamkar wani sabon mutum da yake floating cikin iska, ya bude idanun shi tare da shafa Kan shi Yana murmushi, a zuciyar shi kuwa wani dimbin abu ne tattare da Hairan, kawai so yake yayi Mata magana, he started making mental note cikin Kan shi ta yadda zaiyi Mata magana, yadda zai fara gabatar Mata da Kan shi yake, har aka fara kokarin gama wannan agenda ta ranar Prof Bai sake komawa yadda yake ba, gaba daya he's so immersed a tunanin Hairan da yadda zaiyi approaching din ta saboda da gaske bayan Ladidi se wata Rufaida shekaru kusan takwas da suka gabata yaso auren ta Amma Ladidi da ta Sako shi gaba karshe se hakura da auren nan yayi, Amma fa wannan Hairan din must be his da izinin ubangijin samai da Kasai!

Mic din da aka miko Masa Dan ya bada closing remark yasa ya dawo daidai tare da bada email din shi ko da wani Yana da wata tambayar, Amma a zahiri Hairan yake bawa with the hope she'll contact him, ko da ya kalle ta Bata ma yin wani yunkurin rubutawa, gaba daya ma window take kalla hakan se yasa yaji rashin karfin gwiwa a tare dashi. Ana gamawa ya hade jakar shi ya fita , Kan shi fal tunanin yadda zaiyi magana da Hairan yake, ya Kuma rasa yadda zaiyi, Bai son a ganshi da shekarun shi Yana bin ta wani zai iya dauka da wata manufa daban to Amma Kuma idan ya bari ta tafi waye yake da asara, saurin girgiza Kan shi yayi Yana fadin

"I can't let her go"

Yana tsaye bakin wata mota da akai parking tunda shi motar shi na airport din Abuja anan ya barta, Yana nan tsaye Yana ta tunanin yadda zai fara, Dan shi dai yasan idan ya tafi to fa shi da nutsuwa babu, to Kuma baya son yayi wa wani magana aga kamar son zuciya ne irin na shi. Yana nan tsaye se addua yake cikin zuciyar shi, Allah maji rokon bawan shi se kuwa kawai Hairan ta fito rike da waya a kunne, fuskar nan murmur ne fal, Wanda a take yace

HAIRAN🔥💥♥️Where stories live. Discover now