Episode 2

67 5 0
                                    

*​RUQAYYAH*​👱🏻‍♀
                                
                👩‍👧‍👧 *Uwar  Mata​*👩‍👧‍👧
                  📝Written  by
👱🏻‍♀Asmeey  👱🏻‍♀

#the real pure pinkeey 💅🏼✍
                      Page 2

Dedicated to  Faty Azland (my final  choice) And  Mhis~b~herl  (sweet heart)

💞    
💞💞
💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞   
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞     
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞    
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞      
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞                              💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞

Aliyu kam kamar ya fasa ihu Dan takaici, Dan Sam baiso ma atashi Daga wajen Aiki Dan yasan koya koma gidah bashida wani d'a namijin dazai gani yaji dadi Se su jidda, shikam dada yadda xaeyi da ya rabar dasu 'ya'ya uku amma duk mata ba namiji. 
Motarsa ya shiga zuciyarsa duk babu dadi ya fara driving Hanyar goron dutse ya dauka bai wani dau lokaci ba ya isa cikin unguwar su wani kata faren gidah ya nufa,  A kofar gate yayi horn 📯.
Ahanzarce wani buzu da alama shine mai gadin ya zuge gate din   Aliyu ya danna kan motar sa xuwa cikin compound in.
Compound ne had'ad'd'e dan ya tsaru da flowers 💐 daban_daban  kuma bb tarkace a cikinsa.  Parking motarsa yayi ya nufi kofar dazata sadashi da falour,  da isarsa ya murd'a handle k'ofar ta bude.
Da sallama ya shiga cikin palourn muryan nan babu yabo bb fallasa,  wani abune ya tokare masa a makoshi,  seda yai wata Ajiyar zuciya sannan ya furzar da zazzafan huci,  ransa a hade tamkar pregnant 🌫sky.

Gaban tane yai mugun fad'uwa dan tasan mai hali baya fasa halinsa,  kallo daya zaka mata kagane tana cikin tashin hankali.

Yaya jidda ce ta mike dan ganin abban nasu yadawo miemie!  Momy kutashi mu Tafi daki.  Gaba tai suka bi bayanta har cikin d'akin.
Allah sarki jidda didda karancin shekarunta ta fara fuskantar baban su bayason ganinsu koda sun mai magana ciki_ciki yake amsawa wataran ma ko amsawa bayayi.
"San..  San...  Sannu da zuwa", Ruqayya ta fada cikin sarkewar murya.
Seda yaja tsuka sannan ya amsa atak'aice "yawwa".
Hannu ta mika ta karbi briefcase din hannunsa. Mika mata yai ta nufi daki ta ajjeshi a inda ya dace sannan ta shiga toilet ta hada masa ruwan wanka ta dawo.  ruwan wankan is ready dear, 
"Okay"  ya bata amsa.
Rike hannunsa tayi suka nufi dakin ta rakashi har kofan toilet zata juya ya rike hannunta "yau baza a taya niba"
"Aah nayi ne bada dad'ewa ba"
"Tohm shike nan" Aliyu ya fada tareda sakin hannunta ya shiga bath🛁.
Wadrop ta nufa ta d'akko masa kayan daya dace yasaka sannan ta fita dan zuwa kitchen ta hada musu dinner.
Gas ta kunna ta d'aura tukunya akai Dan warming miya sannan ta d'akko tray ta zuba shinkafa dai_dai cin mutum uku tasa miya ta tafi dakin su jidda.  Da sallama ta shiga ta ajje musu,  "Ga abincin ku yaya jidda maza kuzo kuci" suka amsa da "tohm ummah" toilet suka shiga dan wanke hannu
Sannan suka zauna dan cin abincin kowannen su sae daa yayi bismillah kafin su fara kai Abincin bakin su.
    Ahankali suke ci ita kuma ummahn tasu ta koma kitchen dan had'awa Aliyu nasa  Abincin.
Seda ta had'a masa komai kafin sannan ta koma dakin Ta dan jiran fitowarsa daga bath 🛀🏻.
Ta d'au mintuna A zaune kafin ya fito daure da towel da kuma wani a hannunsa da  yake tsane kansa.
"Harka gama"? Cewan RUQAYYAH
Yabata Amsa da "A nagama tunda ba'a tayaniba"
Murmushi tayi tareda fad'in "Gorin ya tashi kenan"?
Murmushi kawae yayi sannan ya fara shiryawa, 
Seda ya gama tas sannan suka fito falourn Dan cin Abinci.
"Nikam Yau banjin cin abinci A dinning" Cewan Aliyu daya kafe RUQAYYAH  da ido,
"Tohm Ranka ya dade jirani kadan" ta fada tana Kallon  cute face nashi.
Dinning ta nufa ta  fara d'auko flask din Abincin harta gama jere masa a kan center table sannan ta dauka plate tai  serving shi Ahankali ta Ajje mishi ta koma sofa ta zauna.
Tana wasa da 'yan yatsun ta,
Kallon ta  Aliyu  yayi yace  " da Alama  yau senayi d'ura kenan "?
"Aa base kayi  ba,  Ni na koshi  Allah".........
Aliyu ganin da gaske RUQAYYAH  baza taci ba yasa ya koma kusa da  ita ya fara feeding nata Itadai ci kawai take  badan tana soba seda yaga kamar tana yunk'urin Amai sannan ya kyaleta.
Aguje ta nufi toilet d'in dake falourn tana  ta faman Amai....


*Yar gatan faty Azland ceh*

RUQAYYAH UWAR MATAWhere stories live. Discover now