*RUQAYYAH*👱🏻♀
👩👧👧 *Uwar Mata* 👩👧👧
📝Written by
👱🏻♀Asmeey 👱🏻♀#the real pure pinkeey 💅🏼✍
Page 4
💞
💞💞
💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
I dedicated this page to you my dearest cute friends
*Laila Abubakar*
*Aysha Muhammad Inuwa*
*Zahra'u bello gambo*
*Ruqayya Umar farouq*
*Sumayya sunusu bello*
AND
*Aysha yusha'u*Having friends lyk you is a blessing. Am proud of you my friends # *yan Islamiyyah*❣
A dai_dai kofar wani babban gida Aliyu yayi parking Suka fito. Sedai babu fara'a A fuskan ko wannen su Haka suka shiga gidan.
Didda kasan cewan gidan irin na masu kud'in Da bai hana a gane babban gidah bane, irin gidan nan ne da ko A Da din se wane da wane.
Haka suka shiga har cikin wani babban falour.Mata ce wadda daka ganta ido ba mudu ba yasan kima. Kamar su ta baci da Aliyu sai dai kawai Aliyu ya fita Haske.
Hada Baki sukai wajen fad'an "Assalamu Alaikum"
Batare data d'ago ba ta Amsa da "Wa alaikumus Salaam".
Zama RUQAYYAH tayi a kujera 2 sitter Aikam su Jidda ma a nan suka zauna kusa da maman tasu Duk A tsorace.RUQAYYAH ce ta fara gaishe da hajiyan Aliyu Amma mirsisi tai mata banza, sunkuyar da kan ta RUQAYYAH tayi bata k'ara magana ba.
"Hajiya barka da Safiya"
Ta bashi Amsa da "yawwa Dama dana ce ina neman ka cewa nai kamin gayya?"
"Hajiya amma.... " cewan Aliyu.
A fusace tace "Dalla rufe min baki, to gwara ma da kuka zo tare din Ai"
"Beelkeey!!! " ta kwalla Kira.Daga wata kofa wata yarinya ta fito da bazata wuce shekara 19 ba,
Fara ce doguwa ga gashi tundaga goshi har gadan bayan ta, babu ko d'an kwali a kanta tana tafe tana latsa waya k'irar iPhone 6+s. zama tayi a kujeran da Hajiyan ke zaune "gani hajiya naji kamar kina kirana " cewan yarinyar da alama itace beelkeey'n.Ganin da beelkeey tai kamar da mutane a falour'n ne yasata d'ago da kai cike da rashin kunya "Au ashe da mutane a falon barana d'auro dan kwali hajiya"
"Aah base kin d'auro ba ma ai" cewan Hajiya.
Gyaran murya tayi tareda fadin "Dama abinda yasa nake neman ka kema Beelkeey nace a turo min ke shine shine, mun gama magana da maman ki za mu had'a ku aure da Aliyu Tunda mu munyo gadon Haihuwar 'ya'ya maza, Kuma ba b'ata lokaci xamuyi ba nan da sati daya za'ai bikin"
RUQAYYAH dake zaune kamar dirar Aradu taji maganar Hajiya'n Amma hakan baisa ta bari kowannen su ya gane ba ta saki murmushi kawai.Aliyu kam rasa me zaiyi yayi dad'in zai Haifi d'a namiji ko kuma haushin zaiwa RUQAYYAH kishiya? Turkashi!
"Beelkeey kuwa tunda Hajiya ta furta Za'a had'a su aure take nanata "badan Allah ba se Dan na je na haifa masa d'a namiji lallai zakuga wauta kuwa zakuga d'a namiji wlh hajiya kinyi kuskuren had'a ni Aure da Aliyu inaga ko matan ma sekin Rasa"Shiru falon babu Wanda ya sake cewa uffan.
Se Beelkeey data ce "Tohm Hajiya ai baza muja da maganar kuba Allah ya kawo d'an Mai Albarka. "
" Ameen RUQAYYAH ta fada.
Hajiya kam ta tab'e baki.
Hajiya tace"To Aliyu zaka iya d'iban Gayyar ka ku koma kuma Beelkeey ta dawo gdhn nan Dan haka ban dauke ma zuwa kullum wajenta ba dan ku Kara fuskantar juna sosae yawwa "
"Toh" Aliyu ya amsa a dak'ile.
RUQAYYATA Tashi mu tafi.
Tashi tayi ta d'auki momy ta rik'e hannun miemie jidda tabi bayan su.
Asibiti suka wuce Dan duba lafiyar RUQAYYAH.
Alhamd lillah basu wani jima ba Dan mutum biyu ne a tsaka nin su, aikam tuni aka zo kansu tace taga likita Aka turata wajen gwaji komai ya kammala suna jiran result.
Bayan y'an mintuna doctor ya kirasu ya basu result tareda congratulating Aliyu Akan cewa matarsa nada cikin wata d'aya.
Murna kan fuskar Aliyu harda na saida wa Dan ji yake kamar ance masa RUQAYYAH zata haifi namiji...Washhhhhhhh Hannun Asmeey ya gaji......
*Yar gatan faty Azland ceh*💃🏻💃🏻💃🏻