Chapter 2

78 14 2
                                    

Assalamualaikum lovelies😊😊

.......
Mummy har na fara tunanin koh a gidan zaki kwana ne, safwan said with a playful smile.
Toh sai meye in na kwana. Banson shashanci fa.

Few hours later ...
Abbie'n yara i was at hajia khadija's house and by God her daughter was so beautiful and well mannered, wallahi at that instance i felt like making her my daughter in law. I wanted to talk to safwan about her but nace dai lemme talk to you first, so what's your opinion regarding the issue.
Toh hajia all that i can say is if safwan is interested im in full support if not to a hakura kinsan dai babu takura a policy na. I might be strick but in matters like maganan aure i won't force any of my children to marry whom they don't want.
I know ai abbie nima shiyasa na ce xan fara mai magana. Bari ma na kira shi.

I was just back from masjid when i heard my phone vibrating and mummy's name appeared on the screen. Assalam mumy, okay tohm im coming right away.
I went straight to my father's sitting room and i meet my parent there, said the salam greet them and i turn to my mum. Mummy gani.
Safwan tell me do you have any girl in mind that you want to marry? Booommm i had the question daga sama. Mummy na gaya miki fa ni har yanxu ban sami wadda tayi mun ba.
Now it was abbie's turn, haba safwan you are not getting any younger fa you are almost 30 by now so kake na saka a gaba ina kallo ahhh shikenan sai mu zama abokai koh. I want you be a complete man, have your own family.
By now my head was hung low, i couldn't even say anything. All i know was yes abbie is right but i don't have any girl in mind.
All i know is my business
Safwan ni inada wadda nakeson na hada ka da ita toh, mummy's voice brought me back from my trance.
I looked up and said mummy wa kenan, hajar yar gidan hajia khadija. But mummy ita tace tana sona koh me? Yardar ka nake nema kafin na tambayeta. In anyi saa yarinyar ba tada tsayayye shikenan kaga ni.
Hmm toh mummy. Yawwa Allah ya ma albarka. Ameen me and abbie answered.

A week later.....
Assalamualaikum qawata yane, please ki taho min da notebook dinki xan copying wannan bayanin. Yawwa nagode. Bye sai goben In Shaa Allah.
I hung up and went to kitchen to make myself tea.
Hajar shayi i heard abba. I just smiled inda sabo na saba da sunan nan ai.

....
I went to mama's room and there i found her on the phone talking with her friend (hajia maryam)
Hajia ina gajia ya yaran nawa. Ahhh hajar tana nan qalao. Toh waca magana ce haka hajia. Aa karki gobe In Shaa Allah zan zo area ki ai zaki ganni. Sai muyi maganar. Tohm a gaida yaran. Yawwa ameen.
Mama da qawarta i said to my mum, mama wai daman kin santa ne tun tuni naga kun saba da yawa. Hajar kenan. Na santa tun muna yara, amman sai muka bar garin shiyasa zumunci ya yanke.
Ayya ai gashi yanxu kun hadu.

The next day....
Welcome welcome ohhh welcome qawata. Zauna please. Habiba habibah kawo ma bakuwata ruwa.
Ai kam abbien yara yana nan lemme call him ku gaisa.
Assalamualaikum hajia sannu fa, yawwa ina wuni alhaji, lafia lao wlh ya zafin garin nan, alhamdulillah ya yara kuma, wlh suna nan qalao, toh madallah. Mummyn yara na fita toh a dawo lafia.
Hajia khadija kin kyauta wallahi. Kai dan Allah ba komai fa.
Yawwa nikam hajia khadija wani tunani nayi, amman nace bari na fara magana dake. Hajar ta wajen ki an mata miji ne. Ikon Allah aa kuwa baa mata ba kinsan yaran yanzu wasu nasan auren amman hajar kam bata ma sauraran kowa na rasa dalili.
Kaiii alhamdulillah, in ba damuwa a bama safwa dama mana hajia khadija kinga in mukai nasara zumunci mu zai qaru.
Kaii hajia maryam wallah naji dadin maganar nan. Masha Allah, Allah ya tabbatar.
Kaii nice da godia zan turo shi su gana amman fa a fara tambayar ita hajar din koh. Haba hajia maryam sai kace su suka haife mu kar ki damu, toh amman ki bari na fara gaya ma abban ta.
Toh ba komai nagode sosai hajia.

Later in the evening......
We were all seated in abba's parlour when mama ask me go to downstairs that she wants to talk to abba.
For some odd reasons i felt something seems fishy so i decided to eavesdrop.  I went out and close the door but i stayed behind the closed door. What i heard made me went numb.
I hope it's not that rude creature they are talking about. What even disturbs me was abba was okay with mama's request.
I went to my room and started pacing. Then an idea popped out my mind i just smiled devilishly.
.....

So how do you like it.
Bear with me please

HAJARAH (ON HOLD) Where stories live. Discover now