page 5

147 9 0
                                    

LABARIN RAYUWATA

PAGE 5

Wllhi badai Dandana haifaba..tomawai tayaya ya aureta haka kawai da asubar fari za'a kawomin yarinya ace wai matar Yusuf dan da shikadai Allah yabani nakecin burin inga aurensa nake shirinyin bikin da kowa saiyasan dan gata neshi amma kumun haka to wllhi bazai yiyuwa kuma inajinku kufadamin yadda akayi ya aureta.

     Nan Alhaji yabata labari kamar yadda Yusuf yazo yasameshi aka maganar yarinyar da yadda akayi har akayi Auren.amma taja uban tsaki "Mtswwww"ita kuwa Farha duk wani sashe najikinta rawa yake hawaye kamar lalataccen fanfo wani nabin wani.Kallon Farha Mami tayi sannan tace" ke gulmammiya ubanme aka miki kke kuka barin gidan nan zakiyi wlhi gantalalliya,wacce batasamu tarbiyyaba....."ke ya isheki nace kada kiga namiki shiru kice zaki rainamin hankali wa....."Muhammad"Mami takira sunanshi cikeda gadara,tsayawa yayi chak adaidai lokacin da hannunta daya yake kan handle din kofa,jiyayi sunan ya ratsasa har cikin Kansa bazai iya tuna lokacin data kirasa da sunansaba "Naam ya amsa batare daya waiwaya ba.

  " Ni Maimuna nagama magana dole kasan yadda zakayi da Auren nan domin ban yadda dashiba yafada tana barin wajen.

  Nan Farha tazube tana kuka mai tsuma zuciya har wani yitake kamar numfashinta zai dauke dan haka Yusuf yarikota yana fadin"Kiyi shiru kinji Farhaty Mamina haka take tanada fada amma kuma tanajin maganar Abbana yauma bansan mai yasa tayi hka ba amma ki kwantarda hankalinki..."tayaya zan kwantar da hankali na bayan banida farinciki a rayuwata,bantaba yin kwana 7 a weekba ba tareda nashiga tashin hankali ba bansan wacce irin rayuwa nakeba wllhi Yaya idan nace zan baka LABARIN RAYUWATA to tabbas zakayi hawaye domin abubuwan dake cikin rayuwata"takarasa fada tana cigaba da kuka Sosai Abba ya tausaya mata nan yakarajin yarinyar ta shiga ransa sosai yayi alkawarin bazai bari Yusuf yarabuda itaba duk runtsi,dawowa yayi yana fadin Yusufa inada maganan dazanyi daku kubuyoni daki.

   Jawahir yanxu bazaki sakawa zuciyarki salamaba,bazaki kwantar da hankalinkiba tun asuba kina kuka sai kace wacce akawa mutuwa.....mama wllhi da'a rabani da farhaty gara amin mutuwa wllhi duk inda ake kaita saina nemota domin bazan bari tawulakantaba.Dole na nemota.

Amin afwa wollah I'm tired

LABARIN RAYUWATAWhere stories live. Discover now