Assalamu
Barka da warhaka
Masu neman KWAISEH MARYAMERH a OkadabooksThis is my profile link
https://okadabooks.com/user/maryamerhabdul
In kika shiga Okadabooks
Just search MARYAMERHABDUL, duk books dina zasu nuno, guda hudu. Daga ciki zaki samu wannan.Nayi ta samun qorafi na rashin samun wannan littafi a Okada, na sake republishing.
Nagode da kulawa
Jazakumullah
![](https://img.wattpad.com/cover/99026123-288-k593689.jpg)
YOU ARE READING
Kwaiseh Maryaamah
RomanceRungumeta yayi yana cewa ''nayi kewarki nima sosai'' ya cire mata hijabin jikinta da d'an kwalinta yana shinshinar gashin kanta, yace ''nayi kewar shak'ar k'amshinki'' ya shafa hannunta yace ''laushin jikinki ma duk nayi kewarsu, kuma ai ke kika han...