*DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko**10*
🌈Kainuwa writers Association🤝Hakikan ku
"Sani yace kamar yanda nace gafarta malam mubaki ne
dan de idan nadawo zan rasa aiki nane wllh da da kai na zan kaita kamar yanda na tsara.Ahaka yayi ta kashe malam da kalamin gamar gaske.
Malam ya nisa yace
"badan wannan zamani da tsarabe tsarabe yayi, yawa ba azamanin mu ni kaina hakan yafaru akai na auren bari a meduguri nayi ina almajiri aka bani auren gaggawa,
Bani da kowa se malamina kuma aminin babana,
Shiya karma min aure alokacen ba hanyo yin sadar wa harse na mata ta ta haihu san nan muka .
Zo nan kaduna da mata ta bintu da dan ta Muktar bani nabar zaman meduguri ba har seda.
Mukayi yara 5 natare gida
yanzu haka nikai na ina zirartar meduguri dan kusan nafi wayo acan kusan dukan aminai na suna can musam man babba amini na zanna modu.Daba daya jijiyo yin jikin Sani yaji yana harbawa tunda yaji malam ya ambaci meduguri balle da yace zanna modu baban Fandau kena ko da wani zanna modu
Tunanin sa ya katse sanda yaji malam yace "to yanzu aure yazama na karshen zamani se anyi wani
Aune aunen likita
tom kaga duk da kace ita yarinyar kuna tare kaga
Amma tunda bashi,
Namijn bazai yuwu ba.Aiko Sani yamek'e dan dama haka yake son jin tunda yasan baban fandau
Yace "malam na gd har yazuya yaji wani daga cikin su shima babban mutum ne yace " malam amma da kaduba Wannan al amarin
kaji fa yace nan,
Da 3 zata tashi kuma idan ba a, yi auren ba aka turata malam muma bamu kyu tawa Muslim ce ba sabo da annabin mu yace duk inda macce d namij suka keben ta shedan ne cikon na 3 su malam ko yaya ma,
Ka daura auren tunda aikin alkairi ne muna shedu samu samu lada.
Malam yayi nazari yace "akira shi
Sani yajuyo yazo yakoma.
Malam "yace zauna Sani ya zauna gaban sane yake faduwa.
"Malam yace yasunan ka kace ma?
Sani yace " isa
Malam yace "isa kace ku mutane Niger ne kasu wan ci yakawo mahaifinku legos ko?
Sani yace "eh
To yanzu adan ginku za asamu wan da zaka hada mu ko a wayane dan neman izinen daurawa yarinya aure?
Sani yace "eh
Malam yace"masha Allah.
" Tom shi Muhammad dan inane?
Dam gaban Sani yasake faduwa dan baizaci zai tambayi dangin Muhammad ba amma yadaure yace "dan Lagos dinne shima iyayen sa suna can.
Malam yace
"Masha Allah kaki ra iyayen sa awaya sune mawa dan su auren ko
Yasunan yarinyar?
Sani yace "Fatima
malam yace
"ayya kafito da ita ga yusuf zai shiga da ita ciki wajen mata kafin adaura ko.
Dakyar Sani yameke dan farga ba mezai ce idan fandau ta fito suka gane ta yaza yi.
Yusif yabi ba yansa suka kara sa inda mota take Sani ne yabude kofan ya kama san dan.
Yace "kifoto za araka ki gidan Malam
Yadan sunkuyo dai dai kunnen ta yanda yusuf bazai jiba yace "idan kina son kada asirin mu yatonu karki kuskura kiyi magana me tsawo kar kinu na kin kin taba zuwa meduguri dan yanzu haka matar sa yar can ce kuma ina sammanin ma yasan baban ki.....
Dasauri fandau ta bude idon ta.
Sani yace "tun anan zaki tona mana asiri kenan ta rufe ta natunanin tabbas baban ta yana da mutane akano
"tace toyan zu yazanyi?
Sani yace "kokar tawa zakiyi kiyi magana da hausa san nan ki ja shijab din ki ki rufe rabin fukan ki dan zanen kiya buya.Tace "tom
Yakama sandan tafito yame kawa wanda aka kira da yusuf sandan shikuma yaka ma sukayi Wannan katon gidan.A falon mama ya ajiye ta bata nan dan sun fita gaisuwa wani mutuwa a dattawa
AISHA yakira kanwan sace "yace ga bakuwar malam kiba ta ruwa
yafice
Samira tace "sannu da zuwa yasunan ki?
Fandau azuciyar ta tace 'ruwa akace kibani
Ba gulma ba
Afile kuma tace "Fatima
Samira da taga ba fuska se ta dauko mata ruwan ta bata.
Malam ne yashi go harciki yazauna yace "sannu baiwar Allah Fatima ta gyada kai yace kin amice kina son Muhammad da yayan ki yace in a daura auren ki dashi?
Fandau taja shijab din ta tasa ke rufe fukan ta kamar irin me kunyan nan
"tasa ke gyada kai tayi shiru
Malam "
"yace masha Allah shima Muhammad din yazu mukayi waya dashi ayan da naji yana yin sa nayar da dashi yanzu lokaci sallah yayi.
Idan muka idan zan daura miki aure nayi magana da kawun ki Adam shi yasake karfa fa min gwiwa ma dan har number wayana yakar ba yace zai zo ya min godiya shi ma nayar da da karam cisa Allah yabaki sa a ayi aikin idon naki cikin sa a.
YOU ARE READING
DAMA TA COMPLETE
RomanceLabari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama...