*DAMA TA*
*NA*
*Batul adam jattko**_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*🤝
🌐HAJOW📝🌐
HAKURI DA JURIYA ONLINE *inaya yaba kaunan ku gareni* 🤝🤝
*11*
Barno gidan
Zannah Modu
"Bagana tace mama wai ina Ya Fandau take ne?
Mama tace "bata dakin aiko da asuba ita tayi ta ta shin ki bakya son,
Tashin asuba
"Bagana "tace mama aine bana bccin safe itako YaFandau kullum se,
Tayi bacci safe shiyasa aka cire ta a yan sharan safe
yanzu ma nayi mamakin rashin ganin ta kwan ce kuma bata,
Tsakar gida
ABu kamar wasa
Bagana tana zuba ido shiru har 8 tayi
Takasa daurewa tace "mama banfa ganta ba mama tace
"tom ina tashi ga dan ita ba irin ki bace bata shiga dakin kowa amma kin duba kango?
Bagana tace "mama ba inda ban duba ba,
Niban ganta ba
Mama tace "Fandau bata fita se tasanar dani balle ma da safen nan ina zata kije de kiduba dakunan gidan,
Bagana tame ke tafita duk da tazan baza ta taba,
Samun Fandau dakin matan gidan
Ba amma hakan ta daure tafita duk dakin da tashi ga bata tambayan su sede tayi kamar taje gaida su
Tazo tace wa mama batanan.Itako mama cikin rashin damuwa tace "shikenan dan bata taba zatan wani abu ba Bagana ta tashi shara ta fara nade shimfedan mama zata daura bargon
Gado taga pepar da Fandau ta ajiye akan filo ta dauka
Tabude tayi tozali da kyakkyawan rubutun yayar ta ta cikin harafi na larabci zama tayi tana karan tawa amma se sake mai mai ta karatun,
Take dakyar tasa mu ta har hada abin da ta fashin ta jiri taji yafara iban taDakyar ta iya bude bakin ta ta fara hada kalmomi kamar haka "YaFandau yazaki mana haka mutum cin gidan muda girman sa yawuce nan a idon mutane
YaFandau bajiya muka yi magana da ke ba kiyin hakuri ko mai mai wucewane idan shatima ne bakya so,
Da fito waki kayi kika fadawa baba bakya son zabin sa yafi ke kanki kinsa
Mama zata sha gorin kika jamata abin gorin me mama ta miki kika mata haka,
Koda ma wannan shine mamakin da jiya kimace zaki bane ta fashe da kuka ta fada jikin mama
Itako mama da bagani take ba bata san me ake ciki ba atunanin ta ma Fandau din din tana dakin.
Saitaji kukan Bagana ya tsanan ta
Tace "meyake faruwa?
Dakyar Bagana ta karan ta mata wasika cak mama
Tameke bakin ta yana furta
*wa'alahaulah wahlaku watah* *illah billah*
Kama hannun Bagana tashi tace "bani wasikar muje wajen baban naku
Karamin parlour
Sa takai ta baya ciki
Tasan yana babban
Falon yana koyawa manya mutane na anguwan da manyan almajiran sa karatu tace mama bari nakira shi
Ko sallama babu Bagana tashi ga cikin hawaye da in inah tafur ta "baba mama tace kazo gata afalon ka.
Duk kansu shiru sukayi musamman
Malam da bai ta ba samun irin wannan kiran daga gidan saba
Balle mawajen matar sa mehakuri da take kamar ba matar sa ba dan ba
Tada baki wato kwana.
Mekewa yayi yakama hannun Bagana sukayi ciki kusa da maman baba yazo yazauna
"yace Aisa lfy kuwa?
Mama batayi magana ba tame ka masa wasikan hannun ta yakar ba yafara karantawa shima kan sa zuface ta karyo masa daya gama yayi shiru yana gyadda akai
Yasauke ajiyan zuciya yace "Aisa ni kam na godewa Allah dan yaba ni yara sama da 30 amma duk ban ta ba ganin sabanin tar
Biyana ba dan duk kan su masu bin umarni nane dan ya jarraben akan fatima na dauki wannan jarrabawan sai de ban so wannan abu yahada dake ba naso ace awani dakin ne banaki ba saboda yanzu ma kinacikin jaraftan ubangiji ga jaraftan
Rashin ido ga na rashin baki da wani dangi akusa ga yaran ma basu da yawa acikin 2 da yabaki yaba' tar miki dayan
Aisha kiyi hakuri kici wannan jarrabawa zaki ga riban sa tun anan
Duniya Allah ya gani Aisa ina sonki dan kece naje na dauko awata uwa duniya amma gashi yanzu yar'ki tace kun rayu cikin kunci
Ina tuhuman kai na akwai wani kuncin bayan wanda da da kan ki kikace kin ajiye kwanan ki wannda ban so hakan ba najure.
Mama cikin kuka ta fara mgn "malam Fandau tana da gsky mun rayu cikin kunci kuma haryan zu cikin ta muke
Mlm ba zan ce bakamen adalci ba dan nasan bakasan abin da yake faruwa agidan nan ba a nan mama ta kwashe duk yanda suke ciki
Narashin yanci tagaya masa banda jinjina kai ba abin da yake shiba shiyake zuwa cefane ba dansa abdulkhadir da dauda su suke gudanan da komai shide idan sunce kudi yakare yaba su bai san yagidan yake ciki ba dan idan bawa ni abu me mushin manci bane saiyayi wata ma baishiga ba yace
"tabbas ban yi mikin adalci ba kimin afuwa zan gyara ko mai kuma da ga yau na dawo miki da kwanan ki idan dan dafa abin cine zansa ane mo mai dafawa game da tafiyan fatima kuma ninasan yanda zan yi ki kubuta ajin gorin abukan zaman
Ki, wayan sa yadauka yakira yaran sa manya magidan ta da kuma matan gidan nan da nan suka hallara yayi.
" garan murya yafara magana kamar haka da farko de abin da yasa natara ku anan
Shine dan insanar muku da na aurar da Fatima Fandau ga dan wani abokina
Da yazo ajiya da daddare kuma ajiya nabashi yata fi da ita, niger.
Sude manyan yaran cikin tuhuma suke kallon sa su suna so suce yaushe aka daura aura basu sani ba amma kwarjinin mlm yahana su mgn matan ko murna sukayi andauke musu me rashin kunya.
Mlm yajuya yakalli
Shatima "yace shatima kayi min afuwa akan karya alkawarin da na maka baka samu Fandau ba amma ga Bagana zata maye maka gurbin ta shiko shatima har da kukan murna
Addua sa da sadaka dayakeyi na Allah yakawar masa auren Fandau ya amsa dama Bagana yake sonLondon
Cikin mamaki take binsu da kallo
Azuciyar ta tana cewa "to meya hada muhammed da wata mata shida yace ba da sanin dan ginsa ba yayi aure wannan daganin yanda suke kama yar'uwar sace
Katse tunanin tayi take binsu da kallo
Suna tafe cikin rigan baccin su iri daya ban ban cin nata na mata ne shi kuma na maza suna jifan tada murmushi kyan matar yaru data dankamar zata fi muhammed ma,
Har
suka zo suka zauna akan wani kujeran karfe suna manne da juna matar ce tafa ra magana
"inami ki barka dashigo wa sabon rayuwa yasunan naki ma?
Ita ko 'fandau kasa mgn tayi ganin yada Nabil yake manne jikin mata dagani irin shahararrun masoyan nane ko acikin yar uwar sa ce to yana jin da ita amma meyasa amasayin tana matar sa ita bazai
Zokusa da itaba se ma wani irin kallo da yake mata me kama da na tsana.
Tuna nin tane ya katse san da taji matar tana ce wa
My star ya sunan ta
Ma yamusa fuska Nabil yayi yace "wlh naman ta kinsan da za adaura auren ma Sani da ya tambayen bantuna ba kikirata mai lallon tunda taki fada me naki nase kinsan sunan ta.
Murmushi Hadim tayi tace "hakane fa kamar yanda muma bai kamata taji namu sunan ba gwara mugaya mata abin ta yasa mukayi aurin sirri da ita kawai.
Mai allo bari naga ya miki tah kai tacen tarishin mu da kuma abin da kuka dauko ki kimana.
Mijina kuma dan uwana munyi aure da shi wajen shekara shida 6 Allah bai bamu haihuwa ba musha jigilan asbiti amma duk inda muka je se ace matsalan daga waje na ne mahaifata tana nesa amma zan haihu to bai kama ta mu zauna na bamu san san da Allah zai kawo mana ba shi nemu kayi tunani komuje gidan marayu mu dauka
Amma hakan bai mana ba sabo da bamu san irin xuru arda zamu dauko ba dan
Haka ne mukayi tunanin wanan,
han yan wan da itace ka' dai damar mu waton mune min da' ta hanyan halak shine dalilin auro ki.
Zaki haifa mana yara 2 kacal ni inason da'namiji shikuma mijin yana son macce ni zan sawa dana Bilal shiku ma zai sawa ya'r hajara zamu kirata Fujjeera
Amma karki damu daga kin haihu zamu rabaki da shi dan karki yi sammanin zaki shawa halal shayarwa to kinji manu far mu da kuma dalili yin wannan auren
Na sirri dake ke zaki haihu amma a ido duniya da dan ginmu nice na haihu
Kina bamu zamu kadaki gidan iyayenKar ki neme mu dan me mota baya bin han yan me jirgi
Wato baza ki same
Muba se adarussalam ta gama mgn tana kallon NabilMy star kana da magana ne tabe baki yayi yace "kin gama fadan komai
Ai yayi magana yana yamutsa fuska dan yanda jikin ta yake tashin warin gumi har inda yake yameke itama
Hadim tameke ta tana cewa baki da abin fada kenan ko.
Ita ko fandau mamaki da wani irin zuyawa kanta yake dan ta gane manufar su amma ita bata san mawane azalne yaja mata wannan
Ba anya ba bacci nake ba Allah kafar kar dani awannan dogon mafarkin kasa ba gaske bane
Inko da gaskene meya kai ni yin hakan bayan nasan
Hakkin mama ma bazai barni na zauna lfy ba
Jinta kun fitan su yadawo da kita tace
"muhammed muhammed yanzu haka zaka min ba haka mukayi dakai bafa
"yace na miki ko kikayiwa kanki tunda harki ka ai ka tawa iyayen ki irin wannan babban lefin abin da kikayi shizaki gani nida kika ga dalilin auro kima umarni yayar mahaifinane bama iyayene ba
Dan ina girmama darajan su kina mcc kibar iyayen ki
Kibi namiji wata uwa dani ya ba da sanin suba duk abin daki kagani sakai yansune ne kuma ni,ba abokin yinki bane karki kara gigin yimin mgn
Yanuna Hadim yace gada wan da zakuyi mgn dan ita tasa aka auroki mumunan fuskarki da kazan taccen bakin ki ita zaki din gabude wa bani ba.....*kah muje zuwa yazaman zai kasan ce* *labari yanzu aka fara*
*jattko*
YOU ARE READING
DAMA TA COMPLETE
RomanceLabari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama...