38

4.9K 184 2
                                    

*DAMATA*


               *NA*


*BATUL ADAM JATTKO*

Khadija salisu
Mmn Nabil
Muna tari

(Editing mzz daddy)





*38*

      *Y*ana gani har takai kasa baiyi yunkurin tareta ba dan shima ta kansa yake, ji yake kamar yafadi yanda zuciyar sa take wani irin tafasa yanzu shikenan Fatima bazata gane niba acikin sabon kwakwalwar tata? ko zata soni kaman da? ranan da zan tafi ma fa sai da ta furtamin kalmar so.
Meyasa ni ban bata amsa mata ba?
Hadim kin cuceni, shi yanzu bama ta tonan asiri yake ba yagan ta kadai ne burin sa.

Hadim meyasa kikamin haka, mena miki?
Dakyar ya taka kafafun sa ya karasa inda fridge yaka  ya dauko roban ruwa ya fincike murfin yana daga tsaye yasaki ruwan me uban sanyi akanta ai a firgice ta saki ajiyan zuciya
"ai baki isa ki mutu baki nemomin mata ta ba."

Hadim dafe kirjin ta tayi setting  inda yake mata zafi.

"haba Shid kaji tausayi na mana kanason rasani ne idan wasa kakemin kadena, banason kana ambaton wanan yariyar da matar ka ko kanason kasheni ne? ni kake cewa karna mutu sai nemo maka matar kar cikin kwanaki ukku, idan ban sameta ba ba aure atsakanin mu, bani ba iyayena ma zasuyi danasanin haifuwata da'gaske ne? Wllh wannan sautin kunnena ya bani muryar tane ya fara tsarkewa .

Shikuma yanda yaran suke kukane yasa ya dauki su Ma'aruf  ya kama hannun Fujjirat zai fita.

Hadim tace" Shid kar kafita kabar ni cikin wanan  halin  kaji tausayina".

Ko juyowa bai yiba
"Habibi kar kafita Habibi  inacikin wani hali".
Saida taji k'aran buga kofa sanan ta,
kwantar da kanta da take jin yana mata wanin irin ciwo, ko makiyin ta yaga halin da take ciki zai ji tausayin ta.

Da kansa yakai yaran bangaren ma aikata yazo ya fada mota baima jira security dinshi ba yaja mota direct airport ya wuce office Oeid  yana shiga Oeid ya mike yana cewa "welcome  Shid" mika masa hannu Nabil yayi sannan suka zauna, ba yani ya masa nayana son a tabbatar masa da tafiyan  Fandau, ya fadi sunan  ta na jikin passport aiko atake aka bincika aka tabbatar masa da tafiyan ta yace aduba masa mu amullan ta acikin jirgin  tunda gashi Security's ya mai daukan wajen, ya nuna inda Musa yakama hanun ta suka shiga cikin jirgin amma saime da aka kira security na cikin jirgin ya turo da audio recording na ranan sai cewa yayi yayi delete din su, hannu Nabil ya dunkule jikinsa sai rawa yake Oeid yace "aiko da Dr MD  akayi tafiyan aranan amma bazai wani santa ba saide  dauki numbern shi Musan da sauri suka yarda da wanan, bugu daya Musa ya dauka suna masa bayani yace"wllh da yazo sauka ba neman da baiyiwa yarinyar nan ba amma bai ganta ba saide tun acikin jirgi yaga wata taje wajen ta yaga suna fira alhalin shi Hadim tace masa bata magana kuma har matar yanema bai ganta ba".
Nabil dura masa ashar yayi yace "to ka nemota duk inda tayi inba hakaba zaka gane kuren ka".
Yaro ko dama dan maikudi ne, suko yaran masu kudi ko na kwarai suka kashe sunsan bawani abunda zai samesu dan haka cikin isa  yace "nide amana akace an bani kuma saboda ALLAH aka hadani na karba dan bangan ta ba za ace wani idan ban nemota ba zan gane kurena, kai waye da zaka gayamin wanan kasanne waye kuwa?

Nabil da kalaman yaron ya sake bugansa ko magana bai tsaya ya masa ba ya kashe wayan atake ya kira office yan sanda na kano yadauki address din yaron ya tura musu yace sukamo shi harsai yazo.
A take suka amsa komawa yayi mota harzai tada yaga zuwan sa gida ba shida wani amfani dan idan yaci gaba da kallon Hadim zai iya hallaka ta kuma ma me zai zaunayi a garin bayan an tabbatar masa da FATIN sa tana can, amma yakira sani yace ya bincika yace ba wani labari gwara yaje daga gidan ayi komai agaban sa yafi, ya ciro wayan sa yacewa wani daga cikin yaran sa yace ya kawo masa su Fuj yana airport dan bayajin zai iya barwa Hadim yaran sa.
Shikuma ya fita yayi ciku cikun tafiya  nan danan aka maida jirgin da zai je sudan akace sai yafar sauka a 9ja dole maiduguri yafara yada zango saboda ya ajiye yaran kafin yashiga neman Fandau.

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now