19

5.1K 182 0
                                    

*DAMA TA*

       
            *NA*

 
  *Batul  Adam Jattko*

 
*Ina kara godiya  ga masoyan DAMA TA*

*Yan duk kan group dinmu na kainuwa  ina meka godiya*🤝

*Dandalin  HAJIYA  Nafisa* *inajin dandin kasancewa  daku*

*Queen Teemah*
*Fandau ta amsa*



*19*

🌈 *Kainuwa  writers*
*Association* 🤝

Da karfi ya ture Fandau  a jjikin sa ya tashi da sauri yayi gun Hadim yana kiran sunan ta amma kafin ya sauka  a kan dan mata kalan  guda ukku  da gado yake kansa ya taka daya a na biyu yajisa tim ya bugu sosai dan sai da yadan kwanta a lamun yana jinjiki  sannan,
Ya tashin yana dafa kafan sa inda yabugu
Dakyar yake jan kafan sa ya karasa inda Hadim take kwance idon ta a rufe amma hawaye ne keta  faman surtowa a gaban ta ya tsugan ya tallahota  jikin sa yana jijjiga  ta  yace "my one kibude idon ki me  yasameki kike zubar da a bume medaraja  hawayen ki.
Nunfashi  taja bata bude idon ba tace "my star gaskiya idona yake nunamin  ka kashigo dakin yarinyar nan batare da izinena ba bansan zanyiwa  idona mugun gani bada ban zoba Nabil  macce   ce kwance a jikinka.

Nabil da yake tattaro  kalaman dazai  tsarata ya rasa ta inda zai bullowa al amarin duk girma da kiban Hadim cilak  ya dauke ta yayin hanyan waje da ita
nasu saman ya hauda ita a kan kujera ya zaunar da ita ya zauna a gefen ta yasa hannu ya jata
Jikin sa  kanta ya daura a cinyan sa yana shafa dogon gashin ta yana kallon yanda zuciyar  ta take bugawa amma har yanzu idon ta a rufen yake kuma bata dena zubarda  hawayen ba.
Pls my one bude min idonki ki gayamin me yafaru  dake bayan fetana  nasan kida saurin jin tsoro kamar ba shuwa ba kiduba yarinyar can duk girman bangaren can ita kadai take rayuwa amma ke dan fitan tan da nayi  shine kika kasa saida kika bine bayan nayi nayin dake bazan tafi ba kika nace saina tafi banso  ba natafi,
Kuma da kikaje me yasa bakiyin  knorking ba tunda kince ba kyason kiganta  kusa dani,
Hadim kam har yanzu idon ta a rufe yake dan batason  ta bude taga Fandau tafada kan mijin ta amma jin magan ganun Nabil da sauri ta bude idon ta tazuba masa ido,
Cikin sanyin murya
Tace "Nabil kana nufin ni da bakina nace kaje .  Shima cikin dagewa kamar da gaske yace dawa yake cewa naje  ai wllh my one ba kya tausayina  ni kadai kin mayar ni injin  ingama dake kikuma turani gunwata.
Da sauri ta tashin zaune " wai ban gane ba Nabil yaushe nace kajene  yasake bata fuska yace "tone yazanyin na gane tunda ke dakika bada da bakin ki baki ganeba.
Hadim  tace
"nede nasan munkwan ta kuma cikin farin cikin kawai juyi nayin naji ina shirin hawa tudun filo  natashi nayita neman ka bangan kaba ba inda ban duba ba shine na haura saman yarinyar  nan na ganka  Nabil ka gayamin gaskiya dannasan  baka min karya koka fara sonkasan  cewa tare da yarinyar nane wllh zuciyata zata buga  idan kace kanajin wata wllh wllh ko yau zata haihu idan kafara son katsancewa tare da ita se tabar gidan nan kafin ta tafi se na na kasata  yanda ko almajirin baban nata bazai sota ba gayamin gaskiya.
Ta garashen maganan tana dafe kirjin ta dayake bugawa kamar zai fito
Nabil yasake kamota  yace" gayamin gaskya kema kina nufin baki san sanda kikace naje ba?
Gyada masa kai tayi.
Yace "to wllh zansa malamai suyi miki rukiya kar ya zama sun fara shafa mike ne a kan son d'a   inde baki san sanda ki kaceba na kina kwance idonki ruke kikecewa  banje zaki iya mutuwa.

Wani a jiyan zuciya ta sauke tace "Alhadulilah  wllh nayi mugun tsorata a sheni nace kaje wllh bawani aljani kawai mugun sa abin  a raine yasa nayin  mafarkin  sa yafiton file kai kuma katashi katafi wllh se de mafarki   kasan da zamu kwanta munyin maganan.
Tasauke ajiyan zuciya tace my star kaci gaba da sona ni kadai Wlh kaso wata bazan iya jurewaba .
Murmushin yayin irin na ruwa tasha dinnan  yace"ke dayace my one amma dalilin son d'a yana ne man zautar minke.
Tace" ba dalilin son d'a bane dalilin kin kishiya ne wllh bana  son d'a yanda nake kin kishiya wllh ko yarinyar nan da nasan bata isa komai ba banason kasan cewar ka da ita dan de nasan idan bamuyin hakan bato za ayin mana megaba daya.
Yace" ga a lama shiyasa dakika cenaje  banyi musuba naje dan nasa a raina bazan kara miki musun  zuwa wajen yarinyar naba a sheke mafarkine.
Cikin yarda tace bansan manayi  ba
Amma nake ganin makamar  baka mata komai ba dan naga da kayan ka a jikin ka itama haka
Tabe baki yayi yace "ai kinsan ni idan naje sai naje taje tayi wanka  ita kuma idan ta shiga kinsan jimawa takeyi to tafito kena na fusgota ika shigo
Hadim tace "ai gashina jimawan nata ya mana rana badan haka ba da nasan turmi da tabarya zan tadda ku wanda nasan mutuwa ta kawai zan gani   tafadi haka cikin yarda da mijin nata dan tagama yarda dashi 
Tace "af naman ta fa ai yau zata gama period dinma muje  inda zaka iyasai naraka ka koza a dace.
Shiko zuciyar sa fal murna zaiso hakan amma a fili yace "ke barshi sai gobe bacci nake ji ga gobe muna da meeting a club  tace shike nan dasafen zaka iyayi ai

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now