20

5K 185 2
                                    

*DAMA  TA*

               *NA*

*Batul Adam Jattko*

*Mum farhan*
*Hadim fa bata dauki* *Shawaran kiba*

*Masoyan damata ina kara godiya* 🤝

*Humairan Fandau ta gd*

🌈 *Kainuwa Writers*
*Association*🤝 

*20*

A general parlour  suka yada zango  yaran sunata  tsalle dan suna son gidan antymum haka suke  kiran Hadim   saida sukayi sallah zuhr   Hadim takira firseh me aikin ta a bangaren kitchen   tace  "ga yara kuje  su fade abinda suke son ki dafa musu muba yanzuba  firseh ta amsa da "ok taja yaran  suka  fice
Hadim  bata ajiye  wayan  ba tace bari nakira   my star  naji   meya kawo  motan  sa gida

Nabil  da har lokacin  yana  fadan  askin  kan Fandau  wayan  yayi  ringing  yana  zarowa  yaga sunan  my  one   yadaga  yace  "hutawan ki lfy  my  Queen 
"tace  Allah yabarmin my prince  na  tace  fasa meeting  din  kukayine?
Yace "a a mundan  fito  hutune  na kunna  wayan  ya akayi  ne?
Tace to yanaga motan da katafi  dashi  a gida
Dasauri  yace  "gida kuma
tace "eh 
Yace "ya akayi  kika  sani?
Zuciya  daya  tace  "ina  gidan fa
Hannun sane yafara  kar karwa  yabude  baki  amma  yaji  mgn ma yagagara
Dabara  ya fadu masa  yace"ok  munzo  da amjad  ne  shine  muka  fitada   tasa nabar  nawan.
Tace " ok ai muzone da habiba  da yaran kwana ma suka  kawomana 
Yace  "ok sai  nazo
Tace  "ok my sweet
Yana kashe wayan  jiki na rawa yatashi  yafita  babban  parlour  part din  Fandau  ya canza security  din  kofan  duk  da yasan  balalle  bane  Hadim  tashiga  amma  yayi  hakane  saboda  tsaro.
Yakalli  yanda  Fandau  take. A sugunne  tana nishi nagajiya
yace  "jekiyi  wanka   sanan ki samu  sabon  towel  ki daira  kisan  yanda  zakiyi  da Wannan  kannaki  dan bana san ganin sa me kamadana tsohon baya hude  karki kara bari naganshi kiwuce  kiyi  abinda nasaki  inajiranki.
Ya fadi haka  yana kwantawa  akan  gadon yana  tunanin    meyasa  Fandau  tafi sauran batan  da yasani  ne  ko wannan tsallen  kwadon  dan  yakarewa  jikinta  kallo  yasata  bawai mugunta ba shikan  sa yana mamaki  yanda  akayi  gangan  jikinsa yake yaudaransa akanta,
Allah Allah  yake  lokacin tafiyanta yayi  ko  idan  yaga bata kusa zai iya manta ta,
Dan  yanajin  kunyar  ranan da Hadim  zatagane  yanason wani abu ajikin  yarinyan amma  idan  yatuna da ita taja   sai yaji tausayin  nata yaragu.
Duk dahaka yana tsoron  ranan da zata  reskeshi,
Yasauke  a jiyan zuciya  afili yace Ya Allah  kacirewa  gangara  jikina  kwadaituwa  da wannan  yarinyar  kar  zuciyata  ta kasa  daurewa  itama takarba da ganan  na tozarta a idon  Duniya  dan babban  lefi nayi na  auri  yarinya  bada sanin  iyayen taba nima nawa basu  sani ba  nasan  ko shari a sai  tamin  hakuncin  hainci  da yaudara  danayi,

Dukan  filo yayi  yatashi zaune  dan  shi yafi ganin lefin  gangan jikin sa dan shiya kekai  tunanin ta cikin  kwakwaln wanshi.

Motsin fitowa tane  yadawo  dashi  daga  nunanin   ya daka  kai yakalli ta  daure take da towel  kamar yanda yace tayi  sai kanta  tadaure tamau da wani siriri gele na fakista  tsayawa Yayi  kallota ya nason yaganta  cikin kwalleya da Kananan  kaya English weres amma Bata dashi  dogayen riguna  kawai  da fakista  hadim  tabata  a cewar ta ba ado tazo ba karta  dauke  mata hankalin  miji  dan komai munin  macce idan tayi  ado tana kyu
Yana kallon ta ita kuma tasun kuyar  da kai  tana tsaye   a hannu  yadan bubuga gadon  a laman tazaune  ahankali ta zauna  ta sake sunkuyar da kai.
Nabil tashi yayi zaune  ya nade kafa yasata  agaba  yana kallon ta  hannun sa yasa yadago  habanta  yakai nasa fuskan dai dai  nata  a hankali yace "kinyi brush din bakin ki?
Gyada masa kai tayi alaman eh.
Hannansa yasa yaja lips dinta  na sama yabude  haske masa ido  fararen  hakoran ta jerarru  sukayi  bai san sanda yace wow 
Dama datti ne  yadafar  dashi  kenan 
zuba mata ido  yayi   yanason  yaga munin ta amma  sai  a sannan  yake ganin  wasu  sirrikan  boye  na  kyunta  da mutum  bazai  iya  ganewa ba  har sai yanusu   hancinta  bame tsawo bane  kuma  bana nen neba ne  daidai  misali  fukanta  yanada  dan fadi kadan  gawani  kwantaccen gashi  a gaban  goshin ta yazo mata har wajen kunnenta  sai  ka ratse  megashi ce dan  man  askin  iya kanta  ta shafawa idanuwan ta  suna da girma  da  haske  shide  Nabil  ko jurewa kallon su bayayi   Fandau  doguwace  bata da jiki  ban bancin suda Hadim kenan  ita farace tas  shuwaa  amma  gajerace ga jiki.

DAMA TA COMPLETE Where stories live. Discover now