2💚💜💛❤️💙
Sirrin wasu gayun
💚💜❤️💙💛® zuwairat (ummumaryam)
2️⃣
Free page
"Me kika ce..." Matar ta tambayeta sounding angry, baki nana ta turo tace
"Ba komai " Tafada Tana magana kasa,
"Nana zagina kike kou?.." Matar tafada cikin tsananin bacin rai Tana takawa zuwa inda yarinyar take, da sauri ta sake mikewa Tana cewa
"Wallahi mommy ba zaginki nake ba..." Tafada Tana cikin kuka,
"Ke dai kika sani....duk abinda kikayi za'a yi maki...ba dai rashin respect ba...komai baki sonyi...Wallahi ni dake né gidan nan...sai nayi ubanki..." Matar ta fada Tana nunata da yatsa, nana sai ja take da baya saboda kar ta doketa,
"Now be fast ki gama Wannan wanke wanken ki shiga kitchen ki hada mana abinci...yi sauri..." Matar ta fada Sannan ta juya ta koma ciki yar yarinya dake biye daita tayi saurin shigewa itama, nana wanke plates ta cigaba dayi sai magana kawai take. Wannan nana kenan, she's the kind of girl that thinks gidan iyaye is a burden, she thinks gidan iyaye is like a prison da Baka da daman yin abinda kakeso, bata da gurin daya wuce ta ganta as her own boss, ko kadan bata son damuwa ko ta kura, batason zaman gidansu saboda yanda mommy dinta ke sata aiki, hakan yasa bayan tayi weac ta nemi admission a buk Sannan now she's ready to stay in campus just because she want to be on her own,she's the third born of the family dad dinta is not a rich man but he takes care of the family, dad dinta irin mutanen nan né da basu da kudi but their families lacks nothing, he's a noble man with one wife and 4 children, two boys sai two girls, boys din sune manya then nana, sai bayan 12 years da haihuwar nana suka haifi last born dinsu. Cikin bacin rai ta gama wanke plates din Wanda inda saka duba da kyau da akwai dirty jiki saboda yanda take wanke su cikin bacin rai, basket din ta dauko face dinta sam babu walwala ta Kai plates dun kitchen ta jerasu a rank, babu abinda kake ji sai karar plates da nana ke yanda ta gan dama dasu, fitowa tayi daga kitchen din dake cikin compound dinsu dake dauke da dakuna hudu, room and palour guda daya sai single guda biyu, the house is neat and beautiful in its own way, yarinyar na kurawa Ido naga she's pretty beyond words, she has this dark expensive color Sannan Tana da manyan idanuwa da kuma sexy lips, her chest is full of boobs kaman ba yarinya ba, bata da tsawo sosai amma she's ok, sanye take da skirt da Riga na atampa, style din is so tight that I can see her curve, she's so perfect. Bayanta nabi da kallo
"Masha Allah ..." Kawai na fada, bayan ta gama jera plates ta fito daga kitchen face dinta kaman bata taba dariya ba, room and falo ta nufa ta ya ye labulen Kai tsaye Sannan tace
"Me za'a dafa?.." Tafada cikin bacin rai, mommy juyowa tayi ta watsa mata kallon banza matar ta watsa mata tace
"Ki dafa jelof..in sani yazo zaiyo cefane sai kiyi Miya..." Nana bata tsaya sauraron last statement dinta ba ta juya fuuu tayi kitchen Tana cewa
"Mata sai tayi zaune Tana sani aiki kaman wata baiwa...ba dai zan dawwama a nan ba..." Tafada Tana shiga kitchen, match ta dauko ta kunna ta sa wuta a stove, locker ta bude ta dauko pot ta wulla kan wuta ta zuba ruwa ta fito, yar small phone dinta né yayi ringing tayi saurin fita, picking tayi Tana cewa
"Babe ya kike?.." Ta fada Kai tsaye,
"Albishirinki..." Naji an fada mata
"Goro..." Tafada cikin bacin rai,
"Wai yane nakeji kaman you're angry..." Aka tambayeta daga Dayan bangaren,
"Wannan matar ce mana..." Nana ta amsa mata,
"Wace mata kenan?.." Aka ta tambayeta
"Hmmm Maryam kenan...wa in ba mommy ba..." Ta amsa mata cikin bacin rai, dariya Maryam tayi tace
"Lallai ma...nidai babu ruwana...daman inason fada maki admission ya fito..." Tsallae nana Aisha ta daka tare dacewa
"Way yo Allah na dadi...am so excited...Kai nagode sosai...at least mutum zai bar wannan gidan Mai cike da abun haushi...Sannan zamu dinga ganin gayu" tafada sounding so excited, dariya kawarta tayi tace
"You're so funny...wane irin gayu kuma?.."
"Kema kinsani ai...hot guys with flashy cars...babe Wallahi Ina kaunar rayuwar big girls..." Tafada cikin matsanacin farin ciki kaman she's not the angry girl da take Abu kaman mahaukaciya ba,
"Ke gayun né matsalar ki?.. Kedai mu Sami time Don muje mu duba ko min samu...shine most important part..."
"Hmm nidai kawai in gani cikin school as a big girl...mingling with big boys...ko ba komai zakayi class...Ni Wallahi I love gayu..." Ta fada kaman zata zauce
"Anya ke karatu zakiyi?... "
"Eh mana...Kawai I can't wait to be free né..." Haka dai sukayi hira Sannan ta fita daga single room dake dakinta ta shiga falon mom dinta, da sauri tace
"Mommy an fiddo admission..." Tafada cikin farin ciki, kallon ta mommy tayi for a moment Sannan tace
"Sai akayi me?.." Ta tambayeta Kai tsaye,
"Mommy Dan Allah in na gama abinci zanje gidansu Maryam muje mu dubo..." Tafada mata,
"Tou..." Kawai mommy ta amsa mata, da sauri koma bakin aikinta, she don't look sad at all again, she's so happy Don she's feeling she's finally getting away from home.
YOU ARE READING
Sirrin wasu gayun
Misteri / ThrillerIt's story about greedy rich people, greedy ladies and guy with no jobs