Chapter 34

2.4K 209 26
                                    

"Who is calling you with sweetheart?ya fada muryarsa na rawa fuskarsa babu alamar dariya...tsaki tayi ta fisge wayar daga hannunsa bata jira ya sake cewa komaiba ta fita ta barshi tsaye kirjinsa na bugawa sosai

"Direct apartment dinta ta wuce tai refreshing tukunna ta fito dinning area ta zauna jikinta a sanyaye,pounded yam ne da miyar egusi da dry fish a ciki sai coconut drink me sanyi,tsaki tayi ta rufe food flask din data bude ta mike ta karasa parlour ta tarar da aunty A'i zaune tana watching movie.....cikin shagwaba tace wai meyasa ake min haka ne a gidan nan aunty?sau nawa zance banason heavy food da evening ni gaskiya bazan iya cin sakwara yanzuba

"Saurin dafe kai aunty A'i tayi tace oh shit!!wlhy mistake nayi gurin shirya abincin,abincin dad dinki na ajiye miki shi kuma na ajiye mishi naki saboda yace yanason pounded yam...amma ki kwantar da hankalinki yanzu zan dauko miki delicious food din dana dafa miki,,,ta karasa maganar tana ja mata cheeks

"Murmushi beelah tayi tace haba koda naji bayani sannan ta koma apartment dinta ta zauna tana jiran abincin,,,,wayartace ta fara qara ganin number kawai ba suna yasa beelah daga wayar cikin sallama,muryar deen taji a kunnenta kafin ya karasa magana ta kashe wayar ta ajiye ranta a matukar bace....cigaba yayi da kira batayi picking ba har aunty A'i ta karaso ta ajiye wasu food flasks din harta juya zata tafi ta kalli nabeelah cikin mamaki tace wai ba wayarkice take qara bane tun dazu?

"A'a ba ita bace nabeelah ta fada cikin rashin gaskiya kafin ta karasa magana wani kiran ya sake dawowa

"Jikinta sanyaye ta daga wayar tace hello....Murmushi aunty A'i tai ta fita daga dakin

"Hey jerk!!!how dare you?stop calling me....nace banason ka,banasonka meyasa bazaka rabu dani bane?

"Saboda ina sonki kuma zan aureki ya fada a takaice

"No way over my dead body na auri dan iska fasiki,dakiki kuma marar addini irinka...wai kai wanne irin mutum ne wanne part of hate ne baka ganeba?i have already told you natsaneka ka fita a hanyata mana ta karasa maganar tana huci

"Shima zuciyarsace taci gaba da bugawa kamar me shirin yin kuka yace please beelah kiyi hakuri mana wanne part of sorry ne baki ganeba?wlhy i can't live without you....i am regretting......bata bari ya karasa maganaba tai cutting call din ta jefar da wayar gefe ta fara bude flask din dake gabanta ranta a bace...fried spaghetti ne da peppered chicken sai coconut drink

"Cin abincin ta fara yi ba don tana jin dadinsa ba sai don kawai yunwar da take ji,,kadan taci ta goge hannunta da tissue sannan ta karasa sink ta wanke hannunta ta wuce bedroom,,maid ce ta shigo ta fadawa beelah dad nason ganinta....oh my god ta fada tana dafe kai sannan tace shi dad kullum baze bar mutum ya huta ba...turban cap peach colour tasa a kanta tukunna ta wuce kiran da dad keyi mata

"Shima goge hannunsa yayi bayan ya kai lomar sakwara bakinsa yace yawwa nabeelah ya aikin?

"Lafiya lau dad...ta fada idonta na kan juice din da yake shirin tsiyayawa....da sauri ta karba tace lemmi help you dad,,,,thank you,thank you ya fada cikin jin dadi

"Bayan ya shanye juice din yayi ajiyar zuciya sannan ya kalleta yace dama inaso zan tura ki Spain ne zakiyi guiding wani contract tsakanin jolly enterprises da aldo enterprises dafatan babu takura aciki nabeelah don nasan ina dora miki nauyi dayawa a matsayinki na mace yin hakan yana da hadari amma dole ce tasa saboda rashin da namiji

"Sunkuyar da kanta tai tace okay dad babu matsala yaushene tafiyar tawa?

"Jibi nakeso kibi private jet dinmu ku tafi kawai amma wannan tafiyar ba kamar sauran bace saboda wannan zaki dade gaskiya har sai komai ya tafi dai-dai

"Murmushi ta sakeyi tace okay dad babu damuwa

"Sosai beelah ke murna don dama kamar akan qaya take,ta tsani koda jin muryar deen balle ta ganshi...shikenan yanzu zatayi nisa dashi ta yanda dole zai hakura ya barta

"Kwance yake komai na jikinsa ciwo yake mishi juyi kawai yakeyi akan gadon lokaci zuwa lokaci hawaye na zuba daga idonsa wanda shi kansa besan dalilin hakan ba amma yafi danganta haka da kewar beelah don yau kwana 3 kenan yana kiran wayarta a kashe sannan yaje gidansu ance mata tana Spain....number dinta daya karba ya fara dialling ringing 2 tayi ta daga

"Ya salam!!!!ta fada da karfi jin muryar deen....malam wai don Allah bazaka dena kiranaba?

"Idan har baki bani cikakkiyar amsaba bazan dena bibiyarkiba beelah

"Well...meye tambayarka?

"Meyasa bakya sona?

"Saboda na tsaneka,kuma na tsani ganinka a duniya

"Me zanyi ki fara sona?

"Murmushi tayi har yana iya jiyo sound din sannan ta hade rai tace idan har kanaso na fara sonka seka cireni daga cikin rayuwarka,ka manta dani daga duniyar ma gaba daya....wallahi na tsaneka ni babbar makiyiyarkace deen wallahi zan iya kasheka saboda kiyayya...na tsaneka a rayuwata duk sanda na ganka ko naji muryarka nake rabuwa da duk wani farin cikina don Allah ka temaki rayuwata ka rabu dani....rabuwa dani shine zai tabbatar min da irin sonda kakemin ta karasa maganar cikin kuka

"I can't beelah,i can't....bazan iya barinkiba....i can't don Allah ki soni please....save my life beelah

"Kashe wayar tai gaba daya ta cire layin ta karyashi ta jefa a dustbin sannan ta sake fashewa da kuka....ita kanta tana tsoron irin kiyayyar da takewa deen

"Oh my god!!!ya fada da karfin gaske ya fadi kasa kamar gawa,,,,da sauri aka sanar da mom and dad dinsa aka wuce dashi asibiti...A&E aka wuce dashi bayan sun mishi allurai aka bashi hutu da kulawa.....ya dade yana bacci kafin ya farka sedai farkawar deen ta zama abar tsoro ga duk wanda yake wajen.....kamar namijin zaki yake jijjiga gadon yana ihu yana cillar da duk wasu abubuwa da suke ajiye a dakin yana kuma jiwa mutane ciwo.....da kyar aka rike deen aka daureshi bayan likitoci sunyi gwaje-gwaje suka tabbatar da cewa deen ya samu ciwon haukane

"Innalillahi wa inna ilaihir raj'un shine abinda kowa ke fada a gurin inka dauke mom din deen da tuni ta suma a gurin.....cikin mamaki dad ke tambaya hauka doctor?meya faru da deen ya hadu da madness haka?me yake faruwa da ya'yanane....batul ta shiga duniya...deen ya haukace innalillahi......

"Cigaba da jijjiga gadon da yake kai yakeyi yana fadin wallahi idan ba'a auramin itaba sena kasheku duka....what a fuck dad....idona idonta tace she hate me....mom,dad kuma kunaso ku zama couple dinne?dad do you ever raped a girl....oh my god I did it,not once,not twice.....but you know what dad nafi enjoying mata when i'm drunk,dad do you ever try vodka and coccaine oh my god that's really awesome. ...surutai yake cigaba dayi

"Shut up!!!dad ya fada cikin tsawa

This is just the beginning guys,don't think i am about to finish ooo.....get well soon deen hahaha 😂😂😂daughter salamatu laugh small abeg

DeenWhere stories live. Discover now