🌺🌺🌺khairiyyah🌺🌺🌺
In da name of Allah the beneficient the most mercifulKuyi hakuri da kuskure da kuma ba dai dai ba acikin wannan littafin nawa... U know no body is perfect... And it my first time writing a complete novel.... Allah ya bani ikon gamawa kamar yanda zan fara... ameen!!!
Wannan shafin naa kine sweety ina kewarki sosai........Allah ya baki nasara a jarabawarki.... Ameeeeeen.....
Secret writer
Khairiyyah🌺🌺🌺 01
khairat khairat khairat wata kyakyawar yarinya wacce bazata fi shekaru 17 aduniyaba take wannan kiran. gaba daya nasa ido ne inga ta inda wannan da ake kira khairat zata bullo... Kawai sai ji nayi wata zazzakar murya tana amsawa da 'naam' imi wara ( ina zuwa) wai ma ni nusaiba! ko gatta der sudu tundaga nane innudduma amman awara ta? ( me kikeyi adaki tun dazun ana ta kiran ki amman bazaki fito ba?) Ina zuwa dan Allah... Karma kizo din wlh wucewa zanyi in barki... Kuma wlh zainab ta tambayi dalillin rashi zuwanki cewa zanyi kince baki zuwa.... Ayyah twiny kiyi hakuri ina zuwa ina shiryawa nefah.. Toh mai chanza fata na baki 5mins ..... Thank u sis cewar khairat....
Nusy ta fito parlor inda sauran friends ke jiran su...
Wayyo tsarki ya tabbata ga Allah... Wato ko, gaba ki da emmata dake parlorn ba na baya duk kyawawane irin mai gaba da baya dinnan.... Gaskiya ba karya sun hadu wlh! Kuma da alamun hutu da naira sun zauna kuwa da waya da ipad a hannu... Su kusan 8ne a parlorn......Cewar daya daga cikin friends din mai suna khadeejah... Wai nusy ina khairat dinne?
Bata gama shiryawaba she will be here in short...
Karar takalmi naji a stairs alamun sawkowan mutum idona yakai ka kafar mai tafiya.... Saura kadan in sume sabida firgita....
Ganin fata tamkar na larabawa fari sot da jan lallae akai na ci gaba da kallo mai wannan hasken tab fans gaskiya kyannan bazai fadu ba... Ina ganin yan falon kyawawa ashe munana ne domin kuwa wannan ta fisu kyau nesa ba kusa ba zata Kai kimanin shekaru 17 itama.... Hannun ta rike da waya kiran samsung latest, tana sanye da doguwar riga ta material fuskanta ba wani makeup sosai daga powder sai eyeliner da jambaki... Hannunta rike da milk din veil da jaka mai dan karan kyau milk colour....Ta karasa saukowa suka fita ba tare da sunyi wata mgn mai tayi be daga gaisuwa...
Suna fitowa naga hadaddun motoci kusan guda 5 a jere suna jiran su...
Juyawar da zanyi naga ashe wai ban lura da gidan ba...
Gidan kerarren gidane kamar a outside.... Irin gineginen outside countries dinnan gidan upstairs ne, komai na gidan milk da chocolate color ne ... Gaskiya gidan ya hadu kam.....
Tafiya suka fara Yi aka wangale musu baban gate din... Sai a lokacin na fara gane gari Ashe a Abuja ne no wonder naga hadaddun gida je....lol....
Basu tsaya ko Ina ba sai wani grand Hall dake Nan cikin garin Abuja wanda ya hadu iya haduwa, bakin harabar Hall din acike da manya manyan motoci na alfarma.... Sukayi parking suka fito....Wayar hannun tane ya fara ruri....
Dauka tayi tare da sallamah
Dayan ban garen aka fara masifah...
Haba besty wannan wanne irin abune tun dazun fa ku Muke jira amman had yanzun Baku zo ba....
.... Haba.....
Tayi sauri katseta da cewa wlh besty ankon ne baa kawomin da wuri be dats y.... I'm sorry dear
Ai gamu mun iso mmah, kuna ina ne?
Ku shigo cikin hotel din amman kubi ta baya zaku gammu...
Tace ok......
Ta juyo ta kalle su tace muje guyzzz...Suka jera.. Kwanin shaawa... Ko wacce taxi gayu ba wasa...
Suns zuwa kuwa suka ji karo da sauran friends dinsu suna kimtsawa... Amaryar ma ta hadu karshe gaskiya kyawawa ne...Kallon ta amaryar tayi tace besty...
Me nake gani haka?...
Kallo kanta tayi tace... Meya faru?
Naga babu makeup a fuskarki...
Dariya khairat tayi race haba besty .....
Sai nayi wata kwalliya... Banda ta fuskata....
Bata rai amaryar tayi..
Sai khairat taji babu dadi tace... Kiyi hkr gone zanyi...
Fadeelah wacce take kira besty race wlh ban yarda ba....
Ga aysha can tayi makin..
Nina ita tayi min ai...
Plzzzzzzzz
Khairat tace ok!
Aysher wacce take one of their friends
Ta fara mata makeup din...
Khairat tace eeshaa plzzz kiyi min light makeup vana son heavy.... Sukayi dariya dukansu... Tace ok....
Ana cikin yi mata makeup din sauran kadan a gama...
Naji an kirata a waya... Tace alsm yaya AA... Bansan me aka CE a dayan bangaren ba...
Said ji nayi tace ok... Toh ganunan zuwa sai a shiga hall din...
Kallo sauran friends dinsu tayi tace..
Sun iso....Said Ku so muje don't mu kadai jira ancika hall din...
Sum CE OK..... Kowa ya gama kimtsawa....
Itama an gama mata makeup din wayyoooooo Allah a gaskiya khairat ba qaramar kyakyawa bace...
Light makeup akayi mata amman ta fi amaryar fitowa.... Lol.....
Suka jeru suka fito.... Sai yaba kyanta suke.....
Ita kuma sai dai tayi murmushi... Because ita kanta she knows she is more than beautiful....lol...😉
Sunfito harabar hall din na hango... Samari a tsatsaya kuwanne yaci ado....
Khairat naga tana ta kallo wani tana Dakar mass murmushi.... Shima murmushin yake sakar mata.....
Suna isowa... Take direct gurinshi race sannu yaya AA... Yace yawwa khairat....
Amarya da angonta sadik a gaba... While kawayen amarya da abokannan ango abaya babban abokin aango da babban kawar amarya abayan amarya da ango wato khairat da AA(kamar yanda akae kiranshi... Amman asalin sunan shi Aliyu Ahmad)....
Sauran friends kuma a bayan su....
Dai dai sun zo baki kofar shiga naga matan sun tsaya ......
Mazan kuma suka juyo suna kallon su....
suka CE ma juna good luck and may the best group win.....
Mazan sukayi dariyar mugunta....Mc... Yace to Dan Allah a nutsu
kamar ynda na fada da sun zaayi competiton tsakanin angwaye da amare.....
Kuma zaa fara ne da entrance....Yanzun ango da abokanshi ne zasu shigo.... Kuma rules din game din opponents ne zasu zaba ma opponents dinsu wakar da zasuyi mata rawa.....
Idan aka samu akasi days bangare basu iya rawar ba toh DAT means sunyi loosing......
Jamaa sai a taya mu judjing.....Aka kashe wutan hall din....
Aka kunna dim light akofar shigo wa...Aka Dakar musu wakan shako shako.... Suka zare ido kuwa...
Amaren me za suyi idan ba dariya ba....... Haba waaa
Angwayen suka fara kallon junansu.....
Anan zan tsaya said a chapter 02
Idan kunji dadin novel dina... Said in cigaba...
Zan duba adadin .....likes...comments.... Da kuma ....votes....Ur respons is wat will keep mee going......
Ngd