DAN TSOKACI

681 56 6
                                    

🌲 KARSHAN WAHALA🌲

🌵By🌵

💖Safnah aliyu jawabi 💖

QUOTE:"Don't go for looks, they can deceive.
Don't go for wealth, even that fades a way.
Go for someone who makes you smile because it takes only a small to make dark day seem bright.

"Muradi na ako yaushe shine faranta ran ku masoya na, amma akwai matsala daya, kuduba saboda ku wani lokacin bana samun barci nayi akan lokaci saboda mee dan naga na kawo murmushi akan fuskar ku,

Zanyi amfani da kudi na nasaya date domin nasanya ku cikin farin ciki,
Zan sadaukar da gabaki dayan lokaci na domin ku,amma abin takaicin shine wasu daga cikin ku basa godiya da hakan,idan zan'iya sadaukar da abubuwa domin ku miyasa ku bazaka iya yi domina ba,hanyar da zaku nuna godiyar ku kuwa itace voting comments follow shere.

Sabida wannan dalilin yasa zandan dakata tukunna domin dai kuwa yasan burin maje hajji sallah,bawai kuma wai bazan cigaba bane a a idan da aran rayuwa sannan Naga  canji to babu makawa zan cigaba da update

Nagode nagode nagode ALLAH yabar zumunci love you all

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now