chapter 39

819 61 0
                                    


KARSHAN WAHALA
By
Safnah aliyu jawabi

(B*H*A)
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖💖💖
💖💖💖💖💖
💖💖💖
💖

"afeeya kuwa tun bayan da aka sallamu Jameel Bata kuma ganin Saba, ga tunani da kaunar sa dake karuwa kullum cikin ranta,gaba ki daya ta rasa ku zarinta tayi Rama ga wani irin duhu da tayi lokaci daya,

Yauma ma jiya i yau tana zaune tana aikin tunani Wanda babu irin nasihar da mummy batayi Mata ba Amma Ina abu yaci tura, Haka tana ji tana gani ta barta Dan takura Mata dinma Yana iya kawo wata matsalar,saidai Bata taba gajiya da kaiwa (ALLAH)kukan taba.

Mai gadi ne yashigo da sallama dago Kai tayi ta amsa sannan yace,"wani ne yace" ai mishi sallama dake.

"Wani kuma?

"Jeka kace masa ba nanan.

,"To kawai yace.

"Saida ya fita ta tsince kanta da son ganin Wanda yazo niman ta tashi tayi ta leka windo,waza ta gani Jameel ne tsaye suna magana da mai gadi.

"Ai bashiri ta fita da saurin gudun karya tafi,shikuwa har zai bude get jin ankira sunan sa yasa ya waigo.

"Murmushi afeeya masa tana karasawa gunsa tace,"Ai min aikin gafara yallabai bansan Kai bane.

Murmushi Mai kayatarwa ya mayar Mata sannan yace,"baki min komai ba afeeya asalima nine na zalumce ki, na kasa fahimtar ki na kasa miki uzuri Dan Ni shaida ne akan yarda cutar so take jagalgala zuciyar Wanda ya kamu da ita.
Da Haka nake Kara baki hakuri karki dauka sonki ne bana yi a a wallahi kawai dai zuciya ta da *SAFNAH*kawai take Jin zata iya rayuwa.

"Babu komai tace idonta cike fal da hawaye.

,"Sannan ina niman wata alfarma agunki Dan ALLAH ko *SAFNAH*ta taba fada miki koda sunan garin sune?

Dago Kai afeeya tayi Wanda izuwa lokacin Banda hawaye dake zuba wani na bin wani babu abinda take, bude baki take sonyi dan ta bashi amsar tambayar da yayi Mata, Amma Ina kuka yaci karfin ta ,ganin Hakan yasa Jameel yakara Jin tausayin ta harma yafara tunanin yanda zaiyi ya fitar da ita daga cikin halin da take ciki Dan Yana da tabbacin adalilin soyayar da take masa yasa ta shiga wannan halin.

Dubawa yayi yaga anjira wasu fararan kujeru can nisa dasu,dawo da duban sa yayi yace,"afeeya yakama ta musamu guri mu zauna ko ALLAH zaisa mu samawa kan mu mafita.

Gurin waya nnan kujerun ta nufa ta zauna shima haka,Zama sukayi suna fuskantar juna sannan yace,"inaso ki bani Aron hankalin ki afeeya ki sani kuka Bata da wani faida agare mu yanzu addu'a kawai itace magani.


Dago jajayan idanuwan ta tayi tace,"soyayar da nake maka Jameel Ni kaina bansan adadin taba, bansan ranar dana fara ba Haka bansan ranar da zan daina ba, akullum addu'a nake ALLAH ya cire min son da nake maka maimakon hakan saima kamar karamin ake,wallahi idan na rasa ka bazan iya rayuwa ba Kum...

Kuka ne yaci karfin ta,ta kasa cigaba da maganar kuka take kamar ranta zai fita,shiru yayi Yana sauraron ta Dan gabaki daya arikece yake shida ko Yaya bayaso yaji kukan mutum. musamman ma mace,sai gashi anwayi gari yau mace take kuka,kukan ma duk domin sa Amma yakasa taimaka nata.

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now