Ya rinyace yar kimanin shekara 10 ta shigo gidan da wani irin gudu tana ihun kiran Dada,Dada,Dada mana!aikwa tana jin shiru alamun ba motsin kowa awajan ta fadi a tsakar tiles din palon ta fara burbur da ihu tana kiran,tana kiran "Dada baza ki fito ba wlh idan baki fito ba saina gudu wajan ammy dama tafi sona.Ana cikin haka kuwa wadda ake kira da d Dada ta fito daga toilet da towel a jikinta,babbar mace ce fara tas wadda zatayi kimanin 70yrs, daka ganta kaga irin buzayen nan ne na asali Wanda suka ci sunansu buzaye,gashinta na kalla Wanda ya sauko har gadan bayanta hartakai yana taba kugunta,daka ganta kasan Hutu da jin dadi yazauna mata.zama tayi kan stool tana goge jikinta da karamin towel.Bata yi tsammanin dawowar ta ba yanxu said jiyo ihunta tayi daga palour tana faman kiran sunanta,gabanta ne ya fadi ,da Saudi ta tashi tayi waje domin taje wajan babyn tata sabida ba abinda take kyama kamar bacin ran babyn ta.da hanzari ta iso parlour din ta nufi wadda take repairing da babyn ta ta kamo ta jikinta,ta rungumeta tana shafa bayanta.Dada kara dagota tayi ta yaye mata gashin da ya rufe mata kanta,tana kallon face dinta Wanda yake so slim and beautiful ,she was so surprised data ga har face dinta yayi jajawur sabida yanayin hasken yarinyar kallonta tayi ta fara magana,haba babyn Dadan ta meyai zafi haka zakisa min kanki yayi ciwo duk mai ya kawo hakanne?nidai bansanki da rigima ba but tunda kika koma junior class dinnan na kasa gane kanki ko zaki fada min matsalar ki yar Dadanta?shiru tayi tana jin surutan dadar ta dagowa tayi tana kallon Dada ido cikin ido ,shagwabe fuskar tayi tace ,Dadana cikina ke ciwo kuma na shigo kina tamin banza ina kiranki,tana kaiwa karshe ta kara fashewa da wani kuna sabida abinda ta tuna a makaranta.Kara rikice wa Dada tayi ta dago da face nata ta fara share mata hawayen taba tapping bayanta,OK I'm sorry autar mata bazan kara sake ba babyna amma idan wani abu na damun ki ne ki fada mini Dan da alamar tambaya akan kwayoyin idinki sabida ba haka nasan su ba ,da alamu tin daga school kika taho kina kukan,ko kinyi fada da friends dinki ne daga zuwanki wannan satin?jijiga mata kai tayi tana share hawayan sabida lura da tayi Dada ta fara gano lagwanta .musa driver ne ya shigo da school bag dinta da takalmunta a hanun sa sabida ko bi takansu batayi ba ta fito daga motar sabida halin da take ciki alokacin.Dada ce ta kalleshi tace musa har an taso daga school dinne naga tym baiyiba ka dauko ta sannan tana rigima,kodai sunyi fada da wani ne?risinawa musa yayi yace Aa wlh hajiya class teacher dinsu ce ta kirani Dana dauka sainaji miryar" SABRIN"tana tana kuka (da yake sunan maman Dada tace saiya sakaya shima da babyn)tana kuka tana cemin bata da lpy nazo na dauke ta.shine har kuka zo tana kuka,mayar dakan tayi ta kara lafewa a jikin dadar tata tana sakin numfashi.Dada ta kalli musa tace zai iya tafiya,da wowa tayi da hankalinta kan babynta ,ta dauke ta a hannu da yake kwakwa sabrin baya da nauyi ,tayi sama da ita ,suna zuwa ta sauketa ta umar ceta data cire kayanta ta shiga wanka kafin su tafi asibiti,kallonta sabrin tayi da sleepy eyes dinta ,ta shagwabe fuska tace ,Dada nidai kimini wankan,baki wangale Dada ta bude tace ,zaki tashi ko saina kira "Abid " a waya da girmanki yanxu zan miki wanka yanxu kin zama yan mata ai tunda harkin fara kirgyan dangi ,kin wuce wanka kuma gaki a jss 1 sai friends dinki su miki dariya ai babyn Dadanta, Dada ta zarce da ta da ita tsaye,tangal tayi zata fadi harsaida Dada ta riko hannun ta ,sunan Wanda Dada ta ambata ne yayi sanadiyyar sabon zazzabi ya rufeta,sabida rabonta dashi tun tana yar shekara 5 but har yanxu bata manta da halin saba zadai ta iya tuna mugayen halayansa amma kammanin sama ta manta balle kwakwata coz ko a tym din da ta sanshi idan zata Tina once ta taba hada ido dashi balle kuma yanxu coz ada ma baza tace ga kamarsa ba.jiijigawar da Dada tayi mata ne ya dawo da ita daga tunanin da take ,ta Saki ajiyar xuciya ,da hanxari da fada toilet domin ta yi abin da aka sakata.da kallo Dada ta bita tana mamakin abun da babyn take tunani har takai bataji maganar da Dada take mata ba.direct ta tafi wardrobe dinta ta bude shi ta fitowa da babyn ta kayanta sannan itama ta fito da Wanda zata saka, sai asannan ta tuna da shafa man da batayiba,da hanzari ta isa gaban mirror ta kalli kanta sannan ta shafe kanta da mayuka masu kanshin gaske Wanda yai sanadiyyar tashin zautaccen kanshi a dakin.shiryawa tayi cikin doguwar rigarta fadan kyawun Dada is a waste of tym sabida baza taba zatan tayi 70 ba .kyakykyawar kakus ce ta ajin farko Dan haka yaranta kuma ba a magana balle ga kab jikoki,wannan kenan.
Shigarta toilet din ta share yafi minti ,20 kafin ta fara hada ruwan wankan ,sabida wannan shine karo na biyu da aka taba tuna mata da" makiyin" Wanda take kyamar ido biyu da shi a rayuwar ta.siririn numfashi ta sauke ta fara xuba ruwa ajikinta tana bi kiwanda lungu da sako tana tsaftace jikinta,ta share yafi 50mint a toilet sannan ta samu damar kammala wankan ta fito jiki a sanyaye ta iske Dada tana karatun Qur'ani ,dago wa tayi ta kalle ta tana yaba kyan babyn nata a xuciyarta sabida kyawun halittar da Allah ya bata.imagines tana ten years but har ta fara sayo mata half vest sabida harta fara zama yan mata.zama tayi akusa da Dada ta rungumeta tayi wani lamo a jikinta murmushi Dada tayi ta taba jikinta taji dumin da yayi ,dago ta tayi ta fara ta kalle ta tace,babyna cikin ne?kuma ga fever ko ?murmushi ta mayar mata ,tanajin son Dadan na kara wanxuwa birnin xuciyar coz ta na dabanne ko ammynta bata yiwa son da take yiwa Dadar ta.kara tambayar ta tayi a kari na biyu sexy eyes dinta ta kara dagowa ta kalli Dadar da shi ,saida gaban Dada yayi wani irin bugawa sabida blue blue din kalan idonta saida ya tuna mata da wani dafi aranta,da hanzari ta kawar da wannan tunanin ta sauke sabrin daga kan cinyarta ta dauko body lotion ta fara shafa mata sabida yadda yarda tayi sanyi tasan bazata iya shafawa ba.da haka ta kammala mata ta taimaka mata da sa kaya ,ta taje mata gashin kanta Wanda yafi xuwa gadan bayanta ta tufke mata shi ,sanan ta jata suka isa dining din kasa domin cin abincin da aka gabatar musu .
Zama tayi a kusa da dadarta tana bata abin cin cikin so da kauna har ta kammala bata sannan dadar tayi haramar tashi domin ta kaita hospital, fitar su keda wuya musa driver yaja su ,suka bi ta har GRA domin isa wani private hospital Wanda yake dauke da sunan SAB'RIN special hospital.Follows ,vote and comments plss .
Instagram @Zainab dangyatin.
Zeeluv ce.

YOU ARE READING
ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?
RomanceThis story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f