operation

968 61 10
                                    

Agefenta ammy ta tsaya tana rungumota jikinta ,tana me shafa mata fuskarta tana tofa mata addu'a hardai tayi shiru da surutan da takeyi tana ajiyan xuciya,doctor Aqaq ne yace,hajia ya kamata ashigar da yarinyar nan operation domin kuwa poison ne aka bata shi tasha acikin Apple, tym to tym yake murda mata shine take wannan kukan sosai harma da surutu,Allah ne ya karate bai mata illa da wuri ba sakamakon wani Abu daya ke hayayyafa acikinta Wanda da turanci ake ce masa fibroids Wanda a binciken da sukayi wannan fibroids dinne dake yalwanta acikinta ya kareta ba tareda da poison din ya taba mata wadansu gurare masu mahimmanci acikinta ba but if not da yanxu wannan poison din zai iya kaita ga halaka.Dada was very shocked da abun da doctor Aqaq ya fada,na farko ta ya akai sabrin tasha poison?na biyun kuwa Wanda ya kara sata damuwa shine fibroids da akace sabrin dinta na dashi Wanda ,ada shekarun baya mai wannan asibitin tayi irin ciwon sabrin Wanda ba karamin wahala tasha ba itama a wani asibiti na California ,da addu'a dai aka samu ta dawo normal.Dan haka ba karamin sanyi jikin Dada yayi ba coz last years ba karamin wahala fatimanta ta sha ba,doctor Aqaq ne ya ankaran dasu akan sahun da za suyi domin Shiga operation din da wuri ,ammy ce tayi kokarin sahun kafin lokaci ya kure musu.Da hanxari suka shiga domin yi mata operation.
Dada cce ta sauke ajiyan xuciya tana kallon ammy tana cewa,tun ranar da fatimana ta bar duniya ban taba samun ishashshan sassauci ba saida naclb Dora babyna sabrin a idanuwana ,saida taja dogon nimfashi sannan ta ciga ba da cewa,domin kuwa ita yarinyar wani jigo ce a xuciyata ,
Ya'ata bazan boye miki cewa ina son fadimatul Sabrina tamkar yadda nake son autata fadimatuna ,Nan kwalla ya ciko idanun Dada tana kallon ammyn Sabrina,itama kuwa hawayen take tana kallon Dada tace, Dadar mu inajin dadin soyayar da kike nuna wa sabrin dita ,kallonta Dada tayi tace,inajin abubuwa game da yarinyar nan wadanda baza su musaltu ba ,INA rokan Allah ya bata lpy ,Ya Raya mana ita kamar yadda Mike da burin hakan.ammy ce ta goge hawayenta tana amsawa da Ameen.
Tashi sukayi suka isa office din ammyn domin gabatar da sallah kafin a gamawa Sabrinan su operation din da aka shiga.
************************************** Momyn Abid ce zaune tana jiran driver din aminiyarta domin yazo daukanta ,kallon agogo take ,da alamu ta gaji da jiran da takeyi kenan.wayanta ce ta fara ringing tayi picking ,hajjajun ce take fada mata cewa ta fito driver ya iso ,kashe wayan tayi tana me tafiya nan kuwa ta gane da number motan bai dauke da BATUUL 5 sabida ta haka mom din Abiid ke ganewa cewa wannan motar daga gidan aminiyarta ya fito.harara ta watsa wa driver domin a ganinta ita kadaice zata rama kin zuwan da wurin da yayi mata.domin shi ba Hausa yake jiba balle ta ci masa mutunci donshi indian ne sannan turancin ma ba iyawa tayi ba.shiga tayi tana mai makewa a baya,ja yayi suka tafi gidan uwar gayya wato aminiyar tata.isarsu me da wuya ta fito domin shiga cikin gidan,tsayawa tayi tana kara kallon tsarin gidan aminiyarta ,ba wannanne karonta na farko ba but Duke lokacin data ziyarci wannan saita sake masa sabon kallo domin tsaruwar gidan da dukiyar da aka kashe bazata faduwa,gidan hajia lami gida ne Wanda yaci sunansa tsararren gida a kasar ta India domin kuwa mijinta AA SHAHEED shahararren mai kudi ne Dan kasuwa ne babban doctor ne wanda duniya tasan da zamansa kuma tsohon ambassador Wanda ya Tara arzikin dashi kansa baisan iya karsa ba. Hajiya lami CE ta leko ta sama tana bawa ma'aikatanta order akan su taho da aminiyar tata, take suka karaso suka daukar mata kayanta sannan suna mai jagorarta zuwa masaukinta,momyn Abeed har mamaki take da irin girman gidan ,domin kuwa duk xuwan daza tayi da Sabin gurin daza a sauke ta,domin kuwa masaukin data sauka a wacan karan saiya sha bambam da Wanda za a kaita wannan karan ,haka take Raman ganin ikon Allah duk zuwa, su Kansu ma'aikatan gidan sababbi take sake gani.shigar su keda wuya ,suka nuna mata masaukinta suka yi wake tare da ajiye mata duk abin dazata bukata.tashi tayi ta watsa ruwa ajikinta da tunani kala kala tattare da ita, domin kuwa ba kadan take sha'awar rayuwar gidan hajiya lami ba ,har yau ta gaza dena mamakin kudi iron namijin aminiyar tata,kuma duk wanannan amintaka tasu hajiya lami bata taba bari ta ga mijinta ba saidai ta karanta zan tukansa a jarida ko TV idan an nuno shi ana zantawa dashi , mitumin da ake nunwa a gidan radio da television jama'a da dama na cewa ba shine asalin AA shaheed din da suka sani ba,suna zargin wani amintaccen sa ne ake nunawa a matsayin shi,wannan zargi ba inda bai zaga ba a kasar India saidai haryanxu ba a San zaren zancen ba domin kuwa wadanda sukai aiki tare da AA shaheed dinne suka sha fadan cewa sudai bada wannan fuskar suka sanshi ba dukda cewa wannan dinma suna fizgar kama da AA shaheed inji su.

ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?Where stories live. Discover now