Note :hajiya momyn Abeed island ta koma not California I was misken.sannan bana jin dadin yadda nakee ganin vote naku abin na discouraging dina sosai,dan haka plss a gyara,wannan yana daya daga cikin rashin ya wan update ina,dan haka pls be encouraging Me with ur vote and comments coz that's d only thing to make me happy.
Cigaban lbri.
************************************************
Tashin hankalin da mr ayo ta shiga yana da yawa,wanda ya ganta ne kawai zai iya gane situation din da take ciki,Atake ta fara karkarwar jiki coz tassn pc ba wasa balle ka samu wargi,dafa ta Dada tayi ta tace,calm down joung lady, u have to speak up to us ,so that to know what is going on but don't panic,just say they truth.maganar da dada tayi yasa ta samu kwarin gwiwar magana tace,I swear to........pc dinne ya daga mata hannu tare da ce wa,hey ayo don't try to make use of us just go straight to the point coz ur swearing won't add any thing,Dada ce ta kalle shi tace allow her to talk first before anything,ta kalli mr Ayo tace u can go on 🧐dago da kanta mr ayo tayi ta kallesu tace ,I don't know nothing about that woman ,she just worked into our class and she told me that, d were there to share some fruit to our student,and I asked her whether u were informed and she nodded her head which means that u were already informed,so that's how it happens between two of us bu to almighty Allah that I don't know nothing about that woman.t I swear
Kallon ta suka yi gaba daya kowa na saka abinda yake ran shi.daukar waya pc yayi yace akira duka teachers din zasuyi meeting akan wannan case din 'domin ai finding out gaskiya .A take aka bude taro sannan ammy ta tashi tayi jawabinta kan case din sannan pc y daura da nashi shima
Akan cewa lalle inhar wani yasan wani abu Akan case din to ya tashi yayi bayani,shiru hall din yayi sabida class din mr ayo kawai akazo ba azo nasu ajujuwanba,pc ne yasa aka kira masa maigadi domin dole zai san wani information kan abun,da yarda ta shiga da kuma yarda ta fita.
Isowar shi kenan ya ga duka idanuwa akansa ,Dan haka sai ya tsorata sosai sabida ba a taba kiranshi awannan taro ba.bayani pc yayi masa game da ranar da abin ya afku da kuma yadda akayi hakan ta faru ?malam manu shiru yayi yana nazarin abun a kwakwalwarshi ko zai iya tinawa,amma ya kasa tinawa,dan haka ya nemi uzuri da a bashi damar dauko littafin da ko wanne mai shiga da fita yake rubuta sunansa kafin ya ketare bakin get din school.Dama aka bashi ya gabatar da littafin ya fara dubawa,after like 20min ya dago kansa da sauri ya kalli jama'ar wajen yace ya tina,ya fara cewa "I ta ce wadda tazo da zafe tacemin tazo daukan yarinyarta ne bata da lfy ,pc ya kirata yanxu ya fada mata hakan,dan haka na bata littafin ta rubuta sunan ta da kuma lokacin data shigo,mikiwo pc littafin yayi.pc ya amsa ya duba sunan inda aka rubuta "suspect"dagowa pc yayi ya kalli Dada wadda attention dinta dama yana kansa,ya meko mata littafin ta duba,Dada was so surprised data kalla wannan abu da aka rubuta,wato daniyya ma aka zo din.Kallon hall din pc yayi ya kafa warming akan kada wanda ya kara yarda da irin wannan abu ba tare da cewa pc ne ya fada ba,daga nan aka rufe taro da addu'a aka ce teachers din su tafi,aka bar su dada dame gadi a wajan.pc ne ya ansa littafin ya kkwafi number car din da wannan matar ta shigo da ita,sannan ya bashi umarni daya tafi,Ahanki ammy tayi magana tace,Pc ko ya sunan matar?kalllonta dada tayi tace,they did it intentional kinga abinda aka rubuta a mmatsayin suna,ansa ammy tayi ta duba.kallon ammy tayi hankalli tashe tashe,Dada I'm afraid about this changes,kada wani abu ya faru da babyna,Tana fada tana yin raurau da idanu wanda hawaye ya cikasu.pc ne yayi gyaran mirya yace kada su damu,everything will okay in sha Allah,tashi Dada ta fara taja hannun sabrin wadda idanuwanta suka fara zubar da hawayen sabida taga ammyn ta zata fara,goge mata face dinta dada tayi sukayi sallama da pc suka bar office dinsa.parking space suka tafi suka hau mota suka taho gida,acikin motar ma dai shirun ne ya kasance har suka shigo hara bar gidan sukayi parking suka shiga gida,anan suka ya da zango a palourn kasa,Dada ce ta kira mai aikinsu tace ta hadawa sabrin ruwan wanka tayi ko taji dadin jikin ta sosai,sabrin ce ta kalli ammy ta kwabe fuska tana kokarin kuka,jawota jikinta ammy tayi ,nankwa hawaye ya fara sintiri a fiskar babyn nata wai ita nan adole ammy ce zatai mata wanka baza ta yi da kanta ba,murmushi ammy tayi ta fara lallashinta da cewa,haba babyn ammyn ta kin zama yan mata ai kamata yayi yanxu kina wanka da kanki,sannan idan kika yi yanxu da kanki,kinga ta hakane zan gane kin warke daga nan za mu tafi wajan ibbenki.murmushi tayi tayi hugging 🤗 ammynta jin cewa za a kaita wajan mutumin nata,da sauri tabi mai aikin nasu a baya suka haura sama,ganin shigewar tasu yasa Dada sauke ajiyar zuciya.
Kallon ammyn sabrin tayi tace,ba ke kadaice hankalinki ya tashi ba ummu sabrin hatta nidinnan hankali na yafi tashi,tinanin mafita nakeyi wadda zata bille mana kada asake kawowa yarinyar harin da yafi wancan,hankali tashe ammy tace,Dadanmu ni antinani kawai na koma da sabrin California ta ci gaba da karatun ta coz can kamar sai yafi zama very safe akan Nigeria,In fact can ba wanda ya sanmu ma balle ya takurawa rayuwarmu.shiru dada tayi sannan ta kalli ammy tace,ok zan duba shawarar taki na gani idan hakan zaifi,murmushin kwarim guiwwa ammy tayi ,sannan ta tashi tayi gaba domin tayi wanka ta dan huta.Dada ma tashi tayi ta isa ban garanta domin sauke gajiyan dake jikinta.
Jirgin su mom din Abeed ya sauka a babban airport din dake kasar ta island ,wata sanyayyar iska ta shaka sannan ta fara tafiya da murmushi a fiskarta na cin nasara,domin gani take dukanin matsalar ta zai gushe tunda har ta samu ta taje wajan bokan aminiyar tata.dauko wayarta tayi tayi kiran number daddy,picking wayar yayi ya na sauraranta,ce masa tayi yazo daukan ta sun iso yanxu,okay yace mata ya kashe wayanshi.
Kiran driver banshi daddy ya Umar ce shi da yaje ya dauko ta,coz tym din yana dakin Abeed ya dan samu bacci,kuma shi bazai iya tashi dauko ta ba Alhalin tilon dannashi baida lfy.
Hango motar daddy tayi tana shigo,dan haka da sauri ta tashi ta fara ta fiya domin isa wajansa,turus tayi ganin drive daddy ya na gaisheta,kallon sa tayi sama da sakasa ta me tsuke fiska tace,ina Oga yake,sikuyar dakai yayi yana ce mata,yana gida ai Dan lele ne bai warke ba har yanxu.
Tsawa ta daka masa alamun karya sake fadan wannan sunan,sannan yayi sauri ya bude bata back seat ta shiga rai bace,jan motar yayi suka kama haryar gida.
Bayan tafiyar momyn Abeed,hajiya lami ta tashi ta haura sama domin ta shiryawa tarbar mijin nata ,wanka ta farayi sannan ta saka wata rigar bacci mai bingilallan hannu a jikinta.
Mayafi ta dauko ta yafa sannan fito daga dakinta ta tafi wani bangare daban,bude kofa tayi ta shiga,sai gata a wani katoton parlour wanda duk fadin gidan ya fi su girma,wani sasyan Ac ne ke fita a cikin palourn,kullowa tayi daga ciki sannan ta kara nufar wata kofar again acikin palourn.keyy ta kuma sakawa ta shiga,wani katon daki ne wanda daular da aka kashe masa har ta baci.
Isa tayi gaban mirror ta bude drawer kasa ta dauko wata leda ta bude ta dauko wani karamin key sannan tayi hanyar ban daki ta ja handle din toilet din ta bude ta shiga,tsayawa tayi acikin katon toilet tana wani nazari,daga baya ta kalli wani waje ,anrufe shi da black labile ,ta bude wannan labillen saiga wata kofa a wajan,wanda idann ba wanda yayi noticing ba zaka ka dauka labillen abin decoration ne.bude kofar dake jikin labilan tayi,saigata a wani dan madaidaicin daki,da Ac ta komai ma more rayuwa a wannan daki wanda ba mahalukin dazaiyi zaton da wannan daki inhar ba wanda yasan akwaishi ba.
Kallon gadon dake dakin tayi Tagan shi a hargitse bedsheet din dake kaima ya zame,gaban tane yayi mugun faduwa ,luungun gadon ta tafi ta fara dube dube,can tahon mutum a can jikin gadon,rabin jikinshi a waje rabin kuma a cikin karkashin gadon ,ajiyar zuciya ta sauke ta tafi wajan wannan bawan Allah,jawo shi tayi ta bude masa fuskarsa da rufe da bedsheet din kan gadon,kyakykyaaan mutum ne ajin farko daka ganshi kaga irin asalin larabawannan ko sadaka yalla,aciki dai za'a samu daya domin kuwa kyan wannan bawan Allah a bayyane yake,jawo shi tayi da kyau ta fito dashi sarari sosai sannan ta fara kiyiniyar daura shi akan gadon,dakyar ta iya daura shi dukda ba mutumin bawai kato bane amma dai baza ace masa ramamme wanda akalla zaiyi shekara 45yrs taba face dinsa tayi taji alamun baya numfashi,hankalin ta ne ya tashi domin a saninta bai taba dogon suma irin wanda yayi 2days dinnan ba,coz iya kar saninta idan tayi masa wannan allura iya kacinsa yayi kwana daya yana bacci bazai farka ba har sai yayi 24hrs yana yin wannan bacci sannan zai tashi,Amma wannan karan abun ya bambamta da ko wanne domin kuwa yau ne kwanansa na uku baya cikin haiyacinsa domin kuwa baya numfashi amma jijiyoyin hannunsa suna motsi wanda badan su zata iya cewa ya mutu,gani tayi zaman bayi mata zai ba dan haka ta tashi ta dauko wani roba akan table din taga ruwa aciki ta bude ta fara zuye masa a kyakykyawar fuskarshi ,amma ko alamun numfashi baiba
Dauko waya ta rubuta wata number wanda ba ta kasar bace ta kira,mintu biyu akayi picking call din,daga daya ban garen akace,ya farka kuwa?lami ce ta mayar masa da respond tace,wlh master har yanxu ba wani bayani,numfashi ya sauke yace,amma limcy baki da hankali shine baki kira ni tun dazu kin fada min ba sai yanxu saikinje an samu matsala,to wlh duk yadda za'ayi kiyi kokari ya farfado idan baso kike ki cikawa kwabar ki ruwa ba,domin kuwa yanxu Ina ga ya miki idan IS ya mutu bamu cimma kanmu burin komai ba,munyi wahalan banza kennan,don haka kiyi saurin farfado dashi tun kafin na iso coz 4am jirginmu zai iso India,am I clear?jijjiga kai lami tayi kamar wanda take ganinsa,tsawa ya daka mata yace limcy kin zama kurma ne,bakin ta rawa tace okay master inajinka ,zai farfado in sha Allah,kashe warshi yana me cewa better 😐.
Sai a sannan ta tina ashe fa ita likita da,Dan haka da hanzari ta bude wani dan karamin daki acikin dakin dauko abubuwa da dama,sannan taxo ta saka masa drip,da kuma oxygen mask ,within 5min taga jikinsa ya na rawa alamun numfashinsa yana kokarin dawowa,da sauri ta dauko allura tazo tayi masa a jijiyar hannunsa.
Numfashinsa ne ya fara dawowa normal amma idansa a rufe kamar mai bacci.
Wani nauyayyar ajiyar xuciya ta sauke ganin komai ya fara tafiya yarda akeso,jawo kujera tayi ta zauna a gabansa tana kallon fuskarsa tana wani shu'umin murmushi.
Nigeria :
Sabrin ce ta fito daure towel ajikinta,ta tafi gaban tana mai turowa baki a shagwabe.kallon fuskarta tayi a mirror taga yarda ta kara haske da rama,tabe baki tayi ta zauna akan stool sannan ta dauko wani lotion ta fara shafawa a hankali kamar zatai kuka har dai ta gama ta bude wardrobe dinta ta dauko vest ta dogon wando ta ajiye,sannan ta fito da dogo hijabinta har kasa ta ajiye,Wandanta ta fara sakawa sannan ta saka vest dinta ,ta ninke towel din ta anjiyeshi ta isa bagaban mirror tana karewa kanta kallon,kirjinta ta kalla wanda taji kwana biyu yana mata zafi,gani take kamar kurji ne ya fito mata a wajan amma kuma ta duba ko da shiga wanka taga babu alamun wani kurji inbanda girma da kawai wajen yayi,Ji tayi an bude handle din kofar dakin,ta juya taga dada,aikwa kamar jira take sai ta fashe da kuku ta tafi wajan dadar da saurinta ra rungumeta,dago da fiskarta dada tayi tace,me kuma ya faru babyna ?ko wani wajan na miki ciwo?daga kai sabrin tayi tace eh dadana,ta me dage mata vest din jikinta 😄nunawa dada tayi wajan dake mata ciwo,Dariya dada tayi ta fara lallashinta sannan ta sakar mata vest dinta tace,yi hakuri babyn ammynta ba ciyo bane girma kika fara yi,kinga daga yanxu zaki fara zama yan mata,kallon dada tayi shaye da toka tace what's d meaning of yan mata?murmushi dada tayi tace yanxu ne za'ana bambam ceki da ibbeenki,kinga su maza kirjinsu baya girma ku kuma mata yana girman,toh ta nanne zaki zama yan mata 😂sukuy da kai tayi tana dariya,sannan tace to ni dada kiban maganin dazai dena ciwo,shafakanta dada tayi tace,zai dena dakansa basai da magani ba,jijjiga kai tayi ta dauki hijab dinta ta saka ta me cewa dadanmu banyi sallah ba,tashi dada tayi tayi hanyar fita,sabrin kuma ta tayar da sallah.
Dakin ammy dada ta je ta ke bata lbarin dramer su da sabrin suna dariya,ammy ce tace,wato dadanmu ki fara tanadin bra kenaan nan da wasu yan watannin,dariya dada tayi tace,abubuwa da yawa na yarinyar nan irin yana yin fatimana,har yana yin saurin girman da tayi yanxu jikinne kawai ba daya ba,babyna bata da girman jiki irin nata,murmushi ammy tayi tace,ai dole ne suyi kama ammy ko kin manta ni ce yayar Batuul dinki kuma uwar babyn ki,murmushi karfin hali dada tayi.Sabrin ce ta katse su daga hirar da suke ta shigo dakin,direct wajan ammyn ta ta tafi tayi hugging dinta ta baya ta kwantar da kanta ajikinta tace,ammyna na yi abin da kika ce,yanxu saura naki promise din,shafa kanta ammy tayi tace,very soon zan kaiki wajan ibbenki,kinsan karatu shi ya gama yanxu zaiyi service,yana gama service zan kaiki.shiru sabrin tayi alamun bata yarda ba,ammy tace sorry babyna I'm serious.Dada ce tace wa da ammy,dama a lissafin naki har ya gama karatun sa yanxu,shiru ammy tayi tace,kwarai kuwa dada inhar course din da tun yana yaro yake so yayi shidin yayi,to ya gama karatunsa kenan domin shekarun law 5yrs ne har school of law.
Gyada kai dada tayi alamun ta gamsu.Dada ce ta tafi da sabrin daki domin ta kwanta tayi barci.
......................................................................................
Isowarsu gida kenan driver yayi parking,Momyn abeed ta fito ta shiga ciki,driver kuma ya biyota da kayan ta ya ajiyesu a palour ,direct ta wuce dakinta ta shiga tayi wanka sannan ta shirya ta taho ban garan daddy,dakin ta duba taga ba kowa a ciki,number daddy ta kira taji tana ringing a daki,dan haka direct ta wuce bangaren abeeed,can ta samu daddy yana kara tofa masa addu'oi alamun futowa ma zaiyi daga dakin ,kallon ta yayi ya dauke kansa da yaji alamun shigowa,karasa shigowa tayi ta zauna a bakin gadon tana me shafa kan Abeed a munafurce,daddy ne ya nuna mata kofa da hannu alamun su fita,tashi tayi tayi gaba tana me mamakin mikinta aranta,biyo bayan ta daddy yayi yana jawo dakin ya fito ya isketa a parlour a zaune kan kujera,tasowa tayi tayi hugging din daddy,murmushin yake yayi yayi hugging nata back sannan suka shiga ciga cika tana tambayarshi jikin Dan nata ,sannu da zuwa yayi mata,da har zaiyi mata fadaan rashin kiranshi kuma kawai saiya kyaleta ganin yarda ta nuna damuwarta akan jikin tilon Dan nashj,kuma daga dawowar ta cikin fara'a baya bata mata mood dinta ba.hamma yayi yana me yi mata saida safe ya kwanta abin shi.kwantawa itama tayi badan taso ba,tana imagining yarda zatake juyashi inhar asirinnan yayi aiki,kashe fitilar dakin nasu tayi itama ta kwanta.Don't forget to vote and comment plss I'm back and don't forget to thank my friend Layna,she's d one that gets me back.
HELLO HELLO my LAYNA 🤩🤩kawata ta amana,I dedicate this whole page to u my friend,I fulfilled my promise,no more bacin rai again.
YOU ARE READING
ZAKI SAN SO NE KO KAUNA?
RomanceThis story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f