Yana bude dakin zai shiga sai sukaci karo da MARYAMA zata fito sai abincin ya zube
Ya kalleta yace kin xubarmun da abunci
Tace kayi hakuri bansan kana gurinbah.
Yace to ina zakije
Tace naga baka shigobane nazata kana dinning kanacim abunci
Yace habadai taya zanci abunci nikadai kuma ninanan naje debo mana abunci ne naga kin gaji sosai.
Tayi murmushi tace to bakomai muje yanxu saimuci tare din koh yanxu dai kaje ka jirani ina zuwa bari na kwashe wannan yace toh ya sauka.
Yana isa yayi sauri ya sake diban wani abuncin yasaka maganin ya ajiye.
Tana gamawa ta sauko qasa yace nidai kiyi sauri cox yunwa nakeji sosai.
Tace kawai kaci abunci wlhy yanxu bana ra'ayin cin abunci mai nauyi zan dafa indomie sainaci.
Yace habadai taya zakice indomi zakici bayan na diba abuncin dake.
Tace haba mijina yanxu kawai sbd nace banason cin abunci mai nauyi yanxu shine Har ranka zai baci saita turi baki ta juya alamar ranta ya baci.
Yatashi yaje gunda take yace sry my wifey ba haka nake nufibah wannan ai gidan kine kuma kinada damar kici duk wani abunda kikeso
Ta juyo tayi murmushi sannan tace haba kokaifah yanxu kaci abunci nima yanxu zan gama dafa indomi din sai nazo na tayaka hira yayi murmushi yake sannan yace to taficeTana shiga kitchen tace shit plan dina nayau baiyi aikibah amma ai kuma akwai gobe.
Ya zauna yana kallon tv ta shigo da plate din indomie da kwai da hannunta tace yadai naga bakaci abuncin bah yace nima naji qamshin indomie dinkine da kike dafawa sai naji ita nakeso naci.
Tace to ai gata sai muci tare koh.Washe gari ya kira sadiq ta waya yake sanar dashi plan dinsu baiyibah sadiq yace kawai akwai shawara kawai ka siya maganin bacci ka saka mata a juice tanasha nasan bacci mai matuqar nauyi zai dauketa kaikuma sai kawai kayi abunda yakamata.
Khalifa yace ace wai mutum da matarshi amma har yanxu bai angwamce bah
Sadiq yace wai tsaya kana nufin bala taba nuna mata kana bukatar tabah
Yace gsky bam tababa sadiq kuma bazan iyayin hakanbah a duk lokacinda nayi kokarin yin hakan sai naji na kasa
Sadiq yace ni wlhy wani lokacin kana bani mugun haushi acewsi kaisa matarka amma kana tsoron kusan tarta saikace wani bakauye kuma ni abunda yake bani mamaki ita bata taba nuna maka tana bukatar kabahKhalifa yace wlhy bata tababa sai kace wata wacce batada lafiya.
Sadiq yayi dariya yace ai kaine bakada lafiya tunda dai ace kanada mata a gida amma bazaka iya yi mats komaibah kawai yau kayita ta maza kasha wannan maganin kaje kawai ka nuna mata kana bukatarta.
Yace anya kana ganin wannan shawarar zatayi
Sadiq yace mezai hana kawai ka kwada.
Yace to naji sai anjima yakashe wayar.
MARYAMA tana dunkule a saman gado sai rawar sanyi takeyi khalifa yashigo sa sallama
Ya isa inda take yace zan fita ba dadewa zanyibah zan dawo.
Yaji tayi shiru batace komai bah yace kodai bacci kikeyi ne yadan yaye bargon kadan sai ya ganta sai faman rawar sanyi takeyi hankalinsa ya tashi yace MARYAMA meyake faruwa bakida lafiya
Tadan kalleshi tace wlhy tun dazu nakejin sanyi sosai yanxu kuma abun sai qaruwa yakeyi
Yace muje asibiti tashi yadan dagata ya dauko hijabinta yasaka mata sannan tadan riketa suka sauko qasa zuwa mota ya kwalawa inna ladi kira tana fitowa yace ki shirya ashraf zuwa islamiya zamuje asibiti yanxu tace toh yace kuma kada kibari tasan mun fita sbd kuka zatayi tana dakinta kawai idan tace ina mamanta kisan wayonda zaki mata.tace toh alhaji angama.
Suka fice zuwa asibiti bayan anyi mata gwaje gwaje likita yace malaria ce take damunta akayi mata wasu allurori sannan da magani suka koma gida.Khalifa yasake kiran sadiq yana dauka yace plan b yayi failed
Sadiq yace kamarya mai kuma ya faru yace madam ba lafiya yanxuma muka dawo daga asibiti
Sadiq ya kwashe da dariya sosai
Abunda ya batawa khalifa rai yace mekuma kakewa daria nifa banason irin wannan iskancin naka sadiqYace kawai dai naga kaikam bakada sa'ane kokadan
Khalifa yayi tsaki ya kashe wayarsa.
Bayan kwana uku MARYAMA taji sauqi sosai tana cikin kitchen tana girki sai taji anyi sallama da bakuwar murya tafito ta amsa sallamar sai taga wata matace yer doguwa mai jiki kyakkyawa tayi mata murmushi tace sannu hajiya dan Allah kece mai gidannan
VOCÊ ESTÁ LENDO
GIMBIYA MARYAMA
Diversoswannan labarine akan wata gimbiya wacce tasha wahala a rayuwarta ta fuskanci kalubale dayawa har yayi sanadiyyar fitarta daga masarautarta shinmenene sanadiyyar fitar ta daga masarautarta.kuma wane wahalhalune tasha na rayuwa shin zasu kawo qarshe...