Marhabin

1.5K 125 20
                                    

Assalamu Alaikum warahmatullah.
Insha'Allah anjima zan fara posting TSANINMU. Zai dinga zuwa sau biyu a sati Insha'Allah.
Kirkirarran labari ne sadaukarwa ga duk wani malamin makaranta, wala Allah boko ko muhamadiyya, ko malami mai koyar da sana'a wanda duk a dalilinsu muke cimma buri na rayuwarmu. Musamman maluman farko na rayuwarmu watau iyayen mu.
Allahu ya saka masu da duk wani alkhairi a duniya da gobe kiyama.

Ku gayyato duk wani/wata malami./malama da kuke fahari da ita..

Ina kaunar ku fisabilillah.

Safiyyah Jibril Abubakar
Ummu-Abdoul
22/07/19

TSANINMUWhere stories live. Discover now