Assalamu Alaikum warahmatullah.
Insha'Allah anjima zan fara posting TSANINMU. Zai dinga zuwa sau biyu a sati Insha'Allah.
Kirkirarran labari ne sadaukarwa ga duk wani malamin makaranta, wala Allah boko ko muhamadiyya, ko malami mai koyar da sana'a wanda duk a dalilinsu muke cimma buri na rayuwarmu. Musamman maluman farko na rayuwarmu watau iyayen mu.
Allahu ya saka masu da duk wani alkhairi a duniya da gobe kiyama.Ku gayyato duk wani/wata malami./malama da kuke fahari da ita..
Ina kaunar ku fisabilillah.
Safiyyah Jibril Abubakar
Ummu-Abdoul
22/07/19
YOU ARE READING
TSANINMU
Short StoryDuk abin da mutum zai zama a duniya sai ya bi ta wasu matakala wanda ke manne a jikin tsani, tsanin kan iya zama na katako wanda ruwa da rana ke saurin lalatasu wani tsanin kuma na karfe ne da sai dai yayi Tsa-tsa. Ana samun tsani na azurfa ko lu'ul...