🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
ALMAJIRI DA KAMAR KOWA
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬Written & Published By
Maymunatu AbubakarBismillahir Rahmanir Raheem !
Page ONE
Unguwar Arkilla dake cikin garin Sokkoto, wasu jerin rukunin gidajene flat _ flat, Inda gida mai number 105 ya kasance gidan malam Hannafi Umar, ma'aikacin gidan radio VISION FM ne dake garin na Sokkoto, shine shugaba a sashin yada labarai da al'amuran yau da kullum.
Zaune iyalan malam hannafin ne gaba dayansu a falo bisa makeken centre carpet din dake shinfida a tsakiyar falon, wato Hajiya Asiya da maigidanta da yaran nasu, wato Aminu, da sagiru, da lubabatu bilkisu, da abdussamad, sai wani yaro mai suna aliyu haidar, almajirine maigidan yadauko yahada da 'ya'yansa yake rikonsa, tamkar shima ana aka haifeshi ya saje cikin yaran gidan.
Karfe 7:00am ne, kasancewar ranar hutuce wato asabar, al'adan maigidan ne malam hannafin zama yin karatun addini bayan sallan asuba zuwa karfe 7:30am duk ranakun asabar da lahadi, hakance ta kasance yauma, sukayi tayin karatun sannan sukayi addu'ar tashi daga majalisin karatu, suka gaida iyayen nasu cikin girmamawa da karamci, iyayen kuma suka amsa musu cikin fara'a da sakin fuska.
Bilkisu da lubabatu ne suka....................?
Ku biyoni don jin yanda littafin nawa na **ALMAJIRI DA KAMAR KOWA**Zai kasance.
Yana cike da kalubalen rayuwa, gwagwarmaya, tausayi, Kaskanci, Albarka, wadata, daukaka, Rashin tausayi, da zalunci. Kudai kubiyoni don jin yanda zata kaya.
Taku Har Kullum
Admin MaymunatuDont 4get 2 Vote, Share & Comments
Ana Totally Together
🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝🤝Ina Qaunarku Masoyana
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
YOU ARE READING
ALMAJIRI 'DA KAMAR KOWA
General FictionIs A story full of pity and sympathy of an ALMAJIRI boy, how he struggle with life in tsangaya, then he later have opportunity and he went to school up to university level, where he was able to study Mass Communication and finally got married and ha...