[20/11 8:55 PM] Aishat muh'd: KHALEESAT
1
Saukowan jirginsu kenan maisuna ARIK AIRLINE a national airport abuja. wanda daga Indonesia yake, aikam na gyara zama dan naga masu fitowa daga jirgin.
Wasu mata da maza nagani wanda ga dukkan alamu yan makarantane suna sanye cikin uniform dinsu dogon wanda da red riga saidan hijab akansu dukansu irin kayanne a jikinsu.
Kutsawa nayu cikin students din chan nahango wasu yan mata su 3 wanda ga dukkan alamu bazasu wuce 17 years ba. Biyu farare daya kuma chocolate ce.
Mai suna fateema amma suna cemata TEEMA COOL tace ma mai suna CHUCHU da KHALEESAT wlh wanan compition din da school dinmu suka turamu yayi, yakuka kawatar ashe haka Indonesia keda kyau? atleast mudan bude ido, chuchu tace abii my sis. Teema tace wai maisa khaleesat yau bata magana? tun muna cikin jirgi bata cewa komi, ko abinci da akabamu bata ciba cofee kadai tasha, chuchu tace wlh nima nadamu, khaleesat tai musu murmushi batare datace komiba duk maganan nan dasukeyi tafiya suke.Suna fitowa sukaga motar makarantan su tazo daukansu mai suna TURKISH INTERNATIONAL SCHOOL.
Suna shiga motan khaleesat taji gabanta yacigaba da faduwa rike kirjinta tayi saikuma tafashe da kuka sosai.Teema da chuchu suka daddafata, chuchu tace khalee kidena kuka plz kifadamana meke damunki, teema tace ko bakida lpy ne?ko ciwon cikinki yatashine? Khaleesat ta girgizakai tana matsar hawaye.
Chuchu tace khalee kinfasan dad nawa yace zaisai ma dukanmu gift inhar mukai wining kuma munci soo cheer up. Khaleesat ta share hawayen muryanta mai kama da tayara kuma karama tace chuchu, teema wlh bansan mesaba jinake kaman wani abu zaifaru dani yau, i can feel it, dama tun tuni nake bad mafarki, takara fashewa da kuka tace i can feel it wlh my destiny is going to change today tacigaba da kuka.Chuchu da hawaye yacika mata ido dan su ukun suna bala'in son junansu, idan antaba daya to antaba dukansu, iyayensu abokanayen junane. Chuchu tace khaleesat kidena magana haka addu'a zakiyi, kinsan we luvs u alot, damuwarki damuwarmu ce plz kidena kuka. ahankali ta kwantar da kanta kan kafadar Teema. Daidai nan bus ta tsaya dan ankawo kofar gidansu khaleesat sallama tayima su chuchu da teema ta sauko sukuma suka wuce dankai kowani dalibi gidansu.
Katafaren gidansu mai kaman dana tsohon gwamnan ph ROTIMI AMECHI ta shiga gidane mai masifan kyau kasan gidan manyane.
Ahankali take tafiya tana janye da trolley dinta, abunda yabata mamaki shine babu mai gadi, kuma babu securities din gidan.Kofar falonsu tabude, batare datai sallamaba abunda taganine yasa idanunta suka fara juyawa...
Maman Abd shakur 😘
[20/11 8:56 PM] Aishat muh'd: KHALEESAT
2Tuss din dataji alamun karan bindiga yasa taji juyawan da idonta yakeyi yadena, sake dago daradaran idonta tayi taga babanta da mamanta kwance akasa cikin jini, wanda taga anharbi babanta a daidai saitin zuciyarshi, mamanta kuma akai, jakar dake hannunta tayar takarasa cikin falon dagudu zata fada kan iyayenta amma mutumin ya nuna ariketa.
Tasowa yayi yana murmushi keta, khaleesat tace Abban chuchu maisa ka kashemin iyayena?? Ba abokinka bane?? Karka manta mu yayanku mune muka hada zumuntar dake tsakaninku maisa?mai iyayena sukama abban chuchu? Kara dago kanta tayi ta kalli wasu mutane masu bakakaen kaya tana binsu dai dai da kallo idontane ya sauka kan mai gadin gidansu shima rike da bindiga.
Zatai magana Abban chuchu ya kwasheta dawani mahaukacin mari wanda saida jinita yadena aiki 4 dat moment, yadau bindiga ya saita kanta zai harbeta amma kuma saiya samu kanshi dakasawa,ya cije lebe, idan ya kalleta yana ganin fuskar yarshi tilo CHUCHU yasan sunason junansu barinma chuchu tana bala'in son khaleesat.
Maida bindigar yayi cikin aljihu sanan yajuya mata baya cikin kakkausan murya yace khaleesat ban kashekibane saboda abu daya tak!! Shine yata chuchu , nasan yanda take sonki, amma yanzu zanyi maganin komi.