77 - 100

4.1K 85 1
                                    

[08/12 8:53 PM] Maman Abd shakur: [08/12 3:26 PM] Maman Abd shakur: 🍒🍒🍒KHALEESAT 🍒🍒🍒
   🍒🍒            77             🍒🍒
      🍒                                   🍒
Zame singlet din yayi ya ajiye a gefe, ya kura mata ido,yana karemata kallo. idanun khaleesat alumshe, danyau tai alkawarin bashi kanta, tahakanne zaka godemai abunda yamata arayuwa.
Hannushi biyu yasa ya tallabota jikinshi, ahankali ya kwantar da ita akasan tiles din falon, yafara aika mata da sakkoni kala kala. khaleesat duk karfin halin datayi tace zata bashi kanta kasawa tayi jikinta yafara rawa, tafara kuka tana yaya hydar kadena, kwata2 hydar baya jinta dan yay nisa sosai.
Kokarin saka abun yake amma kome yatuna yay maza yasaki khaleesat, ya tashi yazauna yana maida numfashi da kyar, idonshi sunyi jaa sosai,yadafe kanshi da hannu biyu. khaleesat ta tashi zaune itama ta daura kanta abayanshi tana hawaye tace yaya kayakuri, wlh tsoro nakeji.... Ahankali yadago kanshi ya maido da ita kijinshi yana shafa kanta, murya cahn ciki yace khaleesat bazan iya miki komiba, idan ma namiki wani abu na cuceki ne, da sauri khaleesat ta dago kanta ta kalleshi tace mesa kace haka??

Hawaye ya taru a idonshi yace saboda bana.... Saikuma yakasa fada mata, Khaleesat tace saboda baka me??
Yace khaleesat kiyakuri bazan iya fadamiki,kuma karki kara min wani tambayan, yakara rungumeta tsam a jikinshi yana shafa bayanta yana sauke ajiyan zuciya,yace iya abunda nasani shine i luv u my jidda, tace my luv u too my guardian angel, yadinga shafa bayanta har bacci yay awon gaba da ita.

Kwantar da ita yayi kan kujera, yakoma daki ya duko zanin gado ya lullubeta dashi, gashinta yake shafawa, yakura mata ido, hanunta yakai bakinshi yamata kiss yace am sorry khaleesat, am soo sorry, kiyakuri naboyemiki babban sirrina, bazan iya fada miki bana haihuwaba, dan banaso ki gujeni, banason kice bazaki zauna daniba, am soo sorry.....

Maman Abd shakur 😘
[08/12 3:48 PM] Maman Abd shakur: 🍒🍒🍒KHALEESAT 🍒🍒🍒
   🍒🍒           78              🍒🍒
Kwanan khaleesat 2 tare da hydar hunter dinta, tundaga ranan bai kara koda cire mata rigaba, zadai suci soyayyarsu amma baya wuce gona da ira, saboda bayason yakasa controlling kanshi.
Yau takama sunday tun safe khaleesat ke kunci saboda zasu tafi, hydar ya aika mai gadi yasiyo hijab da dogon riga ya dawo cikin gida yaganta tana hawaye.
Da sauri ya karasa yadauketa ajikinshi yace wayatabamin jidda ta?? Ta shagwabe harda yarfe hannu toba kaineba zaka maidani gidaba, yakama hanunta ya matse yace khaleesat dole mukoma gida, tace idan sun raba aurenmu fa?? Da sauri hydar ya kalleta yace babu abunda zai raba auren mu in sha Allah.
Khaleesat tace but i can feel it, something is going to happen, hydar yace koma menene in sha Allah alheri ne agaremu, tai shiru ta daure fuska.
Hydar ya rungumeta tsam haryaji ta sakko sanan ya dagota ido cikin ido yace khaleesat waya kashe parents dinki??wakuma yakeson kasheki yanzu??

Tuni jikinta yafara rawa, tamike tsaye tana girgizamai kai, jikinta bari yakeyi sosai, tashi yayi yakamota ya maido da ita jikinshi yace calm down, dont be afraid, yadago kanta yace kallen khaleesat, ta daga kai,ta kalleshi yace kinaso arabamu??ta girgiza kai, yace kinaso namutu?? Ta girgiza kai dasauri, kin yarda dani? tace eh, yace to fadamin waya kashesu?? Ta rikemai riga gam tace yaya hydar innafadama wlh zai kasheni ne.

Shima hydar yariketa gam yace inhar kika fadamin bazan bari yamiki komiba, kin manta ni sojaa ne, nazama sojaa ne danna dinga kareki, inso kifadamin waye yakashesu saboda hukuma ta kasheshi,hukuma tabima iyayenki hakkinsu. yay mata kiss a goshi yace tell me, who murdered ur parents??
Murya na rawa tace Abban chuchu ne..

Maman Abd shakur 😘
[08/12 8:52 PM] Maman Abd shakur: 🍒🍒🍒KHALEESAT 🍒🍒🍒
   🍒🍒             79            🍒🍒 
  Ta fashe da kuka sosai, hydar ya share mata hawaye, yace khaleesat dole kifadama dad gaskiya saboda police sukmashi, inba hakaba saiya kasheki,kuma ya kashe dad. dan ranan wanan mutumin daya biyomu ranan, naganshi yanabin dad, kinga dole kitonamai asiri.
Khaleesat tace yaya hydar chuchu fa??kawata ce, kuma inasonta sosai. Hydar yace khaleesat idan mutum yayi kisan kai dole ayimishi hukunci,kodako babankane, wanan shine gaskiya, chuchu tanada hankali zata fahimceki.
Buga kofa akayi ya fita ya karbo dogowan rigan da hijab,shi ya samata kayan. Yace yanzu muna zuwa gida kifadi gaskiya saboda akamashi d earlier d better. Yarike hanunta oya mutafi.

KHALEESAT Where stories live. Discover now