44 - 56

2K 58 0
                                    

[02/12 7:28 PM] Aishat Muhammad: [02/12 6:04 PM] Aishat Muhammad: 🍒🍒🍒KHALEESAT 🍒🍒 🍒
   🍒🍒            44             🍒🍒
      🍒                                   🍒
Khaleesat kuka yaci karfinta tama kasaba khalis amsa, kowa ya nemi waje ya zauna danson jin maizatace. Khalis  ya dago kanta ya share mata hawaye yace lil sis kukan ya isa haka tell me maiya sameki??maiya dawo dake makauniya??

Khaleesat tasa hannu ta share hawayen idonta tace  bayan school bus ya saukeni, naja box dina na shigo cikin gida, abu nafarko daya faraban mamaki shine babu mai gadi, securities ma duk bangansuba nacigaba da tafiya na bude kofan falo na shiga.

Kuka yaci karfinta tadaura hanunta biyu akan na yaya khalis dake kan fuskanta, tace yaya dey murdered our parents, kashesu yayi agabana, kowa na falon saida yadago kanshi ya kalli khaleesat a firgice. tace yaya dad took his last bullet in front of me, dad yay numfashi shi na karshe agabana batare da mutumin ya barni naje nataba dad ba. Murya chan kasa tace dey shoot dad and mum agabana, i was helpless, powerless, ban iya tabuka komiba na ganin na taimaki iyayenaba har suka mutu agabana. khalis kokarin rike kukanshi yake amma yakasa, kara fashewa yayi da kuka hydar yataso ya rikemai kafada yana girgizamai kai,shima idonshi cike da hawaye.

Khaleesat tace mutumin yazo gabana yasa aka rikeni gam, yadauko  shaltos, saikuma tayi shiru tareda sauke ajiyan zuciya.
Tace yaya bantaba going through azaban danai going rananba tunda mum ta haifan, dauko shaltos yayi, ta rike hanun khalis gam, tace yaya yasa aka budemai idanuna da kyau ya fesamin a idona yaya, i screamed, i hala, i shout, but no one was dr to help me. Teema fashewa tayi da kuka tafada jikin mum dinta benazir wanda itama kuka take, farida ko kuka take ba'a magana sojaa idonshi yay jajir.

Khalis kukanshine worse, khaleesat tacigaba daga lokacin ban kara sanin inda kaina yakeba, sai alokacin dasuka kaini nijar zasu jefani cikin rijaya, tasaki wani kayatachen murmushi tareda cewa,

Allah send me a guardian angel, my saviour,d only man dat help me without asking 4 anything in return, my one and only yaya HYDAR HUNTER!!! Ta sauke ajiyan zuciya, wani siririn hawaye ya sauko daga idonta tace, shiya taimaken, ya kwaceni daga hanunsu, yakaini gidansu shida iyayenshi suka cigaba da kula dani, mamanshi tacigaba da kula da idona harya washe cos da yafi haka worse.......kuka yaci karfinta.

Khalis ya dago kanta cikin kuka yace khaleesat waye ya kashe iyayenmu??? Waye ya kashe miki idanu?? Yanda jikin khaleesat yafara rawa yasa kowa yakoma kallonta tace no yaya, i can't tell u, tsoro nakeji, banason ya kashe ku kuma, bazan iya rayuwa bakuba.

Khalis ya rike hanunta gam yace khaleesat nai alkawari bazamu bari yay miki ko mu komiba, kifadinmin wayeshi cos he have to pay, dole mubima iyayenmu hakkinsu

Khaleesat tafara kuka sosai tace no yaya tsoro nakeji, kona fada bamu da proof, inma akwai proof kokuma wanda zai iya testifying a court mutum dayane cos shine yaga fuskokin wayanda suka kusa kasheni, khalis yace waye?? Tace yaya HYDAR HUNTER..

Maman Abd shakur 😘
[02/12 6:47 PM] Aishat Muhammad: 🍒🍒🍒KHALEESAT 🍒🍒🍒
   🍒🍒            45             🍒🍒
Khalis yace inhar hakane dole na nemo hydar hunter duk inda yake, i will go to nijar dakaina na nemoshi, but khaleesat u have to tell me waya kashemana iyayenmu??

Khaleesat jikinta yahau rawa tafara no, tana kokarin jaa baya, yaya inna fada zai iya kashemin kai, no bazan fadaba, khalis idonshi yay jaa yace khaleesat u have to, dole kifadanmin, dad ya taso yace khalis karkai forcing yarinyar nan, bata riga tagama warkewaba, dont pressure her too much, dad ya tsugunna yace khaleesat fadamin waya kashemin kanina da matarshi??

Khaleesat cikin kuka tarike hannun dad, tace dad all i want now is to be happy, banason nakara rasa wani daga cikinku,
tace dad u trust me right?? Yace eh khaleesat, tace den trust me when i tell u keeping my mouth shot is d best, hakan zaisa na tsira kuma ku tsira, dad abunda nasani shine inhar nafadi wani abu gabaki dayanmu xai iya halakamu, but akwai Allah kisan kai yayi tun kafin yabar duniya Allah zai binma iyayena hakkinsu... Dr ne yashigo dakin yace visiting hours are over. Hakanan kowa ya mike yafita.

KHALEESAT Where stories live. Discover now