PART 76/80

404 11 2
                                    

*_TSANTSAR WAUTA_*

            💖💖💖

*_WRITTEN-BY:✍🏻_*
*_ANTY MAIMOUNATH O.G_*
          *_(Mahnoor)_*

_Wattpad@maimounathog_

*_SADAUKARWA GA: MASARAUTAR_*

*_MOA👑~ZINDER👑-MACHINA👑& DOLEN MACHINA👑_*

*💫DA BAZAR-MU WRITER'S ASS💫*

*_~We are here to make you happy, smile, educate and to realized that we are d best among all.... DA BAZAR-MU MUKE TUN'KAHO.~_*

*Sak'on gaisuwa ta a gareku sarakunan mu kakannina 'yan na gada, Allah ya tayaka rik'o, Allah ya kara lafiya da nisan kwana(Allah kawun'jo)*

*_LITTATTAFAI NA MASU FITOWA:_*

*_ZAMBA CIKIN AMINCI_*
*_RAYUWAR SABREEN_*
*_ALA'KAR MU DASHI_*
*_MAHVEEN_*
*_SARK'AK'IYA_*
*_SA'IN SA_*

*_Hak'uri dai nake k'ara baku jiya naso yin typing to kunsan jiki da jini Allah bai nufa ba sakamakon banjin dad'in jikina. Nagode🙏_*


*_PAGE 76/80_*

*_BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM_*


<><><><>Wani irin kallo HANAH ta mishi sannan tayi 'yar dariya tace'' humm har naji mamakin fitar wannan kalmar ta aure daga bakin ka, ashe daman ni matar aure ce? Ka yadda cewa ni macece?"

Fuska a d'aure yace'' ke ni ba wani dogon zance na nemeki ba amsa d'aya ce in kin yadda to daga gobe ma zaki cigaba da zuwa school sab'anin haka kuwa yana nufin dawwamar ki a gida''.

HANAH ta fashe da dariya tace'' wallahi yayan Zainab baka da dama fa, ka manta a baya ka kalle ni har a gaban Inna kace ni ban kai mace ba me zaka ji a jikina, ka manta?"

Ganin bai yi magana ba ta tashi tsaye tace'' excuse me dan Allah ina da abin yi''. Yana kallon ta har ta shige d'akin ta. Ciza yatsa yayi kaii wai yarinyar nan me take nufi? Magana take babu ko tsoro a ranta wato ta maidani d'an iska kenan to wallahi ko taso ko tak'i sai na karb'i hak'k'ina tunda ni ba waliyyi bane ko dutse.

Yana gama wannan maganganun ya tashi a fusace ya bita d'akin. Ya iske tana shirin saka rigar bacci jikinta da d'an k'aramin tawul dan ruwa ta watsa.

Fitinannan k'amshi kawai ke tashi a jikinta hankali kwance bata ma san ya shigo ba dan ta ba k'ofar d'akin baya. Ai kuwa mutumen ku duk ya sukurkuce da azama yayo kanta sai kawai ji tayi anyi sama da ita.

Wata irin k'ara tasa alamar ta razana sosai dan bata san ya shigo ba ma. Bisa gado ya jefa ta sannan yayi mata rumfa da faffad'an k'irjin sa.

HANAH tayi k'arfin hali tace'' wai meye haka dan Allah ni ka d'agani''. Bakin nata ya buge yace'' marar kunya kawai bazan d'aga ba ki k'waci kanki in zaki iya kuma a yau d'in nan sai na amshi sadaki na''.

'' Toh! Wane sadaki kuma? Ai ni ba'a bani ba wannan kuma sai kaje ka tambayi su Inna tunda su suka san komai sune suka mak'ala maka ni kamar yanda ka fad'a a baya''.

Murmushi mai sauti yayi wanda ya haifar mata da kasala domin kuwa fuskar shi dab take da ta ta. Wato dai ita yarinyar nan har yanzu *wautar* nan tana nan ko.

A fili kuwa cewa yayi'' duk wayon ki ba zaki tsira ba yau ba har nuna min kike kin girma ba to yau zan ga kalar shi''.

Zata yi magana ya d'ora bakin shi kan nata ya shiga bata hot kisses kasancewar HANAH daman mama tayi mata gyara ai kuwa ji kake lub da ita ta kasa hana shi domin salon yanda yake bata kisses d'in daban ne duk ya kashe mata jiki.

TSANTSAR WAUTAOù les histoires vivent. Découvrez maintenant