8

99 4 0
                                    

💕          ❤      💕
     💕            💕
           💕 💕
              💕
         *KAICON SO...!*
               💕
          💕 💕
     💕          💕
💕       ❤      💕

    ŇѦ

        *ɧAFىAT  ɧAFŊAŊ*
        watpadd @ Xclusive__hafnancy

    *ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:ɧaųwa •ى• ʑAɾƖA (MAMAŊ ŲىWAŊ)*

*ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT  WɾƖTҼɾى  ASSɷ📚✍*

   *🅿---8*

__________📖Seda Nabeel ya dauki glass cup yyi d'an sipping 'Ayran youghourt' dinsa kan ya cigaba da bayaninsa''Wato ita dai wannan Asma'un ta kasance best friend din sister dina Jaleelah,gdnsu da gdnmu na fuskantar juna ne,wani Baffanta mai suna Mal.Gambo shi keda rikonta don bani mantawa tana da shek'aru takwas ya dakkota daga k'auye don zama dasu kasancewar be ta6a haihuwa ba.........

jan gwauron numfashi yyi tare da mik'ewa tsaye ya juyawa Sawad bawa wanda shide sae aikin binsa da ido yake kuma sosae yakeson jin meh Nabeel din ke kokarin gaya masa ne agame da yarinyar!

Jawo wani stool yyi ya zauna d'an nesa da Sawad,sae ya kasance kamar Sawad din na daukar lecture ne awajensa,

''Ita dai wannan yarinyar ta daukarwa kanta wani irin dogon buri ne wanda sam ba'a son 'ya mace ta tashi dashi sbd ba'a san me gaba xata iya haifarwa ba and she might get to fall into the wrong hands,wato burin son auran mai kudi kuma k'yakkyawa! hakan yasa take wulaqanta duk talaka wanda ya nuna yana sonta,koda ya kasance yana da k'yau ne tofa idan har beda mikakku bazata ta6a kallonsa ba,toh anan we can conclude that marrying a wealthy man is her main ambition.....

Saurin taran numfashinsa Sawad yyi don tuni ya fahimci inda lbrn nasa ya dosa,yace''Buddy! toh kai ina ruwanka?ba'a kasa dakai ba amma kana neman kwashewa huh?ka barta mana ina ce rayuwarta ne sannan kuma ita ta za6awa kanta wannan dream din?ka tuna fa it's a free world! and every1 can do watsoever he or she likes,sede idan ba kanason kace min sonta kke ba dat's why u're trying to intervene into her life....................

Ah kufule Nabeel yace''Shut! the hell up Dude! ya zakace ina sonta?meh take dashi da har xan sota?ita kanta dinma na tabbata bazata ta6a kallon irina ba sbd bani da kudin kuzo ku gani.......

''Says who??gaka dak'yau na bugawa ah jarida sannan kuma kuna dashi ah gdnku daidai gwargwado,so bana tsammanin cewa bazata soka ba,kai dai kawai kaje ka gwada sa'arka abokina......''

Dafe goshinsa yyi yace''Ya rabbi! Dude wat's all diz?wallahy u ar getting me wrong! look! believe me billahil azimu ba sonta nake ba kawai........

''idan ba sonta kake ba then allow her move on with her life!support her dream! and stop complaining! duk wanda ya d'ibo da zafi kansa inji ta bakin kakata Ammi!!'' Sawad ya fad'a yana dariya

Seda Nabeel yyi da gaske wajen nutsar da Sawad kan cewa shifa ba son Asma yake ba kawai so yake su shiga rayuwarta su temaketa daga fad'awa cikin wannan bala'in data ke neman jajibowa kanta.

Wani tunani Sawad yyi can yace''Buddy i hav come up with an idea....

Cike da farin ciki Nabeel yace''Ina jinka menene shawarar?

Kamar baze sake magana ba can yace''Zan shiga rayuwarta nayi playing nata,nide kabar komai awajena nasan yadda xan daidaita mata rayuwa wanda har xata kai ta kawo taji kawai bata qaunar kudi burinta kawai ta samu true love wanda ke sonta tsakani da Allah.....

''Amma kana ganin bazata cutu ba?pls buddy dont hurt d soul don da ganinka xakayi mugunta.....'' Nabeel ya furta with a pity face.

Dariya sosae ne ya kubcewa Sawad yace''wato ga jikan fir'auna ko?lallai ma Muhammadu Nabeel ka sameni.....''

KAICON SOWhere stories live. Discover now