21

66 3 0
                                    

💕          ❤      💕
     💕            💕
           💕 💕
              💕
         *KAICON SO...!*
               💕
          💕 💕
     💕          💕
💕       ❤      💕

    ŇѦ

        *ɧAFىAT  ɧAFŊAŊ*
        watpadd @ Xclusive__hafnancy

    *ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:ɧaųwa •ى• ʑAɾƖA (MAMAŊ ŲىWAŊ)*

*ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT  WɾƖTҼɾى  ASSɷ📚✍*
__________________________________

*🅿___21*

  Jikin Jaleelah yyi dan dama dama hakan yasa aka sallameta bayan Dr.Veer da Dr.Sameer sun kara gargadinsu kan akiyaye 6atawa Jaleelah don wannan ciwon dab yake da attacking nata sbd haka suyi kokari su magance matsalar dake damunta,murmushi kawai Daddy yay don ya kwana da sanin cewa bazai iya siyawa Jaleelah farin cikinta ba,da ace yana da dama da kuma iko ne tou da tuni ya siye mata xuciyar Yaseer,amma daga ganin Yaseer kasan ba wanda zaa iya rudarsa da kudi bane,yanxu addu'arsa agareta shine Allah ya za6a mata abinda zaifi zama alheri ga rayuwarta,sannan kuma har gobe idan Yaseer ya tako da kafafunsa yace yana son y'arsa zai bashi ita sai dai idan itace da bakinta tace ta daina yinsa,sae ayanxu ne kuma yabar ganin laifin Yaseer d'in don 'S0' abune wanda ba wai lokaci d'aya ne zaka iya yakicesa daga zuci ba,don haka zai masa uzuri akan Son Asma da yake,y'arsa kuma yana rokon Allah yayi mata za6in alheri,

Bayan sun fito daga dakin da aka kwantar da Jaleelah,acikinsu dukah Daddy ne yay karfin halin tambayar Dr.Veer Yaseer dake ya bashi labarin yadda shida Dr.Sam suka kwashe har yabar musu dakin,lek'a dakin Dr.Veer yay yana sake dubawa dakyau yaga wayam,ya juyo ga Daddy yace''Gaskia ni bansan inda mutanan nan suka shige ba,amma mu fita watakila suna waje....''

Cike da zafi Nabeel yace''Daddy wai meyasa ka damu ne da mutanan da suka watsa mana kasa ah ido?meyasa kke neman kashe kanka ne abanza akan mutanen da muka gaishesu da hannu su kuma suka maida mana gaisuwar da kai?haba da.......

Da sauri Uncle Tahir ya tari numfashinsa''Muhammadu Nabeel kul karna sake jin zance makamanciyar wannan ya sake fitowa daga bakinka,ina iliminka?ina kuma hankalinka?haba karka zamo d'an fitina mana tamk'ar d'an saniya mai shan nono wanda bashi da baya balle ahau,haka kuma bashi da hantsa balle ah tatsa,meye aciki don kun gaisar da hannu sannan aka mayar muku da kai?karkace mun kaima kana cikin jerin mutanen dake maishe da kansu baya alhalin sun kasance suna cikin rahamar ubangiji,idan har labarin da Yah Aminu ya bani ne akan yaran nan,toh nifa bana ganin laifin Yaseer don S0 ba abu mai sauqin yakicewa bane acikin xuciya,sannan ambaton sunan ita waccan din da yayi hakan ba yana nufin baya son ita Jaleelar bane,don Allah ku fahimceshi kar kuyi saurin yanke hukunci,ku masa uzuri tare da bashi wata dama,ni na tabbata ma har yanxu y'ata tana qaunarsa......

Da sauri Jaleelah ta runtse ido tace''Uncle plssss kubar wannan maganar kuzo muje gida....''

Jikin kowa saida yayi sanyi awurin,sannu ahankali suka soma takawa don barin ward d'in,matar Uncle Tahir Anty Meenah na rik'e da hannun Jaleelah daya ayayin da Ulfat take rik'e da dayan,suna gaba ayayin da daddy,ya nabeel da kuma Dr.Veer suke biye dasu,shi Dr.Sameer tuni yabar asibitin tuntuni zuwa ga family d'insa dake zaune ah Abujan,karatu ne yakaishi India tou bayan ya kare sai kuma suka rikeshi ganin da sukayi na cewa ya kware fannin kula da zuciya,atakaice dai muna iya cewa shi din likitan zuciya ne,lokaci zuwa lokaci yake garzayowa ganin gida,shi din maraya ne gaba da baya,wato ba uwa ba uba sai yan'uwa da kuma dangin iyaye da suka rage masa,he is 32years kuma harwa yau beyi aure ba,yan'uwansa na matsa masa da batun aure amma shi kwata kwata baya ra'ayinsa ne,he can admire a lady amma bazai ta6a jin shaawar auranta ba saidai kawai suyi soyayyar k'arya awuce nan,shi gani yake he is not juz ready to make a home,at 32 he's still seeing himself as dan 20,sai dai kuma wani ikon Allah yana ganin Jaleelah tayi saurin captivating heart d'insa,wani bakon al'amarin na shirin samun matsugunni acikin zuciyarsa wato *'SOYAYYAR GASKIYA'* ....

KAICON SOWhere stories live. Discover now