18

126 4 0
                                    

💕          ❤      💕
     💕            💕
           💕 💕
              💕
         *KAICON SO...!*
               💕
          💕 💕
     💕          💕
💕       ❤      💕

    ŇѦ

        *ɧAFىAT  ɧAFŊAŊ*
        watpadd @ Xclusive__hafnancy

    *ɖҽɖɩcatҽɖ tɷ:ɧaųwa •ى• ʑAɾƖA (MAMAŊ ŲىWAŊ)*

*ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT  WɾƖTҼɾى  ASSɷ📚✍*

   *🅿___18*  

    _*If I try to tell you how much I appreciate you all, I'd be talking for the rest of my life,ur love and support kips me going,Ina yinku over Maman Sadeeq,mrs Hamza,Maman Ummi my Jika,my kakuleti Hauwa'u,Fatima S Ibrahim,Bilqis Al'amin,Rash dear,Mrs Zaynab Jega,Ummu Aamal,Rafi'at Rimi,Aysherh,waseela Sadeeq,sis Fareeda Kd,Mmn Yusra,Yahanasu,Momyn Sadiq,Zahra'u Iman,Hamratty,Bbyj,Baby Muazu,Ummi Khadija,kai kuna da yawa don haka wanda be gan sunansa ba anan yamun uzuri pls,I love you all mere sachche dost💞💕*_

    ________________________________

Duk wani bincike daya dace Abba mandawari yay awayar Lubah duk yyi amma beci karo da abinda yake nema ba wanda zai tabbatar masa da zarginsa akanta gaskia ne,hasalima bbu wanda ya k'irata,tou hakan ne yasa ya yanke shawara yay freeing nata tare da gindaya mata sharudd'a masu tsauri,bata ba fita harsai da izininsa kuma zai kasance tare ne zasu fitan ko yasa akaita,sannan kuma wayarta zai kasance ne ahannunsa,duk wanda ya k'irata koda baya nan ne tou idan ya dawo zai bata wayar sai suyi magana kuma agabansa,haka itama idan har zata kira wani ne tou zai bata wayar ne tayi magana dashi agabansa,ko gaddama Lubah batayi ba tayi naam da wannan sharudd'an nasa don akwana daya rak da yini guda data yi awannan dakin ah daure ba karamar bak'ar wuya tasha ba,shiyasa kai tsaye tace taji kuma ta yadda,

Ruwan zafi sosae tayi amfani dashi ta gasa jikinta dak'yau,sannan ta dauro alwala ta biya bashin sallolin da ake binta,ko takan abinci ma bata bi ta nemi lafiyar gado,bacci takeson tayi amma ina tunani ya hana mata sakat,yanxu ta yaya zata dunga bawa abokan aikin nata update bayan Abba mandawari ya k'arbe wayar?sannan kuma yanxu bbu ta yadda za'ai ta hadu dasu awani wajen secretely tunda megidan nata ya dau damarar saka ido akan shige da ficenta,kai da duk wani motsinta ma,murmushi ta saki mai birgewa bayan ta tuna cewa hanya d'ayace ta sauran mata idan har tana son ta cimma nasara kan abinda ya shigo da ita gdn,kuma shine samun kusanci da *'HAMZA HABEEB ZAILANI (SAWAD)'* ,ya zama dole ita dashi su had'a karfi da k'arfe because its very risky ace ta cigaba da gudanar da aikin ita kadai,daukarwa kanta alqawari tayi akan xata jure duk wani wulaqanci da zata fuskanta daga gareshi insha Allah!

Kai Abba mandawari yasan kan barikanci don na musamman yaje ya siyo tsire da kilishi tare da youghourt mai kauri wanda aka damashi da fura ya kawo gida,sai nan da nan yake da ita don kawai ya samu ta bashi na kasan😜,ita kuwa duk ta d'ago abinda yasa yake mata rawar kafar,batsarwa kawai tayi,ah xuciyarta tace''Dan iska jarababbe kawai,an tsufa amma ba'a san an tsufan ba sae aukin son cin tsuliya...''

Ai kuwa yau ta rantse bazata bari ya hauta ba,abinda zai faru ya dad'e be faru ba,ganin ya dameta da magiya yasa ta juya masa baya tace''wallahi Alhaji agajiye nake don Allah ka tausaya mun ka banni na huta pls...''

Bbu yadda ya iya illa k'yaletan don shima yasan idan har ya takurata ai yaso kanshi da yawa,tabbas tana buqatar hutu,duk da haka be saduda ba seda ya rungumota jikinsa,ahakan bacci barawo ya kwashesu!

   *****

_''Hamza d'ana ai bacci be gan damisa ba har sai yaga ya gama farautarsa akan mak'iya,tun ba yau ba nasan da cewa irin wannan b'akar ranar tabbas tana nan xuwa agareni na yadda dan'uwana wanda muka fito ciki d'aya zaici amanata har yay yunkurin rabani da rayuwata akan abin duniya,shiyasa dana tashi rok'on Allah sena rokoshi akan ya bani d'a jarumi meh xuciyar mazan gaske,mazan ma mazan fama,ni nasan ban haifi zaki ba damisa na haifa,don haka ka tashi kazo ka cecemu dani da mahaifiyarka don duk bamu mutu ba, *HAMZA HABEEB* Ka tashi!ka tashiiiii....''_

KAICON SOWhere stories live. Discover now