Assalamu alaikum
''Hafsat Muhammad''🔹🔹🔹🔹
wannan littafi na sadaukar shi agare my sister,my supporter,my heart,mai suna '' NAYI ALKWAWARI" Ina godiya a gare ku.
1⃣
"juyi nake tayi akan gadona ina tunanin rayuna,daga kai nayi naga ko karke nawa karfe ukun dare wani dogon tsaki naga domin ina Allah Allah safe yayi naje wajen mahaifina mai martaba.
Tashi nayi domin gabatar da sallah,motsi naji abayan window nah lekawa nake so nayi amma naka sa saboda tsoro,dake wa nayi na leka wasu mutani naga ni sunrike wani mutum suna tafiya dashi.
Wani abu naji na yawo a kafana tsoro naji ya Kama ni ihu nake so nayi amma bana so su ganni shuru nayi nakoma kan gadona na zauna,ban tashi a wurin ba saida naji ana kiraya kirayan sallan asuba Mike wa nayi na shiga bayi nayi wanka sannan nayi alwala,kaya Nasa nayi sallah,Qur'ani na dauka nafara karatu bantashi Bah sai karfe 7:00 dai dai, mikewa nayi nasa alkebba asaman kayan na fito.Ko karyawa banyi Bah nayi hanyan shashin mai martaba kuyangu nah nabina a baya jinayi ankira sunana ''GIMBIYA ZAINAB''guyawa nayi domin naga mai kiran sunana yaya yareema naga ni,ina kwana nafada lokacin dana karasa wurin shi kallo na yayi daga sama har kasa lfy ya fada yana hada rai ina zaki da safiyan Nan
shuru nayi ina kallon shi,saina mai maita miki neh"uhmmm wurin Abba" kuri yayi min da ido yana kallo na ga mamaki na naji yace adawo lfy sosai nayi murna saina dawo natafi.Iso akamin nashiga shashin maimartaba masu tsaron nata gaidani amsawa kuyanjin baya na sukeyi shiga nayi suka tsaya suna jiran na fito,babban falo mai martaba na shiga baya Nan sama na haura na shiga dakinshi anan nagan shi yana zaune ina kwana Abbah na nafada ina mai karasa wa wajen shi lfy lau "GIMBIYA ZAINU" Abbah bana son sunan Nan ni sunana zainab ba zainu ba nafada kamar zanyi 😓kuka hahahaha😄srry baby nah ya kike ina fatan kintashi lfy koh lfy Abbah na nakaina kinje shashin Fulani yafada yana kallo nah shuru nayi kamar zanyi kuka Abba Mummy Fulani bata sona ranar ma shemin tayi nadena shemata Mummy tunda ba ita ta haifeni ba nafada hawaye na zuba daga ido na😢
Kiyi hakuri kinji babyzee ' toh abbah nah Tashi muje mushi abinci kinji toh abbah..........➰➰➰➰
Zaune yake duk abin duniya ya dame shi furkan shi ahade yana zufa ' meyasa mai martaba zai min haka " aure" yaushe na girma da har za Ashe na fito da Mata am just 30 years fah mtswewww tsaki yaja yana kanshiya akan gadon shi " YAREEMA IBRAHIM" kenan saurayi mai Jida kai sabon jina handsome na bugawa a jarida tashi yayi ya fita gurds dinsa na ganin shi suka taso suna kwasan gaisuwa hannu ya daga musu yana tafiya motan shi yashiga yatada yafita.
........... 🔹🔹🔹🔹
Kubiyo ni danjin labarin
GIMBIYA ZAINAB da kuma YAREEMA IBRAHIM
ina godiýa
YOU ARE READING
"NAYI ALKAWARI"
General Fictionthis story is about a young princess which her mum die when she was young, a beautiful princess which met with a prince from another palace,and after suffering they deeply fall in love❤