NAYI ALKAWARI 5-6

34 4 0
                                    

➰➰➰➰➰➰➰➰➰

"Hafsat Muhammad"

""Zeepretty""

5️⃣〰️6️⃣

"GIMBIYA ZAINAB"Allah yama mahaifiyar ta rasu ranarda ta cika shekara daya aduniya karkuso kuga tashin hankali a wurin Mai martaba Wanda hakan yakasa ce abin murna awajen mommy🤣burinta anada ta fulani,Mai martaba ya daiki GIMBIYA ZAINAB ya kaima fulani Dan taraine Amma fulani ta rife ido😔wai baza ta iya rainon yar kishiya ba mai martaba yaji haushi Wanda hakan yasa ya Kara aure fulani kamar ta mutu dan haushi tayi danasanin kin amsar ta dabata yi..............

Daga zuwan amarya Wanda takasance kanwa ga mahaifiya ZAINAB tasamu ciki mai martaba yayi farinciki koh ba komai zai samu Yaya masu kama da marga yiya mamar zainab 😕 cikin Yana ciki wata tara ta haifu lokacin shekara zainab uku a duniya ta haifi yaya Yan biyu duk maza zo kuga bakin ciki wajen fulani dan har kuka sanda tayi 😭 Yara sukashi suna Haidar da Aliyu ZAINAB tayi farin ciki da samun kanne har biyu itama ta Zama yaya,Woow tayi farin ciki sosai lokacin yaya yareema yanada shekara goma sha biyar danya girmeta sosai,ammy tana bala'in San zainab Dan inbaka saniba zaka dauka yarinyar tace{nace aitundama yarinyar tace tunda Yar yayar tace😌}

➿➿➿➿➿➿➿

CiGABAN LABARI

Bayan sungacin abinci da Mai martaba ta tashi ta tafi shashin ammy tana zuwa ta zube akan cinyar ammy tana cewa washh na gaji ammy ta fada tana ya mutsa fuska bata rai ammy tayi tana mai cewa aikin me Kika yi da zakice kingaji dadina dake kenan wlh wurin fa Mai martaba naje toh sannu ammy tafada tana kawar dakai uhummm zainab angirma saira aure koh saina sa mai martaba ya Miki aure dariya😅 nayi nace tunda kuza kumin aure ai ba damuwa😇 inaso zaro ido 👀 ammy tayi ohhh ni😯 Habiba naga takai na yaran zamani ba kunya tashi kiban wuri nidai ammy ba inda zani ina kusa dake😌 tab wurin miji na zani sai na dawo in haidar yadawo kice yasame ni wurin Mai martaba kice ma hafsat kartafita duk nikadai😞 ammy hhhhhh dariya ammy tace kice awai tasame Ni wurin Mai martaba saikin dawo ammy🤗 na fada ina kanciya kin ge kin gaida fulani kuwa naji muryar ammy kamar daga Sama aa nafada ina mikewa Bari naje wurin ta 😎
{Nace su ginbiya zainab aji tsoran Allah 🤭}

Ya maganar yareema Ibrahim bari muje mu duba shi

"NAYI ALKAWARI"Where stories live. Discover now