" Hafsy moh'd"
"Zee Muhammad"Tashi tayi taje shashin fulani tana zuwa aka mata iso ta shiga tana shiga tagaida fulani tana Mai cewa Ina wuni mommy fulani hada Rai fulani tayi tace waye mommyn ki ta nuna kanta tace Ni tab kide na wahalar da kanki danni ba mommyn ki bace fita kibani wuri murmushi zainab tayi tace la namanta Ashe ke ba mommy ta bace ta kama kunni tana Mai cewa sorry wlh manta wa nayi ohhh ashema ammy ta tafi ki kwau ta tashi tana maicewa bye mommy fulani ohhh fulani sai wata rana Mai kedamu ne yau sai kinzo shashin Abbah na tasa Kai tafita tabar fulani da mamaki kwance a fuskarta tundama haka yarinyar nan take 🤔 tafa da a zuciyar ta tabb inada aiki babba wlh
Tashi tayi ta shiga dakin ta tana Mai tunanin mafita,ginbiya zainab na fita tayi dariya Mai yawa tana Mai cewa na daina barin a Raina min hankali koma waye zan gara mashi Zama shashin Mai martaba taje tana zuwa da karun wajen suka hanataa shiga ciki kallon su ta sama da kasa sannan tace kai zonan ya wani bata rai baza kazo ba tafada a tsawa ce tsorata yayi ya zo yana zuwa ya tsuguna kallon sa tayi ta kunawa ne mu shida ne ya fada yana sunkuyar da kai baka iya gaisuwa ba tafada tana mai kai da kai jefe i----n----a---- wuni ya fada yana mai gan maganar bana bukata tafada tana mai kallon sauran je ka kira min sarkin fada yanzu nan tafa da a tsawa ce toh----tohh--toh ya fada yana mai tashi da sauri[tab ashe haka take da fada ina ganin ikon allah 😎, idai ba ruwa na🙊Muje zuwa
YAZAI KANCE TSAKA NIN "GIMBIYA ZAYNAB" DA FADAWAN
ME ZATA CE MA SARKINSAI MUN HADU A PAGE NAGABA
YOU ARE READING
"NAYI ALKAWARI"
General Fictionthis story is about a young princess which her mum die when she was young, a beautiful princess which met with a prince from another palace,and after suffering they deeply fall in love❤