PAGE FIVE

42 6 1
                                    

KUNCIN RAYUWA
        _{Kukan yah'mace}_😢

MALLAKAR:👇
SAINAH Ummun meenal ce🌸✍🏻

WHATPADD: Ummunmeenal

Intelligent Writer's Associations✍.
      {Onward 2gether}

Dedicated to: BILLY S FARI




    *Page five*

  Tunda nakoma gidan hajiya kaka bantab'a Neman abu narasa ba, muddin nace abu toshi akemun,, "dalilin koma wata gidan hajiya kaka, Na daina zuwa makaranta kuma hajiya kaka bata cemun danmi nabar zuwaba. Saima cewa tai ai wahala ce kawai zuwa makaranta Dan haka inbarma zuwa kwata-kwata
  Haka kuwa akai abu kamar wasa nabari da babana yaji nadaina zuwa makaranta da kanshi yazo wurin hajiya ya mata magana akan miyasa nadaina zuwa makaranta, sai cewatai ai Bawani abun arxik'i acikin karatun bako tunda dai ina zuwa ta muhammadiyya aiya wadatar ,, Duk yanda Babana yaso kwatan-tama hajiya kaka anma tak'i amincewa,, haka ya tashi yatafi jiki ba k'wari Ni kuma sai Sabon jindad'i ya bud'emun daga inci inkwanta babu abinda nake bana aikin kome ko makaranta allonma saina ga dama nake zuwa, innaje yau ba lalle bane inje gobe bah,,

   Haka na dunga rayuwata cikin halin ko inkula na hajiya bugu da k'ari na had'u da kawatah mai suna layya tarayyarmu kuwa tazo d'aya dan itama agidansu babu kwab'a bare fad'a shiyasa tamu tazo d'aya

  Wata rana na shirya natafi gidanmu domin gaido iyaye na da kuma yayyena koda naje nasa mesu lafiya,,sai dai tunda naje koda na gaida innammu naga daky'ar ta ansamin duk da banji dad'in hakan ba anma sai nashare Dan inada hajiya kakatah mai man duk abinda nakeso, bayan mungaggaisa da yan'uwana munci fira sainaji inajin bacci
    Koda Nashiga dakin innata domin indan rumtsa, Dan ahalin yanxu nariga dana saba da baccin rana, "Ina cikin baccin naji an daddage anzu bamin bugu acinya ,cikin firgici na bud'e idanuna. innata ce nagani tsaye agaba na da fuskarta d'aure alamun ranta b'ace yake
  Cikin k'unk'uni nafara magana kai innammu Mina maki zakiman wannan bugun aisai..kafin in'ida naji tana, "Ubanki kikaman ja'irar yarinya  anya nada kinada hankali kuwa, kwata-kwata ke arayuwarki kin canza ,kin daina zuwa makarantar boko islamiyyar ma ancemun itama baki zuwa,,Tuni idanuna suka kawo ruwa dan ba k'aramin zafin dukan najiba ,ai innammu naganin ina zubar da hawaye saita cigaba da fad'an ma babu k'akk'autawa,, Kik'yaleta innammu duk abinda taga dama taje tayi ,wallahi na tabbata wata rana sai taji inama bata bar makaran tattaba  cewar ya mu'azzam wanda shigo warshi kenan yaji innammu namin fad'a yana shigowa ya watsamin harara yana cewa, "Matsanan ko inyi kwallo dake sha sha sha, bashiri na matsa ina matsar hawaye, ganin fad'an suna tayii bance k'ala ba sai innammu tafara min nasiha tana gwadamin mahimmancin makaranta arayuwar nan.

    Aiko ba shakka na d'auki shawarar innammu da yayana nan nabasu hak'uri akan insha Allahu daga rana irin tayau nadaina rashin zuwa makaranta. Bak'aramin dad'i sukaji ba jin abinda nace da haka mukadawo gaisuwar yaushe rabo aga juna nida su ya mu'azzam ,zuwa yanma na masu bankwana nakoma gidanmu watau gidan hajiya kaka

  Koda na koma na tadda hajiya kaka zaune ana shan iska azaure gaidata kawai nai nashige d'aki, " Kayan makaranta nane na zak'ulo can k'ark'ashin gadon hajiya sunyi kura sosai da sauri naja ruwa arijiya na wanke kayana tass Dan inada burin gobe inkoma makaranta, Ina cikin shanya kenan saiga hajiya tashigo cikin gidan kallo d'aya tamin taja tsaki tace, " Hala zugoki akai da kikaje shiyasa naga duk kinshigo kina wani kunbure-kunbure to inma munafukan iyayenki ne suka zugoki kwaji dashi gamida shigewa d'akinta

  Nidai bance mata k'ala ba saida nagama komina kana nayi alwala Dan ana gab da kiran magriba, koda nashiga d'akin zaune na tadda hajiya tana jawo yar'redion ta kallonta nai k'asa da sama kana nace, "Ni kaf cikin iyayena ko incema dangina babu munafiki kuma ma insu suka zugoni aisun soni da alherina dan sai tani  afarar hanya sukai bake da kika sani makauniyar hanya ba. Ina fad'ar haka na d'auki hijabina na k'arawa bujena iska, danna riga dana saba da fitar dare nida kawata layya
  Hajiya kuwa tadinga fad'a tana cewa aitayi nadamar maidoni gidanta,jin haka yasa nafasa fita nadawo tare da jawo jikkar kayana nace, " To tinda kina nadama k'ara inbar maki gidanki inkoma namu dan uwata da ubana da ransu daram aduniya
  Ganin da gaske tafiyar zan taita bani hak'uri wai wasa take aini da'ita mutu karaba
   Ni kuma na hak'ura,daman gwadata nike dan babu inda zani dan inasamun abunda naga dama agidan

  Tunda daga wannan lokacin nakoma makaranta abina,  sai dai abinda gidanmu ba'a saniba shine, "Nayi wani saurayi mai suna kamal inda yazo bautar k'asa ne agarinmu, " Dalilin had'uwata dashi kuwa *K'AWATA CE SILA*

   Koda nadah tazo nan saita fashe da kuka mai tsanani tace, " Azrah nayi Nadama wallahi, domin shine......



_Shin Incigaba koko?_😅

#Vote
#Share
#Comment
#IWA




























*Mamyn khairat✍*
*08167453086 4r comment*

KUNCIN RAYUWAHWhere stories live. Discover now