Auren Bazata

56 0 0
                                    

🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀

🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀

🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀

🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀

🧚🏻‍♀

*ĂŬR̆ĔN̆ B̆ĂZ̆ĂT̆Ă*

🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

  *Labaren Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

   *Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*







​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​

     ________________________________________

'''Dedication'''

'''Mun sadaukar da wanan page gareku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku irin sosai dinnan'''



Page *5*



"Haneefa na kwance sai sharan barcin ta takeyi sam ta manta ba agida take bah da Karfi ta farka rike kanta tayi tafada nashiga ukku har yanzu wadannan mutane basu mai dani gida bah wayyoo mamata dan Allah ki ceceni daga wadannan  mugaye "



"Ko ba'a gaya mata bah tasan an isa sallah kuma bata ga inda zatayi alwala bah  sae taje tayi taimama ta dauko  hijabi ta saka ta ranka salloli "



"Hankalin Mama bah karamin tashi yayi bah gashi dare yayi sosai zauna wa tayi tana kuka Haneefa nah ina kika shiga dan Allah ki dawo gida haka nan tana nan kwance har barci ya kwashe ta"





*Washe gari*



"Haneefa ta tashi daga barci cikin tane yayi kukan yunwa Allah ya isa duk wanda ya dauko ni ya ajeni anan idon ta ne ya sauka ga abinci da anka aje mata ae kuwa da sauri ta isa ta dauko tana ci kamar wadda ta shekara bata ci abinci bah ruwan da ke kusa gareta ta dauka ta sha"



"Mama ce ta farka daga barcin da ya tazgeta Haneefa Haneefa ta kama kiranta ama taji shiru nashiga ukku ina yarinya nan ta shiga har safiya ta waye bata dawo gida bah "



"Tana cikin cin abinci anka bankado kofa da karfi sai da taji tsoroh aikuwa tana ganin fuskan shi gaban ta yayi mugun faduwa da karfi ta ce Sadiq "



"Murmushin mugunta yayi eh ashe kin yi saurin gane ni "



"Karabowa yayi kusa da ita, ita kuma tana ja da baya meye haka Sadiq miyasa zaka kawo ni nan ka aje mina yi maka"

"Wuyan ta ya shaqe tambaya na ma kikai meki kayi eh ya daka mata tsawa eh "

"Dan allah kayi hakuri kada ka kasheni"

"Sai na kashe ki ko zanji sanyi a raina "

"Ka rufa min Asiri wlh bah laifi na bane"



"Don ubanki laifin waye"

"Bah karamin zafi taje bah daya ce mata don ubanta"



"Shine matsala ta da kai baka iya magana bah"

"kara shakota yayi ni zaki ce mah ban iya magana bah "

"eh a hakan kake tunanin zan soka har in aure ka da wanan mugun halin naka "

"Jefa ta yayi akan gado ni kike cema mai mugun hali eh yau zan nuna maki ban da halin kwarai"

"Dan allah kayi hakuri kada ka cutardani"

"wayanshi ne tayi ringing dogon tsaki ya jah daga bisani yayi peaking "

"Sir ga Dad inka nan yazo kuma ranshi a bace"



"what " "gaya nan zai shigo cikin gida"



"Da sauri ya jawo Haneefa suka fita mikata yayi ga yaran shi ko mai data  in da kuka dauko ta "

"Ita kam bah karamin dadi taje bah"



"Ta bayan gida suka bi suka fita da ita "



"Dad sadiq ya furta "

"wawan mari dad yayi mashi damki hanunshi yayi"



"waton Sadiq  baka jin magana ko shine kazo nan gidan don kaci gabah da shaye shayen ka ko wai kai wani irin mutun ne eh miyasa baka tausayin mahai fiyarka wada a dalilin ka tashiga wani hali"



"Dad " "ye Man shiru marasa tarbiya ka cimmin gida kuma duk ka bata lokaci sai kajiya a jikin ka"





"Dai dai inda suka dauke ta nan suka saukar da ita suna ajeta suka wuce tana tafiya tana jin dadi zata ga Mama wata mota ta paka mata zaro ido tayi wanan kuma fah"



"Wani ne ya fito daga motar Haneefa ko"

"eh nice"



"Mama ta ce na dauko ki "



"Mama kuma to ina ka santa"



"ni dan kawar Mama ne "

"Allah sarki To muje"



"Tana shiga motar an ka shaka mata wani abunda ita kanta bata sani bah nan da nan tayi barci"





"wani makeken gida ne akayi Horn mai gadi ya wangali masu get"



"Gaba dayan su suka fito daga motar "

  "wani ne ya fito daga haraban  gidan daga masu hanu yayi,Yaying gaba dakansu suka wuce bude motar yayi ya kalle Haneefa yayi murmushin yayi ya dauko ta Direct sai daki ya ajeta "

*share and comment*

*lipton girl*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 04, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Love story Where stories live. Discover now