page... 15-17

6 0 0
                                    

*💰.Raees and najmah.💰*
_A true life story_
_By_
_Abdul alhaji musa( 10k )_
~Phone nun 09077974042~

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*Daga marubucin*
ⓜⓔⓔⓝⓐⓗ ⓢⓔⓡⓘⓔⓢ
ⓦⓐⓨⓔ ⓢⓘⓛⓐ?
ⓕⓐⓜⓘⓛⓨ ⓘⓢⓢⓤⓔ
ⓢⓞⓝ ⓜⓐⓢⓞ ⓦⓐⓝⓘ
ⓐⓝⓓ ⓝⓞⓦ
ⓡⓐⓔⓔⓢ ⓐⓝⓓ ⓝⓐⓙⓜⓐⓗ

*DEDICATED TO MY TWO ELDERS SISTERS*
*KHADY & HAMSIC*

*JINJINA GA MY FOLLOWERS*
*WANNAN NOVEL NAKUNE FANS*
*INA YINKU KUMA ANATARE*

*~DON'T FORGET TO VISIT MY ACCOUNT ON FACEBOOK AND WATTPAD ~*
'''WATTPAD NAME ABDUL10K'''



*page 󾠮󾠲to󾠮󾠴*



*AN TEARDROPS STORY💧*

*YADDA AKE SIYAN LITTAFIN SHINE ZAKI/KA TURA NAIRA DARI BIYU IZUWA WANNAN ASUSUN BANKIN @ 6028167396 ABDULLAHI MUSA ALIYU,SUNAN BANKIN KUMA KEYSTONE.*

*GA WAYENDA BASU DA BANKIN KUMA SAI SU TURA KATIN WAYA BA TARE DA SUN LODA A WAYAR SU BA IZUWA WANNAN LAYIN @ 09077974042 SANNAN KU SANI MTN DA ARTEL NE KADAI NAGODE*.

*SANNAN SAI A DAUKI NUMBER NAN DOMIN A SANAR DANI BAYAN ANYI TRANSFAR @ 09077974042*






*⚠WARNING⚠*
_KARKI KARANTA IDAN HAR KINSAN BAKI BIYA BA,IDANKO KIKAYI KUNNEN UWAR SHEGU TOH KI SANI INA BINKI BASHI_


🇳🇬 *HAPPY INDEPENDENT DAY* 🇳🇬
_YAU RANAR TAYA NIGERIA CIKA SHEKARA HAMSIN DA TARA,DAN HAKA FANZ YAU RANAR FARIN CIKI NE DA KUMA MURNA_
_DAN HAKA YAU ZAMU CASHE_

🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬





🔫
Bayan motan ya tsaya guri daya sai da suka shafe kusan dakiku arba'in kafin nan mai motar ya fito.

Gani sukayi *boss* dinne ya taho da kansa.
Cewa yayi dasu yayin da kuma ba’a ganin fuskar sa Sana diyar zama cikin motan dayayi yaki fita.

"Time is running out, we have to go now.......................and you dcp khabir aikin da zakayi shine ka kirkiri kess (case) a kan wannan sannan kuma karka bari a gane shirin mu".

"Baza'ai hakan ba my *boss*,babu wani mahalukin da zai San me ya faru".
Hakan dcp khabir ya bashi ansa.

"Inda laylah bata zo akan lokaci ba da tuni an kame Dan uwan mu a asibiti, amma zuwar ta can sai ta gyara komai ta koma normal."
Abinda wannan mai gidan nasu ya furta kenan bayan ya jiyo ansar da dcp khabir ya bashi.

Iya muryar sa ake iya jiyowa yana fita ta cikin motar, haka zalika laylah ma ba'aga fuskar ta ba.
Nan sai yace dasu shige mota, bayan sun shige yaja motar suka wuce.



Kimanin karfe biyun dare, sai ga wani kwale-kwale ya baiyana a kan wannan ruwan.
Kwalakwalen ya kasance babba ne amma kuma cikinsa mutane hudune kacal a ciki.

Shasshekar kukane ke tashi a cikin wannan kwalakwalen, inda kuma muryoyin mutane uku ke bawa maishi hakuri.
Cewa suke "ki rungumi kaddara sannan ki godewa Allah da yayi ki mutum mai kaifin tunani........ki kuma sani wani hanin ga Allah fa baiwace".

Hakan daya daga cikin su ya furta sauran kuma sai cewa suke "ki daina zubar hawaye a banza domin wannan ba abin da zai Saki ki tsani kanki bane".

Sun kasance su maza uku da kuma mace guda. itace kuma mai wannan kukan.
Ya kasance haduwar su kenan cikin kwalekwale amma sai kukan nata yake sawa suji bah dadi.

RAEES AND NAJMAHWhere stories live. Discover now