page.. 11-14

7 0 0
                                    

*💰.Raees and najmah.💰*
_An true life story_
_By_
_Abdul alhaji musa( 10k )_
~Phone nun 09077974042~

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*Daga marubucin*
ⓜⓔⓔⓝⓐⓗ ⓢⓔⓡⓘⓔⓢ
ⓦⓐⓨⓔ ⓢⓘⓛⓐ?
ⓕⓐⓜⓘⓛⓨ ⓘⓢⓢⓤⓔ
ⓢⓞⓝ ⓜⓐⓢⓞ ⓦⓐⓝⓘ
ⓐⓝⓓ ⓝⓞⓦ
ⓡⓐⓔⓔⓢ ⓐⓝⓓ ⓝⓐⓙⓜⓐⓗ

*DEDICATED TO MY TWO ELDERS SISTERS*
*KHADY & HAMSIC*

*JINJINA GA MY FOLLOWERS*
*WANNAN NOVEL NAKUNE FANS*
*INA YINKU KUMA ANATARE*

*~DON'T FORGET TO VISIT MY ACCOUNT ON FACEBOOK AND WATTPAD ~*
'''WATTPAD NAME ABDUL10K'''



*page 󾠮󾠮to󾠮󾠱*



*AN TEARDROPS STORY💧*

*YADDA AKE SIYAR LITTAFIN SHINE ZAKI/KA TURA NAIRA DARI BIYU IZUWA WANNAN ASUSUN BANKING @6028167396 ABDULLAHI MUSA ALIYU,SUNAN BANKING KUMA KEYSTONE.*

*GA WAYENDA BASU DA BANKING KUMA SAI SU TURA KATIN WAYA BA TARE DA SUN LODA A WAYAR SU BA IZUWA WANNAN LAYIN @09077974042 SANNAN KU SANI MTN DA ARTEL NE KADAI NAGODE*.

*SANNAN SAI A DAUKI NUMBER NAN DOMIN A SANAR DANI BAYAN ANYI TURASFAR @09077974042*






*⚠WARNING⚠*
_KARKI KARANTA IDAN HAR KINSAN BAKI BIYA BA,IDANKO KIKAYI KUNNE UWAR SHEGU TOH KI SANI INA BINKI BASHI_





👇
"Ki gafurceni".!!!
"Ki gafurceni".
Hakan yake ta furtawa yayin da yake zabga kuka tamkar mutumin kirki.

Gwaggo kasa cewa komi tayi ,sai ta kura masa idanu tana kallon sa,ba tare da tace komai ba sannan kuma ko kiftawa batayi.

"Hey you,..... please stop this drama, and you *Dcp khabir* why did you stopped me".
Hakan mustapha ya furta yayin da ya hadaye rai.

"Mai kake ci na baka na zuba..........Malam mustapha,aiko masu iyya magana na cewa mai hakuri yakan dafa dutsai".
Haka *Dcp khabir* ya baiwa mustapha ansa cikin kasaita.

"We don't have much time khabir,mai yasa kake sunduma wasa ciki harkar"?.hakan mustapha ya sake mayar masa da martani yayin da ya juyawa yana fuskar tan sa.

Juyawa Dcp khabir yayi cikin kasaita yace dashi.

"Mmmm tunda naga ka matsu ka ji komai ya faru,tsakanin old lady da wannan Dan samarin,toh karka damu kanka domain ni mai baka labarin komai ne daya faru".
"Sake kunnuwar ka, ka saurari mai ya faru".

Somawa yayi da cewa"Yayin da ta sauko daga Samar wannan asibitin da kuma yara nata ko kuma nace jikokin nata guda biyun,sai ta nufi hanyar cikin gari inda ta tarar da singin singin motocin yan sanda na faturol...........nan sai ta juya da niyar ta koma baya inda ta fito domin duk cikin su babu wanda ranta ya kwanta dashi".

" bawai asibintin take da niyar komawa ba, a'a tana sone ta koma kauyen *marke domin cen take ganin zai fimata tsaro."*

Cigaba yayi da cewa"Bayan tayi nisa a dajin sai jiri ya kamata,nan sai ta Fara tangal tangal kamar zata fadi kasa...... Kai ko abin ka da mai tausayi wannan abokin aikin nawa da ganin ta sai yaji tausayin ta,duk da cewa ya kasance yana shuka mugayen abubuwa a doron kasa.".

Shiru yayi na wasu kaki Ku sai ya cigaba da cewa.

"Abin mamaki kuwa anan shine tsohuwar babu wanda ta yarda dashi sai wannan,kasacewar bata amince da yan sandar dake faturol ba hakan bai hanata amincewa dashi ba, shiyasa take sa ran zai tsiratar da jikokin Nata ya kuma basu rayuwa mai inganci".

RAEES AND NAJMAHWhere stories live. Discover now