page.. 18-20

4 0 0
                                    

*💰.Raees and najmah.💰*
_A true life story_
_By_
_Abdul alhaji musa( 10k )_
~Phone nun 09077974042~

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*Daga marubucin*
ⓜⓔⓔⓝⓐⓗ ⓢⓔⓡⓘⓔⓢ
ⓦⓐⓨⓔ ⓢⓘⓛⓐ?
ⓕⓐⓜⓘⓛⓨ ⓘⓢⓢⓤⓔ
ⓢⓞⓝ ⓜⓐⓢⓞ ⓦⓐⓝⓘ
ⓐⓝⓓ ⓝⓞⓦ
ⓡⓐⓔⓔⓢ ⓐⓝⓓ ⓝⓐⓙⓜⓐⓗ

*DEDICATED TO MY TWO ELDERS SISTERS*
*KHADY & HAMSIC*

*JINJINA GA MY FOLLOWERS*
*WANNAN NOVEL NAKUNE FANS*
*INA YINKU KUMA ANATARE*

*~DON'T FORGET TO VISIT MY ACCOUNT ON FACEBOOK AND WATTPAD ~*
'''WATTPAD NAME ABDUL10K'''



*page 󾠮󾠵to󾠯󾠷*



*AN TEARDROPS STORY💧*

*YADDA AKE SIYAN LITTAFIN SHINE ZAKI/KA TURA NAIRA DARI BIYU IZUWA WANNAN ASUSUN BANKIN @ 6028167396 ABDULLAHI MUSA ALIYU,SUNAN BANKIN KUMA KEYSTONE.*

*GA WAYENDA BASU DA BANKIN KUMA SAI SU TURA KATIN WAYA BA TARE DA SUN LODA A WAYAR SU BA IZUWA WANNAN LAYIN @ 09077974042 SANNAN KU SANI MTN DA ARTEL NE KADAI NAGODE*.

*SANNAN SAI A DAUKI NUMBER NAN DOMIN A SANAR DANI BAYAN ANYI TRANSFAR @ 09077974042*






*⚠WARNING⚠*
_KARKI KARANTA IDAN HAR KINSAN BAKI BIYA BA,IDANKO KIKAYI KUNNEN UWAR SHEGU TOH KI SANI INA BINKI BASHI_

*na gode nυraн ĸнaмιѕ, nagode ѕoѕaι da ĸa тѕaya тѕayιn daĸa wajen ganιn ĸa ғaran тaмιnι dυĸ da cewa ĸana da lecтυreѕ тιrυм вaι нana ĸa ĸaι мιn aιĸι вa*
*_ιna yιnĸa nυra ĸнaмιѕ, ĸυмa ana тare_*




"ladιooo na тaѕнιιιιι!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!.
cιĸιn ιнυ тa ғυrтa нaĸan ѕнιyaѕa мυтanen daĸe gιdιn nan ѕυĸa rυga ιzυwa ғalo dan jιyo мaι ĸe ғarυwa..

Gidane mai girman gaske, wacce kuma aka cikata da masu aikin cikin gida,masu giyara furanni, masu gadi haka zalika cooker's,Dad'in dad'awa har bodyguards.

Gidan nan sai tayi Kama da fada domin ko ta Ina ka waiga zaka ga masu aiki na hidima.

*Wanda ya mallaki gidan shine*
Alhaji "lukman" shidin ya kasance yana da matar sa daya da kuma y'ay'ansa uku sune.
"Mayah","salmah" da kuma "Nuradeen" wadda suke masa lakani da "Deen".

"Deen" shine babba cikin su sannan ya kuma kasance santalele dogo, ga kyau ka kuma iyya murmushi.
Farine fes sannan kuma gashin kansa baki kirin kamar kwalta.
Gashi da gira ga kuma faffadar kirji sai yayi Kama da actor "allu arjun".
Kadan daga cikin labarin "Deen" kenan.

"Maya"kuma ta kasance siririyar y'ar ce mai dogon gashi daya zubu gadon bayan ta har izuwa kugun ta.
Farace fes sannan kuma ita rayuwan ta ya kare a kan dannedannen waya kullum itake da waya a hannu.
Sai kace da ita wayar aka haiheta.
Ta kasance bata da lokacin kowa a gidan domin tana da jan aji ga kuma bata son shiga hurumin da ba Nata ba.
Ita din ta kasance auta a gidan shiyasa ma take cin karen ta babu babbaka babu mai cewa da ita "kalah".

Hakan suke gudanar da rayuwan su babu takura.

Sanyin safiyar "Monday" inda "ladio" ta tashe su daga bacci.......da ihun tsiya.
Inda salmah tayi ihun daya tara y'an aikin gidan baki daya a falo.

"Salman" bude kofa tayi tace da "ladio".

"Wai ke bagidajiyar inane.....mai yasa baki barin mutun ya huta kullum sai kin takura mutum........
Hakan "salmah" ta furta yayin da take rike da kugunta.

RAEES AND NAJMAHWhere stories live. Discover now