page.. 22-27

5 1 0
                                    


*💰.Raees and najmah.💰*
_A true life story_
_By_
_Abdul alhaji musa( 10k )_
~Phone nun 09077974042~

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*Daga marubucin*
ⓜⓔⓔⓝⓐⓗ ⓢⓔⓡⓘⓔⓢ
ⓦⓐⓨⓔ ⓢⓘⓛⓐ?
ⓕⓐⓜⓘⓛⓨ ⓘⓢⓢⓤⓔ
ⓢⓞⓝ ⓜⓐⓢⓞ ⓦⓐⓝⓘ
ⓐⓝⓓ ⓝⓞⓦ
ⓡⓐⓔⓔⓢ ⓐⓝⓓ ⓝⓐⓙⓜⓐⓗ

*DEDICATED TO MY TWO ELDERS SISTERS*
*KHADY & HAMSIC*

*JINJINA GA MY FOLLOWERS*
*WANNAN NOVEL NAKUNE FANS*
*INA YINKU KUMA ANATARE*

*~DON'T FORGET TO VISIT MY ACCOUNT ON FACEBOOK AND WATTPAD ~*
'''WATTPAD NAME ABDUL10K'''



*page󾠯󾠯to󾠯󾠴*


*AN TEARDROPS STORY💧*

*YADDA AKE SIYAN LITTAFIN SHINE ZAKI/KA TURA NAIRA DARI BIYU IZUWA WANNAN ASUSUN BANKIN @ 6028167396 ABDULLAHI MUSA ALIYU,SUNAN BANKIN KUMA KEYSTONE.*

*GA WAYENDA BASU DA BANKIN KUMA SAI SU TURA KATIN WAYA BA TARE DA SUN LODA A WAYAR SU BA IZUWA WANNAN LAYIN @ 09077974042 SANNAN KU SANI MTN DA ARTEL NE KADAI NAGODE*.

*SANNAN SAI A DAUKI NUMBER NAN DOMIN A SANAR DANI BAYAN ANYI TRANSFAR @ 09077974042*






*⚠WARNING⚠*
_KARKI KARANTA IDAN HAR KINSAN BAKI BIYA BA,IDANKO KIKAYI KUNNEN UWAR SHEGU TOH KI SANI INA BINKI BASHI_

*na gode nυraн ĸнaмιѕ, nagode ѕoѕaι da ĸa тѕaya тѕayιn daĸa wajen ganιn ĸa ғaran тaмιnι dυĸ da cewa ĸana da lecтυreѕ тιrυм вaι нana ĸa ĸaι мιn aιĸι вa*
*_ιna yιnĸa nυra ĸнaмιѕ, ĸυмa ana тare_*




🔝
Shiru raees yayi sannan ya sunkwi da Kai kasa...idanuwar sa ko ta cike da kwallah....
Yah kuma kasa cewa komi.....

Al'amarin *salma* kuma wucewa gida tayi kai tsaye, bayan sun fito gada lectures......Inda ko da shigarta gidan taga komi na gidan ta sauya.....
Kama daga kan motocin gidan har izuwa kayakin anfani cikin gidan an sauya su....

A lokacin da ta shige gidan har tayi zaton cewa an kawota wani gidane daban.....Amma daga baaya sai ta fihinta cewar gidan nasu  sunne ba wani bane daban ba...

Cikin kasaita ta taka izuwa falo...... inda ta shige falon cikin sauri nanma ta sake arba da abubuwan mamaki iri iri......
Domin Komai na cikin falon an sauya su da sabbabbi...sannan aka kayatar da falon....kai kace biki za'ayi a gidan...

*Salmah* sai faman waige waige take tana dudduba abubuwa cikin mamaki..... Nan saiga umman tasu tare da *ladioo* sunfito daga bedroom da lodi lodin kayaki hannun su....
..........ganin umman tasu da *salmah* tayi yasa tayi saurin karasawa wajen ta sannan tayi mata Tambayoyi kamar haka.

"Mommy yaanaga komai na gidan an cenza da sabbabbi......
wannan wacce iriyar bazatace,ko kuma kin shirya liyafane,ba tare da kin sanar da muba......."

Dajin wannan tambayoyin daga bakin *salmah* sai tayi murmushi sannan tace da ita......

"azahirance........ya kamata kiyi sauri ki shige cikin dakin ki domin ki cenza wannan shigar taki....."

"Ah gaskiya kam ya kamata kiyi sauri *sister* domin kar lokaci ya kure miki"
*Deenu* ne yayi wannan batu yayin da ya bayyana a tsakiyar falon.......

Juyawa *salmah* tayi ta dubin yayan nata wato *Deen* tace dashi...
"Wow.......Yaya *nur* gaskiya kayi kyau.....kayan jikin ka sun karbe ka sosai...."

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 23, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RAEES AND NAJMAHWhere stories live. Discover now