SON ZUCIYA
DEDICATED TO MY SWEET MUM
Kwance take Akan luntsumemiyar gadonta, da alama bacci Mai dadi ne yake dibanta.
Zee ne ta tura kofan dakin (as usual) tasan har yanxu baccin nata data sabayi. Ta zauna a bakin gadon tadan tabata kadan Amma baisa ta tashi bah,ta cire dogon pillow case din ta rungume a kirjinta kafin Nan ta farka daga dogon baccin nata.
Ta bude fararren idanuwanta masu Kama da hasken farin wata
Zee tace, Asma meyesa kike dason bacci diyawa neh Sai kace (kasa),bakya gajiya da bacci neh. Duk kacewar da zee take baisa Asma tayi magana bah
Ta saukar da kyawawan kafafuwata masu Kama da na jariri. Ta wuce toilet ta kunna shower 🚿
Bayan ta fito data toilet ta wuce wajen dressing mirror taja (stool) ta kasan madubin. Sannan da sauki( hand dryer) ta busar da gashin kanta Wanda suka dauka har gadon bayanta. Ta shafa mayunka gashinta ( use of oriflame), da products nasu take using( cream, lotion, oil, etc) ta shafesu da dauko (rinbom), nata ta daure gashin tayi edge control.
Ta shafa lotion nata (use of oriflame), ta dauko roll on( use of oriflame) ta shafa.
Ta dauko custometic case ( make-up) ta bude acikin case dinta (use of Tara) take using tayi casual make-up nata as usual.
Ta wuce wajen wardrobe dinta ta dauko inner wears dinta ta saka, ta bude dayan side din Kuma abayas different designs (misra, Dubai, saudiya) ta dauko Dubai design ( yellow)
Bayan ta kammala shirinta tsaf, kafinnan taje Hanan (shoe rank), ta dauko daya daga cikin shoe kirar (vincci) plat shoe.
Tayi rolling nata ta gyalen abayan. Taje inda wayoyin ta suke ta dauka (Huawei YA9) Tare ( iPhone 11PRO MAX) TAJe wajen (bag rank) nata yasaka hand bag tare dajan kofan dakin.
Ta fito tasame anty fati a dining table tana Shan coffee da fara'a tace, Anty good morning!
Morning my dear! Taja kujeran dinning din ta zauna ta Shan coffee tare da cewa 'anty ya gajiyanku'
Tace, gajiya yabi jiki ai .
Anty yau inaso na kaima Anisa ziyara
Tayi murmushi tace, okay, ki gaisheta Amma kije wajen Abba Don yazo daxu Yana tambayenki kina wanka
Tace, eh, dama zanje Amma Yana sama neh
Ta ce, eh! A gurguje tayi breakfast nata taha matattakalan Beni domin ganawa da mahaifin nata.

YOU ARE READING
SON ZUCIYA
RandomIt is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment