Not edited
WANNAN PAGE NA SADAUKAR DASHI GA DUKKAN MASOYAN SON ZUCIYA...
Da sallama ta shiga cikin falon mahaifin nata,ya amsa mata cikin fara'ah ta zauna a gefensa akan (chinese carpet) ta dubeshi cikin kulawa tace: sannu da hutawa abba(haka take kiran mahaifinna ta) yayi murmushi yace: sannu mamana tace abba ina kwana yace lafiya kalau mamana ya cikin naki tace naji sauki abba yace allah ya kara sauki tace ameen ....
ya cigaba jiya fati( wato matarsa) take cemin kinyi bacci nace mata lafiya zaki kwanta da wuri tace a a cikinki ne yake ciwo nace sai dai haka nasan 10pm kike bacci
tace eh abba zanje gidansu Anisah wanda kwanaki baya tazo dubaka lokacin da baka da lafiya
yace naso na wayeta batajin dadi neh nace a a kawai zanje kai mata ziyara neh sabida zanje gidan maryam daman zan duba suna neighbors neh yace eh yakamata ki duba maryam nasan zuwa yanxu tafara samun karfin jikinta domin ziyaran mara lafiya yana da falala mar girma tace abba nasan falalar ziyaran mara lafiya yace toh mamana gaya mini tace abba manzon allah(s.a.w) yace babu wani musulmi da zai ziyarci dan uwansa da safiya amma sai mala'iku dubu saba'in sunyi addu' ah a gareshi har ya shiga maraici, idan kuma ya shiga maraici dubu saba' in har yakai safe" ya jinjina kai yace hakane allah yasaka da alheri shiyasa nakeson ki bakya wasa da karatu allah yasa karatun naki mai amfani neh tayi murmushi ameen abba yanxu hatlr na makara its actually 12:05 yace toh mamana allah ya kiyaye hanya amma ki tafi da driver jiya nasan ba driver yakaiki wunin auren can bah dan kakafanne ta gayamini nace toh abba zan kiyyaye gaba...ya ciro 5k ya mika mata kiyi tsarab dashi kicewa maryam tayi text na dukkan abinda takeda bukata munyi magana da najib tace toh abba inshallah zan mata magana zanje wajen kakafanne nayi mata sallama..
A gurguce ta mike tare da daukan jakanta ta wuce dayan side din .,.
tashiga da sallama taji shiru a falon kaman tasani tana can cikin daki tana aikin charting din da tasabah
Tana kwance akan makeken royal bed taje ta buga kafanta taceh zee da sauri ta juya tana kallonta tare da jan tsaki tace me hakaneh asma tace ke fita zanyi gidansu anisah kuma zanje gidan maryam na dubata jiya kinje lokacin period pain banje bah tace okay sai kin dawo karkaiyi rana tace rana na nawa yanxu 12:15 yanxu anisah tanachan tana jirana karta cire rai zee tace ai tasanki da african time yanxu muke charting daita take cemin kin fita nace ina har yanxu kina nan dan bakiyi sallama da kakafanne bah ....
Na danyi shiru sannan nace kakafanne tana toilet naji kamar zubar ruwa bata rufe bakinta bah taji ta fito a toilet din kakafanne tace ina zakije nace zanje wajen maryam kuma zan duba anisah
babu inda zakije cewa nayi jiya haka kika ringa kuka bakida lafiya yau zaki tashi da wayo kamar zanyi kuka nace wallhy kakafanne naji sauki tace uhm haka zakice daman yanxu zabi biyu zanbaki na farko Ibrahim neh sai kaiki na biyu 2pm kina gida kin yarda Ibrahim dake zaune yana danne dannesa a gefen gadon yace haba kakus ni kuma ya fada yana sosa keya ...
tace eh baza kakaita baneh yace na isa asma tashi mutafi kakafanne tace allah ya kiyaye hanya
suka wuce car park ...ya cire mota kirar 2020( land cruiser) a gurguje mai gadi ya bude musu get,......
PLS COMMENT, SHARE, VOTE
YOU ARE READING
SON ZUCIYA
AcakIt is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment