🌳🌳🌳🌳🌳🌳
🌳🌳
*GྂUྂDྂUྂ Aྂ JྂEྂJྂIྂ*
🌳🌳🌳🌳🌳🌳
🌳🌳*₴тояу щяїттёи Ьу*
*ᏃᎯᏂᖇᎯ ᎯᏰᎴᏌl{mᏫm ᎯᏂlᎯᏁ}*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
A gsky GUDU A JEJI FANS BANI DA BAKIN DA ZAN NUNA FARIN CIKINA SBD GOBARAR🔥🔥 COMMENTS DIN DA KUKAMIN KUMA YA KARAMIN KARFIN GUIWA Yau ma ABU DAYA KAWAI ZAN IYA CEWA SHINE WANNAN PAGE DIN MA NA MALLAKA MUKU 💃🏻
Am busy that's why bazan iya lissafuku ba luv urs oll mah ppls🥰Short story✍🏻
بسم ا لله لر حمن لر حيم
🅿-2⃣4⃣➡2⃣5⃣
Murmushi khalifa yayi yace inna ba haka kika so ba ko kinso ace na mutu tunda haka kika dinga fadi na mutu inna ban mutu ba da rai na yanzu ma kuma nazo na gaisheki ne sannan na duba lafiyar ki kuma Alhamdulillah nagani kina lpy ina miki addua Allah yaƙara miki lpy da nisan kwana kici gaba da aibata ni yana kaiwa nan ya juya ya fice abunsa su saeed suka rufa masa baya suna son yimasa mgna but yanda sukaga fuskarsa babu walwala dan haka suka ƙyalesa
Kafin su koma an gyara gidan tass mai gadi da matarsa da yaransa
gdy khalifa ya musu
Ya kalli su Ahmad yace zamuyi sallar magriba ne ko kuma mu fara wanka shap shap?
Nabeel yace aa gsky mu fara watsa ruwa tukunna idan yaso sai muyi sallah mu wuce tunda lkc ya ƙarato
Ok mu shiga
Suka rufa masa bayaBabbar parlour ne kam wanda yaji ɗima ɗiman kujeru na alfarma daidai wadaida sannan akwai toilet a parlor din daga hannun dama akwai wata qaraman parlor da toilet itama acikinta
Sai manya manyan bedroom ko wanne dauke da toilet
kallon gidan su Ahmad keyi suna jinjina kai afili suka hada baki gamida cewa kai Masha Allah khalifa gidan ka kam tubarkallah yayi mugun kyau
Murmushi yayi yace ango ga bedroom dina can kashiga kayi wanka aciki
Saeed nabeel ga rooms ku shiga kuyi wanka
Ni zan shiga nayi a bathroom din ƙaramin parlour
OK sukace kafin
Ahmad yayi hanyar dakin da khalifa yamasa nuni dashi su kuma su nabeel suka shiga ɗaɗɗayaHar zai shiga kenn Ahmad yafito yace kayanmu suna both din mota fa yace ok bari nasa ashigo mn dashi kasamu kashiga wanka gashi ana kiran sallah
Ok kawai Ahmad ya fada ya juya ya shiga daki
Khalifa kuma yayi waje yana kwala kiran haruna ɗan baba mai gadi yace ya shigo musu da kayansu dan Allah
Daga nan shima ya wuce ya shiga wankaShap shap suka shirya khalifa ya fito yashiga dakinsa yasame su dukkansu sun gama shiryawa ango yana ɗaura agogo yasha kyau sai ƙamshin angonci yakeyi khalifa yace ango kasha ƙamshi fa
Murmushi Ahmad yayi yace ngd aboki ai wani shagalin sai Allah ya kaimu gobe
Nabeel yace kuji dan iska to dawa kakeyi
Oho muku da wanda ya tsargu nakeyi
Saeed yace Allah yaso ban tsargu baKhalifa dry kawai yake musu batare da yayi magana ba ya bude wata ƙaramar akwatynsa wanda yasan kayansa ne aciki ya ɗauka ya shirya shap2 shima saida suka yi sallarh magriba tukunna suka fito
Sai kamshi ke dashi
Baba mai gadi ya kira yace zasu dawo anjima amma baisan karfe nawa zasu dawo ba domin dinner neTo yallabai khalifa adawo lpy suka shiga mota
Suka kama hanyaTsaki khalifa yaja daya tuna ATM dinsa yana abuja kuma yanada kuɗi a account dinsa akalla zaikai 10m to ko wannan dan iskan daudan zai bar mishi to ma dauda mai zaiyi da wa innan kudin nawa ƙalilan bayan gashi ya ƙwamushe masu dinbin yawa wanda bazasu lissafu ba
Dauda ko kana inane yanzu oho
kai koma ina kake wlh ina nan zuwa gareka domin bazan maka ta dadi ba yanda ka wargaza rayuwar safreena kasamu GUDU A JEJI nayi maka alkawari saika ɗanɗana baƙar azaba a hannu na ni khalifa daka kira da sunan yaro duk wannan maganganun khalifa ya ɗauka acikin zuciyarsa yakeyi baisan afili yakeyi ba gabaki dayansu kallonsa sukeyi harda saeed da yake driving yana kallonsa ta mirror
YOU ARE READING
GUDU A JEJI
Short StoryGUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA KUNSA, KU DAGA JI KUNSAN AKWAI CAKWAKIYA, KU DANNA MIN VOTE KU YI FOLLOWING DIN...