episode 1

11 2 0
                                    

Haifa POV

Phewww! Maths is boring

Na fada Ina gyara xamana wallahi na gaji I just hate maths so demm much habawa ga malamin ma so slow and ugly

Astagafirullah! Plus am so hungry and tired wallahi na dan waiwaya na kalli hanifa she look serious tana daukan lecture da dan jotter dinta nata jotting things down

Yeah she love maths I know nayi rolling idona na qara waiwayawa I can't believe it ooh har wani murmishi yarinyar Chan keyi fa nayi tsoki na kalla agogo ten more minute to go

Let's stop here and we will finish it up in d next lecture!!
Malamin ya fada yana kwashe kayansa

Finally na fada Ina furxar da iska a bakina na mike na iske haneefa

Hey ta fada tana murmushi ta maida kanta gun jotter dinta tana qoqarin sawa jikka

Hey let's go!

Go Ina kuma?

Out mana..am hungry na fada Ina kallon idonta

Ta girgixa kai..haifa last 3 hours kika ci abinci fa ta fada tana mikewa

Na xuba mata ido kawai Ina kallonta down inside me ma na rasa me xance

Kinyi min tsaye a kaifa ta fada tana crossing legs dinta with a naughty smile

Hanifa mugúwar Yar rainin hankalice fa na ayyana a raina a xahiri kuma nace and so? Don naci abinci 3 hours baxan qara ba see i cant kill my self ooo na ida fada ina hararanta

Fine!ta fada tana fiddo wayarta...na qara qullewa fine as in?

Ta qara kallona cikin ido fine i cant kill my self either

Ouwkkk am angry wata murya ta fada cikin kaina na galla mata harara na juya xan sauka qasa waittt! Ta fada da dan qara

Nayi murmushi i knew it! aauuu xaki kuma na daure fiskana daxan kalleta
No aikenki xanyi

Kuttt! Hanifa yar rainin hankalice na fada a raina nayi tsoki na cigaba da sakkowa haifa ina wasa dake

I roll my eyes!
Haifa
I roll again

Nifa yayarki bace ta fada sounding serious

I wish i can slap her! Na fada da dan qarfi don taji na jiyo dariyarta amma ban juya ba yar rainin wayyo kawai. ......

Da gudu gudu ta taddani ta kamamin wuya my babe bae sorry

Na tureta live me pheww

Abeg nah ta fada tana leqo fuskana

Na kalleta try hard not to smile....enyeee my twiny now i see how much muke kama

Ta fada da salon tsokana god for bid na fada ina yarfa hannu tayi dariya i smile!!

Laasar prayer

Bayan munyi sallah ina xaune a masallaci ina gyara fuska na haneey na gefe tana kallona

Kome ta ke kallo na tambaya kaina?
To yane? Kin min quri

Tayi dan tsoki abu biyu kika iya a duniya ci kwaliya sai kashi!

qaryan banza kince biyu kin kira ukku na fada ina hararanta...ta gyara vail dinta ta mike tana fesa turare oya muje

Na qare mata kallo we are twins amma bama kama the only thing namu dake kama is hair and dimples she has d perfect fair skin tana da tsayi kamar ni but bata using hills unlike me bata cika son kwaliya ba and bata da yawan magana a times har burgeni takeyi ta iya sharia abunda bana dashi we are too diffrent from each other she hardly smile but her heart is pure mai farar xuciya ce tana iya bada kome sabida ni...yes komai i trust her!!!

farar xuciya💘Where stories live. Discover now