my man crush!

3 1 0
                                    


Haifa POV

Sati guda kenan cif da ganin dream guy dina and I think abun is getting out of hand na fara lura Ina damun kaina a kanshi Sosai

Maleek na fada Ina gyara kwanciyana maganar bujawa ta dawo min kai daxu

Ai kinsan salma makama KO? To ai cousin dinta na kalleta da mamaki salma Mohd fa ....tayi dariya er salma din dai...amma zee me ya hada labaraben gayen nan da salma

Bujawa tasha Chapman dinta kafin ta cire da sauri tana dariya what are u trying to emplay? Salma makama birnin gwari bata kama da larabawa ne

Be serious mana zainabu na fada kamar xanyi kuka fine fine am serious

Wallahi cousin dinta ne I heard that dan brother din babanta ne mamanshi ce Yar madina I guess

U guess? Na dan bata fuska to ya akayi ya sanki?

Ta dago ta kalleni na few seconds sannan tace saurayina ne...xuciyata tsawane kawai batayi ba bujawa looks very serious yanxun nan a hankali ta fara murmushi sai kuma dariya ta biyo baya...stupid girl kawai...salma mamanta friend din ammi nace kin sani kuma shima maleek din course mate din yaya Farouq ne

Na sauke numfashi miye full name dinsa?

Urhmmm Abdul maleek sule maina!

Maleek maina yake using a social media and please lemme take god beg u karkije ki yarfa kanki na cewa kina san gayen nan...ta fada tana hada hannuwanta alamar roqo...nayi murmushi sosai har dimples dina suka lotsa

Na gyara kwanciyata na furta maleeeeek!
Inasan maleek so kuma mai xafi bansan ya xanji in ya yarda dani ba...I wish he will ask me out 1st nayi tsoki is over a week yanxu

Tunowa nayi da yana using social media lemme check his Instagram account na bawa kaina shawara Ina jawo wayata

And lucky me Ina saka maleek maina his picture come to my view numfashina saida ya tsaya chak kafin nayi koqarin saitawa

And lucky me Ina saka maleek maina his picture come to my view numfashina saida ya tsaya chak kafin nayi koqarin saitawa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

his 1st picture

ya rab this guy is hot

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

ya rab this guy is hot

And I think maleek yafi son mamanshi cox I see nothing like kayan hausawa all his post my heart skip a beat dana qara kallon fuskarshi sai naji hawaye na xubowa idona

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

And I think maleek yafi son mamanshi cox I see nothing like kayan hausawa all his post my heart skip a beat dana qara kallon fuskarshi sai naji hawaye na xubowa idona

Ya Allah kamin jarabawar daxan Iya ci!! Nayi adduar cike da damuwa

The last pic I guess his last post kenan....ya rab then I just follow him I wish he will follow back please follow back!!

11:30 na dare and I am still awake

Chan kawai naga yayi following back da Sauri na tashi xaune ya salaam! Na furta
ganin yana liking pics dina

Then he DM me ya sending min picture na
I was like wow not so fast

You are beautiful....shine abinda ya aiko

Wait whattt!! Wasa yakemin akansa nikam nama isa a kirani mutum ne?

I didnt reply then sai ya qara aiko ....

m: hi are u there

H: hi

M: wow  u are a wake?

H : no

M: what

Oh shitt ....me nayi kuma ya Allah

M: sorry

H good night

M: wow

Ban qara second daya ba na kashe datar na turata qasan fillo Ina nishi kamar wadda aka biyo daqel na saita numfashina

Ya rab!!

Maleek

Kawai sai naga ta sauka ya ladif

Yarinyar nan ta hadu I want her to be mine I want to make her my queen I love her tun ranar dana fara ganinta yarinyar man ta min

Allah kasa alkairinka a tarayyar Mu without a second thought nasa picture ta wallpaper I know Oum will like u!! Ya fada yana imagining fuskar mamanshi taga in law...a very cute in law ma💘

tadaaaaaaa!we are moving very fast abiiiii

Kudai kawai vote!




farar xuciya💘Where stories live. Discover now