Farouq bujawa's POV
Yadda bikina yake matsowarnan wallahi sai nakeji dama ban yarda yi programs ba kawai amarya ta tare gidanta ayi walima yarda ammi taso nabi zugar malik dasu sadeeq mashi ga abunda hakan ya jawomin
Yanxu saura 2 weeks bikina amma abun ya xama kamar ma ace gobene daurin auren..Fadila the love of my life itama yanxu haka she is so busy sometimes har sainaji nafi tausayinta a kaina throughout this week ma ban ganta ba aunt dinta ta hanani wai suna mata dilke ne.....nayi tsoki sabida tanawa da nayi nafi 30 mnt kofar gidansu inajiran fitowar babe love dina kawai sai ga aunt dinta ta fito wai in wuce in tafi baxanga fadilaba Ana dilke....
Pheeeewwww Zainab na daga murya Ina kiran sister na ta fito sanye da afron alamar girki take ..what?? Ta tambaya tana dauremin fuska...wannan yarinyar is something else me yake damunta this days ne?
Maimakon na tambayeta sai na kuma daure fuskana uban what ...nine xakicewa wani what??..ta yamutsa fuska please Farouq am busy and am not in d good mood today miyene?
Well is not only today ai tun da kikaga aurena ya matso kike daure min fuska see if u are jealous ma ki cire rai don ko ba sister na bace ke I can never marry a girl like u...na qare maganar jokingly....a mamakina sai ta daure fuska ta juya xata koma kitchen....what on earth is wrong with u be xainabu? Na tambaya Ina binta kitchen din bata juyo ba bata kuma kalleni ba as if ma bana existing a kitchen din...owk fine me kike girkawa?
Ya Farouq plxx just live me alone haba!! Ta qare maganar da dan fushi...naqi tell me what is wrong with u? Ai kodai bakida kyaau kinada kirki KO? Na tambayeta dramatically...go to hell!!!!! Ta fada da qarfi cikin fushi..seriously?? Na tambaya da mamaki..Chan falo najiyo sallamar malik...my guy Ina kitchen fa...na amsashi
Malik POV
Hehehe kana kitchen kuma lallai bokan Fadila ya iya aiki na fada Ina shiga cikin kitchen din...hie bes bes na cewa zee dake matsa wani abu a cikin tukunya...bata juyo ba tace hey...naja kujera daya ta dining table din na xauna ...babah yane? Na dafa Ina daukan apple dake tsakiyar table din....qaxamin banxa baxaka wanke ba...farouq ya tambaya lokacin da nakai baki
Ah haba ai nasan indai zainabu na gidannan komai tsafff yake KO zee zee?
Sai lokacin ta juyo ta kalleni wallahi saida gabana ya fadi tsakiyar idona take kallo tana wani irin murmushi nayi sauri na kauda idona gabana yana faduwa what is wrong with her??
Ya malik nagode da shedar da kamin wannan ma ya isheni...ta fada tana kashe gas din...Farouq yayi tsoki munafukan yarinya harda wani kashe mishi murya KO? Allah yasa haifa ta ganki...ni Kai na nayi mam akin sound data yi using gurin yimin magana amma ganin Farouq kansa ya gane saina basar kwana biyun nan haka yarinyarnan kemin komai sai tamin salo Ina Lura da ita kuma wallahi tanacin darajar Farouq ne dana rantse da Allah ko kallo bata isheni ba....a tsarin matan da nakeso ma bata kama qafar ko rabi ba...baxan ma iya hadata da haifa ba haba cin mutumcine ai kawai ma.....
Ya malik xakaci abinci na gama...ta qara matse murya tana tambayana......no na samu kaina me bata amsa da sauri I didnt trust this girl not anymore.....not after she called me 5 to 8 times in a day.....
Ke wallahi ki kama kanki....farouq ya fada yana hararanta ko haifa ba bestyn ki bace am sure ke ba type din malik bace...ya qara fara jokingly yana dariya
Kamar ya? Me kake nufi? In har haifa ta isa macen DA xaiso ni miye laifina ?? me ta fini dashi haifar banxa haifar Wofi...phewwchhhttttt!
Baki muka sake muna kallon yadda ta fito ta buga qofar kitchen din..owk what just happened?...badai yarinyarnan sona take ba? Of all maxan duniya why me? Wallahi ko babu haifa babu abinda xanyi da Zainab har abada..
Maxa ruwa kake!! Farouq ya fada yana Dariya
Nayi tsoki kawai na mike na nufi kofa...am outta here....
Bara naxo
Kafin ma ya fito na kusa motata xuciyata xafi take wallahi tallahi badan ammi da Farouq ba yau saina karya qafar yarinyarchan haifah babe hayfana xata xaga ta bedo ruwan dafa kanta kuwa
Slow down mana...wannan fa yarinyace she is just 19 kuma qila fada sukayi da besties din nata shiyasa kaga tayi reacting haka am sorry....
Is owk Kawai nace na bude motata
Am trying just keep reading plxxx
😘😘
YOU ARE READING
farar xuciya💘
Fanfictionlabari ne akan wasu tagwaye masu tsananin san juna....."I hate u haifa to the extend danake nadamar xama Yar'uwarki"