different life style

3 1 0
                                    

Haneefa POV

Na bude idona a hankali na mayar na rufe Chan qasan raina inajin kamar banyi awa biyu da kwantawa ba ...na qara budewa a hankali na kalla alarm clock din dake gefen gadona.....ohhh! Na furta trying hard karna fasa agogon nan

Na mike daqel Ina gyara gashin kaina na dan juya na kalli gadon haifa bata saman gadon as I expected...na dan juya idona

Am up! Na fada a Dan fusace Ina kallon agogon gefena haka Allah ya yini barci baya isata unlike Haifa wata rana mamakin energy dinta nake she will sleep after I sleep muka ta tashi kafin nayi qoqarin tashi...

Cikin fushi na buge kan alarm clock din nayi tsoki...shiyasa nakeson week end wallhi duka few hours kenan fa daga sallar asuba na...is 8 now xuciyata ta tunamin

I have class 10 na qara tunawa kaina na mike a hankali na nufi toilet nayi knocking sau biyu shiru nayi tsoki Haifa dallah ki fito
Trying hard not to break d door!

Na fito ina? Ta tambaya tana qoqarin shigowa da try a hannunta da alama breakfast ta hado

A tsaye na mutu Ina kallonta ta shirya cikin dogon Riga marar hannu kanta sanye da hula Mai gashi kamar damisa qafarta cikin farin slifas....yarinyar nan u have energy!! Na fada Ina jinjina Kai na

Bana wasa da abinci ta bani amsa tana xama kan study chair dinta

Na bude qofar toilet na shige dirty girl na fada da tsoki ganin towel dinta qasa....I love u too sister tayi kamar bataji me na fada da farko ba

Nayi tsoki na cire kayana na kunna heater na shige qaton jacuzzi n mu

Haifa loves food and I love love and so much love sleeping thats our difference

Bayan na fito wanka na fito na isketa akan study chair still tana shanye tea dinta....Haifa kinyi assignment Kuwa? Na tambayeta ban kalletaba Ina qoqarin junna hand dry a socket tayi tsoki daqel nayishi wlh maths is so boring!!

Nayi rolling idona bayan na gama drying gashina in lessthen 10 minutes na shirya kaina tsaf na nufi closet dina na xaro wata rigata maroon Mai adon gold na yafa Vail din rigar na saka flat shoes black da bag pack black

are u going out?? Ta jefo mun tambaya

Kin rainawa kanki wayau lecture 10 psychology KO kina mufin kin manta? Na idar da maganar Ina hararanta

Chill twinyyyyy! Ta fada tana nufar toilet I ready since kaya kawai xansa....babbar matsalar kenan na bata amsa Ina rataya jakka ta .....haneey u can't live me here!! Ta fada data lura fita xanyi try me and see na bata amsa Ina qoqarin fita

Haba mana ta fada kamar xatayi kuka
Nayi tsoki na koma ciki ki shirya kafin na gyara gadona

Ocheeeey na fada tana nufar mirror

A raina Ina raya hours din da xata bata ban San me yasa yarinyar nan keson make up ba a tsayin rayuwata ban taba ganin mace Yar ado da kwaliya ba kamar haifa....komai nata kos kos yake Yar gayuce ta qarshe

Daqel ta gama kwaliyar ta nufi closet dinta

Yes we have a very huge room! Qaton gaske dayakai gidan wani tallaka  gefen dama gadonane da 2 bed side drawers sai qaton mirror daya da muke sharing

By the left kuma gadon haifane exactly bawa da 2 bed side drawer itama Chan qarshen dakin Mu  toilet ne da qaton perfect jacuzzi sai toilet seat a gefen gurin qofar fitowa da qatuwar locker ta ajiye towels sai washing machine medium size sabida under wears dinmu...yes we are munnir baqo only children d great minister of finance a Nigeria!!

Haifa am going na fada Ina kallonta kaya na biyar kenan tana sawa tana cirewa las las she dress in black abaya irin tawa amma nata da silver stones ta dauko takalmi hills silver sai bag back silver she look so dashing did I forget to mention Haifa Yar gayuce? Yes ta bugawa a jarida...tayi tsaye tana kallon kanta nayi tsoki

I know that look!....wallahil axim in kika tsaya chanxa kayan nan tafiya xanyi.....haneeyyyy! Ta fada kamar xatayi kuka

Nayi tsoki na nufi mirror na Dauki keys din motata...har na kai qofa na koma na dauki wayata d latest iPhone 11 pro max

Tayi dariya ta biyoni...tare muka sauko qasa kamar kullum mama na tsaye jikin dianing tana hada tea...Ina kwana mama? Muka gaisheta a tare...ta kallemu sau daya ta dauke Kai lafia Lao kun tashi lafia....mama xaki office ne?

aa zan xauna inyi shara ta amsani da gatse nayi Dariya na xauna kusa da ita

Bakatsine akwai baqar magana Haifa ta fada tana dariya

Kiyi sauri tunda ni saarkice!! Mama ta fada tana hararanta

Hanifa daddy yace ya muku transfer KO?

Yes mama...na bata amsa Ina shan tea to nawa Ne?

300k Haifa ta tsoma baki da sauri...mama ta mata kallon xakici qiniyarki kafin ta kalleni

Nace nawa ya tura muku?? Sounding so serious 600k na bata amsa kai tsaye

Kafin na ankara naji ta kaiwa Haifa bugu a gefen kafada xanyi maganinki in nayi Kama da kakarki xan sani

Ochhhhhh!! Wayyo mama ta fada a shagwabe!

Nayi Dariya na kauda kaina lawyer depend ur self na fada Ina dariya

Mama tace me xakuyi da kudi haifa...mama shopping mana!...me Kika rasa a rayuwa? Da 600k kinsan rayuwar mutun nawa xaki inganta? Banason kuna biyewa daddy kuna wulaqanta kudi haka please...a cikin raina na yarda da mama da dukkan training dinta she is indeed a good mother!

Zamuje orphanage after school sai mu bada wani Abu ko? Na tambayeta da alamar Neman shawara

Good ta amsani kai tsaye....haifa tayi murmushi bata tanka ba is 9:30 now gwanda Mu wuce Haifa ta fada tana mikewa

Allah tsare ya Baku saa

Amin muka amsa a tare muna fita

Benz ce ash colour Tasha wanka e 350 ce irinta crush din haifa na danna remote ya bude muka shiga

Kai Malam ana rana Yau ....Haifa ta fada to nobody in person!

a swear! Na amsata Ina qure ac
Thats my girl ta fada tana kwantar da kujera

Idiot!

Mama xataji wannan ta amsani

Phewwww!

Xan gaya mata

A hankali na yi horn Malam bala ya bude na daga mishi hannu na hau titin daxai kaimu uni base!

Ina qoqarin kiran bujawa.....
Yelllowwww baqo... Ta amsa da alama itama tuqin take...

Bujeeeeeeeeeeehh Haifa ta amsata dukda ba wayarta bace....

To yane yan matana?

Lafia kin fito kenan na amsa ta Ina shan u turn yeaaaaaapppp ta amsa tana Jan p sound din

Ouwk mu hadu school insha Allah!

bayan munyi parking mun fito zee bujawa na fara hangowa dressing In black abaya da cover shoes she look so good this morning.....hey bebs bebs ta fada tana side hugging haifa...holla na fada lokacin da nayu hugging ta

Tare muka nufe lecture hall muna dan labari

Tadaaaaaaaaa!!

I can't believe we are moving so past...please like vote and comment!!!

Zuciyan Ku fara ce

farar xuciya💘Where stories live. Discover now