heart beat

4 2 1
                                    

Malik  POV

Tunda nake ban taba ganin rainin hankali irin na hanifar nan ba.. ...Farouq ya shafa gashinsa yana kallon malik yace

Malik bakada gaskia in har maganar Allah xaayi tayaya xakaje gidan mutane daga xance ya bige da rungumemusu yarinya kuma kace bakayi laifin komai ba? Kana ganin hakan dai dai ne?

Listen Farouq we are in 25th century mun wuce irin wannan xamanin da xanje gurin yarinyar da nakeso na aura muyi xaune kamar duwatsu...wait!! Let's say ma nayi laifi but she shouldn't have to be that angry tana gaya min magana san ranta

This time around Farouq dariya ma yakeyi...abdorlmalik maina you are not serious!! ...kamar ya ? Na fada Ina yarfa hanuwana biyu...yes oo!...bama kada hankali wai kama san abunda ka aikata kuwa? No na bashi amsa Ina girgixa kai down inside me kuwa na fara tsorata gaskia

Congratulations abdorl malik ka rasa hayfah har abada!!!

What!??? Na fada ina mikewa ba shiri...wait..come on Farouq is not as if I sleep with hayfah ya kuke exaggerating abun nan ne? Just a mare hug! A mare hug Farouq!!!

The thunder that will fire you earrrrrrrr!  Is not even ready now..Farouq ya fada yana dariya..ubanka ne mare hug inajin kajini...dan ubanka ka shiga gidan bahaushe ka kama masa diya ka qadddabe kaxo kace min mare hug!! Har kana ma da guts...dariya ta hanashi ida maganar

Wannan jan kalar taka tabar rudarka...in wani ya rungume khadija ba muharramin tana gabanka ya juyo yace maka mare hug ne me xaka mishi(Khadija my step sister )

Owk naji nayi laifi ya xanyi na gyara?

Now u are talking like a Hausa boy...I roll my eyes for him

Ka juyawa ubanka ido...ya fada sounding pissed up ya tashi xai fita...oh ya rabbbb! Yo hakuri you know this thing is in me!...shege dan daudu...godia bakatsine!

1st call hanifa and tell her kanaso ku hadu...then kace kamata u are so sorry about what happened wallahi bakada intentions din bata mata Yar'uwa you love her so much kanaso ta yafe maka komai ya wuce ....guy I have ego!!....hakane fa ya amsani yana shirin ficewa ....wait mana Farouq! Kafin na rufe baki ya fice na bishi da gudu har gaban motarshi na tare qofar

Don Allah Farouq mana...to dan ubanka Ina gaya maka abu kana min iskanci..yi hakuri to na fada Ina murmushi..you are sule maina's son ...I try hard not to roll my eyes for him ...uncle dinka baban wankan abuja...hahahha mukayi dariya ta tare

Hanyfa POV

Tun daren ranar da abun ya fara nake sakawa hayfa ido a cikin kwana biyar din nan ta rame matuqa bata daga wayar kowa she was so quite ko falo bata xama

Abun yana damuna I know how much hayfa loves me gaba da ita use to kill me nima she is my best friend komai tare mukeyi...(phone call)...

Call id bff🌹

Malik ne to kiran me yake min nayi tsoki kafin na daga...shiru nayi kamar na 10 seconds kafin yace hello salamu alaikum!

Waalaikumussalam...na amsashi kafin na qara yin shiru...Hanny are u there?

Yes!

Don Allah inason ganinki

What for..na tambaya Ina qara bata raina

Please besty

Am not ur besty

Plxx

Owk send the address I will think abt it!

Nagode qawata

Whatever!!

5:30pm na isa meeting point dinmu na kira wayanshi I was so pissed up but ya xanyi I want make things right between him and my hayfah I can't take it anymore becourse my other half was so quite am not enjoying

Knock knock!!

Nayi winning glass and I smile  a very fake smile to him

Hajiya

Na daure fuskana ya kake

Ya bude motar ya shigo ya jawo qofar ya rude but sai yayi shiru ya rufe fuskar shi da tafin hannunshi

I don't have all day...

Am so sorry...ya furta kamar xaiyi kuka

Me kamin?

Plxx hanifa banaso muyita magana daya nasan nayi kuskure tabbas ban kyauta ba kuma na tilasta Yar'uwarki gurin sabon Allah amma wallahi wallahil axim har raina nakeson hayfa kuma banada niya ko intentions na cutar da ita ki yarda Dani

Yes! He said it all!!...( inner joy)

Amma a fuskana ban nuna masa ba..fine na furta Chan qasan maqoshi I will think about abunda ka fada

Haba mana wallahi na horu matuqa...nayi missing hayfa so much ki taimaka min

Oya get out of my car na bada ina ba motana wuta....plxx..no just go away!!

Ya bude motar ya fita ya leqo ya kalleni to in kirata??

Yes!!!!
Na fada ina jan motata ...

Hayfa POV

Ina kwance Hanny ta shigo da trollyn tana turawa abincine Jere a sama....rise and shine!!! Princess!! Rise and shine!!

Na bude ido na saukesu kanta oh ya rab how much I miss her smile

Hanny come here na fada Ina xama kan tsakiyar gadon...

Na tsura mata ido itama kallona takeyi itama idona ya kawo hawaye masu xafi sai tayi sauri ta rungumeni am sorry hayfa at least dai na barki kimin bayani...mun dade a rungume da juna kafin a hankali ta sakeni don Allah ki dinga kulaw hayfa plxxx

Insha Allah .....thank you!

U are always welcome...oya eat!

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 31, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

farar xuciya💘Where stories live. Discover now